Upgrade to Pro

Abubakar Danjuma

Abubakar Danjuma

@abubakardanjumadeba

  • *NEMAN ILMI*

    *"Ilmi Shine Gishrin Rayuwa, Duk Wanda Bashida Ilmi, To Haƙiƙa Yana Cikin Duhu Mai Matuƙar Ban Tsoro, Ka Tashi Ka Nemi Ilmin Addini Dana Rayuwa Sai Allah Ya Sanya Maka Albarka Acikin Rayuwarka"*

    *"Manzon Allah ﷺ, Yace: Duk Wanda Ya Riƙi Wata Hanya Yana Mai Neman Ilimi Acikinta, Allah Zai Sauƙaƙa Masa Hanyar Zuwa Aljannah"*
    At-tirmiziy : (2646)

    *"Matuƙar Zaka Dage Ka Riƙi Neman Ilimin Addinin Musulunci, To Haƙiƙa Kana Cikin Wata Falala Da Daraja Ta Allah, Zai Sauƙaƙe Maka Hanyar Neman Ilmin Naka, Kuma Zaka Kasance Acikin Wata Kariyar Mala'iku Ta Musamman Har Sai Lokacin Da Ka Dawo Gida".*
    *NEMAN ILMI* *"Ilmi Shine Gishrin Rayuwa, Duk Wanda Bashida Ilmi, To Haƙiƙa Yana Cikin Duhu Mai Matuƙar Ban Tsoro, Ka Tashi Ka Nemi Ilmin Addini Dana Rayuwa Sai Allah Ya Sanya Maka Albarka Acikin Rayuwarka"* *"Manzon Allah ﷺ, Yace: Duk Wanda Ya Riƙi Wata Hanya Yana Mai Neman Ilimi Acikinta, Allah Zai Sauƙaƙa Masa Hanyar Zuwa Aljannah"* At-tirmiziy : (2646) *"Matuƙar Zaka Dage Ka Riƙi Neman Ilimin Addinin Musulunci, To Haƙiƙa Kana Cikin Wata Falala Da Daraja Ta Allah, Zai Sauƙaƙe Maka Hanyar Neman Ilmin Naka, Kuma Zaka Kasance Acikin Wata Kariyar Mala'iku Ta Musamman Har Sai Lokacin Da Ka Dawo Gida".*
    Like
    1
    ·338 Views
More Stories