Mise Ă  niveau vers Pro

In Sha Allahu Stonfiafrica zamuyi
Darasin atakaice na sati day Mataki na farko: Menene Crypto daga tushe?

1ïžâƒŁ Gabatarwa

Me yasa muke koyar crypto?

Menene crypto gaba ɗaya? (simple definition)

Amfaninsa a Afrika.

2ïžâƒŁ Asalin (Wallets + Blockchain)

Menene blockchain?

Menene wallet, iri-iri (hot & cold).

Yadda ake ajiye crypto lafiya.

3ïžâƒŁ Hanyoyin Kasuwanci

Menene exchange (CEX vs DEX).

Yadda ake siye da siyar da crypto.

StonFi (a matsayin misali).

4ïžâƒŁ Fahimtar Charts (Basic Trading)

Menene candlestick.

Bullish vs Bearish.

Yadda ake karanta candles.

5ïžâƒŁ Coin Research

Yadda ake bincike kafin saka jari.

Scam coins da yadda za a gane su.

6ïžâƒŁ Kariya (Security)

Kare private keys.

Muhimmancin 2FA.

Social engineering & scams.

7ïžâƒŁ Recap + Community Q&A

Tattara duk darussa.

#friends #StarsEverywhere #highlightseveryone #stonfi

🏁 In Sha Allahu Stonfiafrica zamuyi Darasin atakaice na sati day Mataki na farko: Menene Crypto daga tushe? 1ïžâƒŁ Gabatarwa Me yasa muke koyar crypto? Menene crypto gaba ɗaya? (simple definition) Amfaninsa a Afrika. 2ïžâƒŁ Asalin (Wallets + Blockchain) Menene blockchain? Menene wallet, iri-iri (hot & cold). Yadda ake ajiye crypto lafiya. 3ïžâƒŁ Hanyoyin Kasuwanci Menene exchange (CEX vs DEX). Yadda ake siye da siyar da crypto. StonFi (a matsayin misali). 4ïžâƒŁ Fahimtar Charts (Basic Trading) Menene candlestick. Bullish vs Bearish. Yadda ake karanta candles. 5ïžâƒŁ Coin Research Yadda ake bincike kafin saka jari. Scam coins da yadda za a gane su. 6ïžâƒŁ Kariya (Security) Kare private keys. Muhimmancin 2FA. Social engineering & scams. 7ïžâƒŁ Recap + Community Q&A Tattara duk darussa. #friends #StarsEverywhere #highlightseveryone #stonfi
Like
Love
2
·582 Vue