Mise à niveau vers Pro

TVET

Wasu daga cikin Wadanda akayiwa approval kuma za suyi training a AILIKO DANGOTE ULTRA MODERN SKILS dake kano kenan.

Kadinga duba Dashboard dinka Domin sanin matsayin da kake ciki kuma ka dinga duba email ko kiran wayarka Domin sanin santar da aka turaka.

Wadanda sunansu ya fito awannan Centre zasu je ranar Litinin mai zuwa Domin karbar Admission letter dinsu.

Wannan shirinfa an tsarashi kuma anyi masa tsari mai kyau yadda al'umma zasu amfane shi.

Tini Aka ware kudin gabatar da wannan shirin har zuwa karshensa.

Fatanmu ALLAH yasa muna cikin wadanda zasu amfana baki daya.

#followers #TVET
TVET Wasu daga cikin Wadanda akayiwa approval kuma za suyi training a AILIKO DANGOTE ULTRA MODERN SKILS dake kano kenan. Kadinga duba Dashboard dinka Domin sanin matsayin da kake ciki kuma ka dinga duba email ko kiran wayarka Domin sanin santar da aka turaka. Wadanda sunansu ya fito awannan Centre zasu je ranar Litinin mai zuwa Domin karbar Admission letter dinsu. Wannan shirinfa an tsarashi kuma anyi masa tsari mai kyau yadda al'umma zasu amfane shi. Tini Aka ware kudin gabatar da wannan shirin har zuwa karshensa. Fatanmu ALLAH yasa muna cikin wadanda zasu amfana baki daya. #followers #TVET
Like
3
·557 Vue