إعلان مُمول
Yanzu na yi karo da wannan hoton, don Allah duk wanda ya san ta ya yi magana, zamu dauki nauyin karatunta In sha Allah.

A taimaka mana da sharing, ko Allah zai saka mu samu wanda ya san ta ko ya san iyayenta.
Yanzu na yi karo da wannan hoton, don Allah duk wanda ya san ta ya yi magana, zamu dauki nauyin karatunta In sha Allah. A taimaka mana da sharing, ko Allah zai saka mu samu wanda ya san ta ko ya san iyayenta.
0 التعليقات 0 المشاركات 786 مشاهدة
إعلان مُمول