Kada Ka kuskura ace kokai Ko waninka babu Wanda Yayi Mining Na SIDRA CHAIN!!!!
Alhamdilillah.
Sunana Zainilabidina Ahmad Suleiman CEO SCHOLARSHIP COMMUNITY CONNECT LTD.
Ina mai Baku Shawara Kada kuyi Wasa da Mining Na Sidra Chain Duk Kudinka Ko muqaminka a Gwamnati Ko Ma'aikata ta Kamfani.
Ina da dalilan da Suka Sanya nake Sanar Muku kuyi Domin Zai amfanar Daku da Al-ummarmu, Project Ne da Ba'a tana samunsa Ba a Duk fadin Duniyar WEB3.
Kuma tabbas Yanzu Lokacin ne na Revolution WEB3: juyin Jiya Hali na Duniyar Hada hadar kudaden Internet Cryptocurrency.
Idan Mukayi Duba da Yadda tsarin Sidra Chain yake yasha banban da Sauran Tsarukan na kudaden Internet Cryptocurrency:
Domin Bincike ya tabbatar Akwai Hannun Gwamnatin qasar Qatar aciki dumu dumu, kuma Yanayin Yadda Ake gudanar da Tsarin mining na Sidra Chain Yana Kamar ceceniya da Tsarin Mining Na Bitcoin $BTC.
Zanyi Cikakken Bayani Insha Allah a Dakaceni!!!!.....
- Art
- Causes
- Crafts
- Dance
- Drinks
- Film
- Fitness
- Food
- Игры
- Gardening
- Health
- Главная
- Literature
- Music
- Networking
- Другое
- Party
- Religion
- Shopping
- Sports
- Theater
- Wellness