Sponsor

Abubuwa Masu Muhimmanci Daya Kamata Ku Sani Game da Sidra Chain a Yanzu! Daily Claim, KYC, Swapping Da Sauransu

0
291

Assalamu'alaikum Jama'a Barkanmu da yau, Kwana Biyu ansamu canje canje game da salon Yadda mining na Sidra Chain yake Tafiya a Halin Yanzu, Musamman batun Kan KYC, Daily Claim, da Swapping.

Magana ta Gaskiya Hausawa Sunsha Fada Cewa Duk Juma'a da Zatai Kyau tun Daga Laraba Ake Ganeta wannan Haka Yake, Munsha Ganin Project iri Iri Daban Daban Amma Bamu Taba Ganin Mai Wahala da Tsaruka Kala Kala Ba, Kamar Na Sidra Chain Ba,

Amma tabbas Ko Bamu Gaya Maka ba Kasan Wannan Project Din Zai Bawa Mutane Mamaki, 

A Yanzu Magana Ta Gaskiya Mutanen Nan dole Sai Lalle Mutum Daya account Daya Sukeso sucigaba da Tafiyar nan Dashi.

Don Haka ga wasu muhimman Abubuwa Daya Kamata Ku Kiyaye Domin Kada Ku Rasa Damar Cigaba da Amfana da Sidra:

Daily Claim:

Ka tabbata Kullum Idan Zakayi Claim Ka Dauki Hoton Fuskarka a Jikin Guri mai Kyau, Haske, da Baground. Sannan Dolene Hoton Wanda Akayi Submitted Na KYC Shine Zakayi Daily Claim Dashi.

Weekly Swapping:

Dolene Ka Tabbata Ranar Swapping Dinka Kayi Hoto Yayi Kyau Shima a Guri mai Haske da Baground. Shima Dolene Hoton Wanda Yake Claim Kullum Za'a Dauka!

KYC Verification:

Ka tabbata Baka Taba Bude Sidra account ba Kafin Kayi apply na KYC, Idan Ka tabayi to Lalle Kada Kayi Amfani da Fuskarka Wajen submitted na KYC a Kowanne Account, dazarar Kayi Hakan automatically System Zata Kulle Wannan Account Din!

Babu Multiple account Yanzu a Sidra Idan Kayi Haka Zaka Rasa Duka Account Dinka Ne Har abada.

Menene Multiple account a Sidra?

Amsa:

Multiple account shine Amfani da Fuska daya, Id card Irin Daya, Amma Idan Kana da Account da Yawa kuma Mutane da Yawa Ba Matsala Baneba.

Tsarin Bayar da Slot Ayiwa Mutane Physical KYC Verification Na Sidra Account Yananan a Karkashin Kamfaninmu (SCHOLARSHIP COMMUNITY CONNECT LTD)

Duk Wanda Yake da Mutanen da Basuyi KYC Verified ba Muna Bada Dama Ayiwa Mutane Zamu Karbi N1K Kacal Ga Wanda Zaiyiwa Mutane Shikuma Ya Karbi Yadda Yakeso! 

Amma Muna Bada Shawarar a Karbi N2K Domin Sauqaqawa Mutane!

Wanda Yake da Ra'ayi Yayi Join Group Dinmu

https://chat.whatsapp.com/C0bnZULvvuW2YgrE3TSBda?mode=hqrt2

Zoeken
Categorieën
Read More
Dance
Advanced Gene Therapy Research Expands the Viral Vectors Market for Non-Human Primates
"Latest Insights on Executive Summary Viral Vectors-Based Gene Therapy for Non-Human...
By Komal Galande 2025-11-20 06:41:20 0 344
Other
Ruby Chocolate Market Companies: Growth, Share, Value, Size, and Insights By 2032
Regional Overview of Executive Summary Ruby Chocolate Market by Size and Share The...
By Travis Rosher 2025-11-04 12:02:33 0 1K
Other
Top Drone Manufacturers Dominating the Market
The global Drone market leads the nation's so-called 'renaissance', such that each industrial...
By Priya Sing 2025-11-21 17:15:32 0 518
Home
High Demand for Cosmetic Dentistry Fuels the Netherlands Dental Implant Market Growth
"Executive Summary Netherlands Dental Implant Market: Share, Size & Strategic Insights...
By Komal Galande 2025-10-15 06:35:05 0 1K
Networking
Cutaneous Lupus Erythematosus Market Scope: Growth, Share, Value, Size, and Analysis By 2032
Global cutaneous lupus erythematosus market size was valued at USD 2.93 billion in 2024 and is...
By Travis Rosher 2025-11-14 07:00:11 0 495
Sponsor