ترقية الحساب

Ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya, ACF ta ce ƴan arewacin ƙasar na da damar fitowa takara duk da cewa wasu shugabannin APC a yankin sun goyi bayan Shugaba Bola Tinubu ya zarce.

ACF ta ce hana wasu yin takara ya saɓa wa kundin tsarin mulki, kuma ya kamata jam'iyyar APC ta sake yin nazari kan batun.
Ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya, ACF ta ce ƴan arewacin ƙasar na da damar fitowa takara duk da cewa wasu shugabannin APC a yankin sun goyi bayan Shugaba Bola Tinubu ya zarce. ACF ta ce hana wasu yin takara ya saɓa wa kundin tsarin mulki, kuma ya kamata jam'iyyar APC ta sake yin nazari kan batun.
·413 مشاهدة