Sponsor
Zenith Bank na cigaba na budewa wadanda sukayi  regsitration  YIEDEP na bada tallafin noma account
Zenith Bank na cigaba na budewa wadanda sukayi  regsitration  YIEDEP na bada tallafin noma account Acikin mutum dari da hamsin (150) da wannan  gidan jaridar tayi musu rigista mutum akalla cassa'in da biyar  (95) Zuwa dari an bude musu account ba tare da sun je banki ba sai kadanne daga ciki  wadanda suka kasa hakuri ne suka je banki aka bude musu account  insha...
Like
Love
12
6 Commentarii 0 Distribuiri 13K Views
Sponsor