Upgrade to Pro

The Corporate Affairs Commission (CAC) and Medium Enterprises Development Agency of Nigerian (SMEDAN)

Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da Hukumar Ci gaban kanana da matasan kamfanoni ta najeriya sun kaddamar da wani shiri na kasa baki daya don bayar da rajistar kasuwanci kyauta ga kamfanoni 250,000 masu karamin girma,

Wannan damace gare ku don bunkasa kasuwanci tare da samun tallafawa daga federal government

wadanda suka hada da na nano , micro, da kananan kasuwanci .

An bayyana wannan shiri a Abuja yayin sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna tsakanin hukumomin biyu.(CAC AND SMEDAN)

Wani sanarwa da hukumomin biyu suka fitar a ranar Jumma'a ta nuna cewa wannan kamfen yana daga cikin ayyukan da ke nuna cikar shekara ta biyu a office din shugaban hukumar hula da Harkokin Kasuwanci, (CAC) Hussaini Magaji, da kuma shugaban Hukumar (SMEDAN) , Charles Odii, wadanda aka nada a watan Oktoba na shekarar 2023.

Tsarin rajistar kamfanoni ya dade yana zama babbar matsala ga yawancin kananan kasuwanci, inda farashi, takardu, da rashin sanin yadda ake yi ke ci gaba da tsare miliyoyin 'yan kasuwa a fannin kasuwancin ba bisa ka'ida ba. dakuma samun daman tallafin daga gwamnatin,

Idan kana da hali kayi
kokari ka mallaki smedan certificate, sabi da tanan be za ayi kyauta, batare da kashe kudin ba,

Thank you for read and understand my news updates,

Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42

Sing and create by abu sadikh online registration updates (CEO)

#viral#challenge#update
The Corporate Affairs Commission (CAC) and Medium Enterprises Development Agency of Nigerian (SMEDAN) Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da Hukumar Ci gaban kanana da matasan kamfanoni ta najeriya🇳🇬 sun kaddamar da wani shiri na kasa baki daya don bayar da rajistar kasuwanci kyauta ga kamfanoni 250,000 masu karamin girma, Wannan damace gare ku don bunkasa kasuwanci tare da samun tallafawa daga federal government👉 wadanda suka hada da na nano , micro, da kananan kasuwanci . An bayyana wannan shiri a Abuja yayin sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna tsakanin hukumomin biyu.(CAC AND SMEDAN) Wani sanarwa da hukumomin biyu suka fitar a ranar Jumma'a ta nuna cewa wannan kamfen yana daga cikin ayyukan da ke nuna cikar shekara ta biyu a office din shugaban hukumar hula da Harkokin Kasuwanci, (CAC) Hussaini Magaji, da kuma shugaban Hukumar (SMEDAN) , Charles Odii, wadanda aka nada a watan Oktoba na shekarar 2023. Tsarin rajistar kamfanoni ya dade yana zama babbar matsala ga yawancin kananan kasuwanci, inda farashi, takardu, da rashin sanin yadda ake yi ke ci gaba da tsare miliyoyin 'yan kasuwa a fannin kasuwancin ba bisa ka'ida ba. dakuma samun daman tallafin daga gwamnatin, Idan kana da hali kayi kokari ka mallaki smedan certificate, sabi da tanan be za ayi kyauta, batare da kashe kudin ba, Thank you for read and understand my news updates, Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42 Sing and create by abu sadikh online registration updates (CEO) #viral#challenge#update
Like
1
·556 Views