Patrocinado
"Ku ci gaba da mafarki. Bitcoin ba zai taɓa kai wa farashin $100,000 ba!"

Cewar Peter Schiff a 2019, ɗan kasuwa ne, kuma masanin tattalin arziki, an sanshi a matsayin babban mai sukar Bitcoin

Kar ka taɓa cewa "ba zai yiwu ba." Duniya tana canzawa fiye da yadda muke zato, duniyar fasaha da crypto cike take da ban mamaki.

GM
"Ku ci gaba da mafarki. Bitcoin ba zai taɓa kai wa farashin $100,000 ba!" Cewar Peter Schiff a 2019, ɗan kasuwa ne, kuma masanin tattalin arziki, an sanshi a matsayin babban mai sukar Bitcoin Kar ka taɓa cewa "ba zai yiwu ba." Duniya tana canzawa fiye da yadda muke zato, duniyar fasaha da crypto cike take da ban mamaki. GM
0 Comentários 0 Compartilhamentos 561 Visualizações
Patrocinado