Passa a Pro

Hussaini Umar
Hussaini Umar
Hussaini Umar

Hussaini Umar

@Hussainigry

  • Allah kasanyamu cikin Aljannantul firdausi Batareda Hisabi
    Allah kasanyamu cikin Aljannantul firdausi Batareda Hisabi
    Like
    Love
    2
    ·280 Views ·36 Plays
  • Allah kayimana jagoranci
    Allah kayimana jagoranci
    Love
    1
    ·237 Views
  • JUMU'AT MUBARAK to you all our Muslims ummah
    JUMU'AT MUBARAK to you all our Muslims ummah
    ·271 Views ·29 Plays
  • Allah kaqara rufamana asiri duniya da lahira
    Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum
    Allah kaqara rufamana asiri duniya da lahira Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum
    Love
    Like
    3
    ·431 Views
  • Gawata sabuwa
    Available for affordable price
    Gawata sabuwa Available for affordable price
    Love
    1
    ·464 Views
  • Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum
    Sheikh
    Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum Sheikh
    Love
    2
    ·587 Views ·57 Plays
  • Available for affordable price
    Sai munjiku
    Available for affordable price Sai munjiku
    Love
    1
    ·462 Views
  • Allah kasanya Albarka acikin acikin kasuwanci cinmu
    Allah kasanya Albarka acikin acikin kasuwanci cinmu
    ·415 Views
  • Da Dumi Duminta ko hucewa batayiba iya kudinka iya shagalinka

    AKan farashi mai sauki
    Da Dumi Duminta ko hucewa batayiba iya kudinka iya shagalinka AKan farashi mai sauki
    ·597 Views
  • Marigayi Hassan Sarkin Dogarai...

    Takaitaccen Tarihin Marigayi Hassan Sarkin Dogarai Shahararren Dogarin Sarkin a Tarihin Najeriya na Wancan Zamani

    An haifi Hassan Adamu a garin Kano a shekarar 1925, wanda aka fi sani da Hassan Sarkin Dogarai, shi ne Sarkin Dogarai na uku a zamanin Marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero.

    Ana kiran sa da suna “Bishiya” saboda tsayin sa, Girman jikin sa, karfi, da kuma kallo mai ban tsoro, wanda hakan ya sanya ya jagoranci rundunar Dogarai masu rawani da bulalai a kan dawakai.

    Marigayi Alhaji Hassan Adamu ya samu wannan mukami ne a shekarar 1990, lokacin da Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero ya naɗa shi a matsayin Sarkin Dogarai.

    Kafin naɗin Hassan, Sarki Ado Bayero ya naɗa wasu mutum biyu a wannan mukami Na Sarkin Dogarai, wato Marigayi Sarkin Dogarai Dan Wudil, da kuma Marigayi Sarkin Dogarai Adamu.

    Amma banbancin su dashi shi ne, Hassan bai fito daga gidan sarauta ba.
    A hakikanin gaskiya ma shi asalin sa Direba ne, daga bisani ya zama bawa ga Galadiman Kano, Marigayi Alhaji Tijjani Hashim.

    Tijjani Hashim ya fara naɗa Hassan a matsayin Shamaki, kuma wannan ne ya bashi damar fara shiga fada da mukami a gidan sarauta.

    A shekarar 1990, bayan rasuwar Sarkin Dogarai na lokacin, Galadiman Kano Tijjani Hashim ya bukaci Sarki Ado Bayero da ya naɗa Hassan a matsayin Sarkin Dogarai, kuma Sarki ya amince.

    Hassan ya shahara sosai wajen jarumtaka, ƙarfi da kuma Aminci marar misaltuwa ga Marigayi Sarkin Kano Ado Bayero

    Shahararren mawakin Hausa Alhaji Mamman Shata Katsina, ya kwarzanta Hassan da wasu kirari masu ratsa zukatan jaruman maza a cikin wata waƙarsa daya rera masa a cikin shekarun 90s, mai suna "Hassan Sarkin Dogarai", wadda ta ƙara masa suna a ko’ina cikin Kasar nan.

    Alhaji Hassan ya rasu a shekarar 2007, kuma iyalansa sun koma gidansa da ke unguwar Sagagi a Kano, inda suka ci gaba da rayuwar su.

    Allah Ya jikansa da rahama, Ya sanya Aljannah Firdausi ta zama makomar sa. Ameen

    Wace Jarumta Ka Sani Kame Da Hassan Ku Ru
    Marigayi Hassan Sarkin Dogarai... Takaitaccen Tarihin Marigayi Hassan Sarkin Dogarai Shahararren Dogarin Sarkin a Tarihin Najeriya na Wancan Zamani An haifi Hassan Adamu a garin Kano a shekarar 1925, wanda aka fi sani da Hassan Sarkin Dogarai, shi ne Sarkin Dogarai na uku a zamanin Marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero. Ana kiran sa da suna “Bishiya” saboda tsayin sa, Girman jikin sa, karfi, da kuma kallo mai ban tsoro, wanda hakan ya sanya ya jagoranci rundunar Dogarai masu rawani da bulalai a kan dawakai. Marigayi Alhaji Hassan Adamu ya samu wannan mukami ne a shekarar 1990, lokacin da Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero ya naɗa shi a matsayin Sarkin Dogarai. Kafin naɗin Hassan, Sarki Ado Bayero ya naɗa wasu mutum biyu a wannan mukami Na Sarkin Dogarai, wato Marigayi Sarkin Dogarai Dan Wudil, da kuma Marigayi Sarkin Dogarai Adamu. Amma banbancin su dashi shi ne, Hassan bai fito daga gidan sarauta ba. A hakikanin gaskiya ma shi asalin sa Direba ne, daga bisani ya zama bawa ga Galadiman Kano, Marigayi Alhaji Tijjani Hashim. Tijjani Hashim ya fara naɗa Hassan a matsayin Shamaki, kuma wannan ne ya bashi damar fara shiga fada da mukami a gidan sarauta. A shekarar 1990, bayan rasuwar Sarkin Dogarai na lokacin, Galadiman Kano Tijjani Hashim ya bukaci Sarki Ado Bayero da ya naɗa Hassan a matsayin Sarkin Dogarai, kuma Sarki ya amince. Hassan ya shahara sosai wajen jarumtaka, ƙarfi da kuma Aminci marar misaltuwa ga Marigayi Sarkin Kano Ado Bayero Shahararren mawakin Hausa Alhaji Mamman Shata Katsina, ya kwarzanta Hassan da wasu kirari masu ratsa zukatan jaruman maza a cikin wata waƙarsa daya rera masa a cikin shekarun 90s, mai suna "Hassan Sarkin Dogarai", wadda ta ƙara masa suna a ko’ina cikin Kasar nan. Alhaji Hassan ya rasu a shekarar 2007, kuma iyalansa sun koma gidansa da ke unguwar Sagagi a Kano, inda suka ci gaba da rayuwar su. Allah Ya jikansa da rahama, Ya sanya Aljannah Firdausi ta zama makomar sa. Ameen Wace Jarumta Ka Sani Kame Da Hassan Ku Ru
    Love
    1
    ·518 Views
  • Available farashi mai kyau
    Available farashi mai kyau
    Love
    1
    ·388 Views
  • Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum
    Professor
    Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum Professor
    Like
    1
    ·432 Views ·54 Plays
Altre storie