An buɗe scholarship na ƙasar Rasha . Ko ba ka da international passport zaka iya cike wa daga matakin Digirin Farko har zuwa PhD da Postdoctoral programs.👇🏽
Abubuwan da ya kamata ku sani akan Open Doors Scholarship na Ƙasar Russia:- +60 11-4072 8239
1. Zaka iya cikewa ko baka da International passport
2. Zaka iya cikewa idan kana level 3 zuwa level 4
3. Zaka iya cikewa idan kana final year
4. Zaka iya cikewa idan kana SSS 2 ko SSS 3
5. Zaka iya cikewa ko baka da transcript, saikayi amfani da report sheet dinka
6. Minimum pass mark da ake buqata shine 30Marks cikin 45 Marks
7. Dole ne saikayi entrence exam
8. Ana buqatar ka sanya aqalla certificate guda 10 a cikin achievement sections dinka
9. Zaka iya sanya duk takardun makarantar ka a achievement section tun daga primary zuwa inda ka tsaya.
10. Zaka iya zaben courses sama da daya.
11. Dole saika rubuta motivation letter
12. Akwai courses din medicine da engineering
13. Akwai courses din Religions
14. Karatu kyauta ne
15. Wajen kwana kyauta
16. Kudin kashewa duk wata
17. Kai ne zaka biyawa kanka kudin jirgi da visa idan ka samu scholarship din.
18. Kana da damar yin aiki acan wanda a wata daya zaka iya samun N1M kudin najeriya.
19. Zaka yi addinin ka babu takura ko tsangwama.
20. Kana da damar zama dan kasar su bayan ka cike wasu sharudda nasu.
21. Zaka zabi Universities guda 6 da kakeson karatu cikin su
22. Za'a fara application a ranar 01.09.2025
23. Akwai Undergraduate, MSc, PhD da Postdoc programs.
24. Masu pass degree, second class lower duk zaku iya cikewa
25. Ko kasan muna cikewa Dalibai wannan scholarship din tareda samun sakamako mai kyau? Kaima zaka iya ba kamfanin mu aikin ka.
Link: https://od.globaluni.ru/
Contact: +60 11-4072 8239
Malamin Zawiyya
https://www.facebook.com/share/p/1CNe24wGNE/

An buɗe scholarship na ƙasar Rasha 🇷🇺. Ko ba ka da international passport zaka iya cike wa daga matakin Digirin Farko har zuwa PhD da Postdoctoral programs.👇🏽

·422 Views