Mise à niveau vers Pro

Mutum yana ƙara hankali da sanin rayuwa, yawan surutunsa yana raguwa, yana ƙara fahimtar ba komai daya sani zai riƙa faɗa ba, ba kowace magana da aka gaya masa zai riƙa mayarwa martani ba. Wani abun yana da ilmi da hujja amma zai yi shiru koda za.a masa kallon jahili, musu da jayayya koda a kan gaskiyarsa za su fita daga ransa. Zai riƙa mayar da hankali kan iya abin da ya shafe shi da wanda zai amfane shi

Love
2
1 Commentaires ·248 Vue