Web Analytics

Upgrade to Pro

Cikin shirin Barka da Hantsi na freedom radio Dutse wanda ya gudana dazu karfe 8:00 A.M tare da Hon Tasiu Ishaq wakilin Dutse a zauran majalissa dokokin jihar Jigawa, tattaunawar ta karkata a bayyana ayyukan mai girma Gwamna Malam Umar Namadi FCA a jihar Jigawa da kuma cigaba da tabbatar da kudurorin Gwamna sha biyu (12 point agenda)
Abubakar Auwal Galamawa a Mika min gaisuwa

AAG
SEPTEMBER 4TH, 2025.
Cikin shirin Barka da Hantsi na freedom radio Dutse wanda ya gudana dazu karfe 8:00 A.M tare da Hon Tasiu Ishaq wakilin Dutse a zauran majalissa dokokin jihar Jigawa, tattaunawar ta karkata a bayyana ayyukan mai girma Gwamna Malam Umar Namadi FCA a jihar Jigawa da kuma cigaba da tabbatar da kudurorin Gwamna sha biyu (12 point agenda) Abubakar Auwal Galamawa a Mika min gaisuwa AAG SEPTEMBER 4TH, 2025.
Like
Love
Haha
6
·2χλμ. Views