Gesponsert
LABARI MAI DADI Ƙananan masana’antu da matsakaita (MSMEs) 25,000 a fadin Najeriya za su amfana da rajistar kasuwanci kyauta sakamakon haɗin gwiwar da ake yi tsakanin Hukumar SMEDAN da Hukumar Rijistar Kamfanoni ta Kasa (CAC) Dazaran yanar gizonsu yafara aiki zansanar daku.

Insha Allah sai ƴan group ɗinan da yawa sun amfana da wanan damar ta Free CAC kudai ku tabbatar Smedan certificate ɗinku tananan

Tunda hadin guiwane maybe dole ayi amfani da Smedan dinku
LABARI MAI DADI Ƙananan masana’antu da matsakaita (MSMEs) 25,000 a fadin Najeriya za su amfana da rajistar kasuwanci kyauta sakamakon haɗin gwiwar da ake yi tsakanin Hukumar SMEDAN da Hukumar Rijistar Kamfanoni ta Kasa (CAC) Dazaran yanar gizonsu yafara aiki zansanar daku. Insha Allah sai ƴan group ɗinan da yawa sun amfana da wanan damar ta Free CAC kudai ku tabbatar Smedan certificate ɗinku tananan Tunda hadin guiwane maybe dole ayi amfani da Smedan dinku
1 Kommentare 0 Geteilt 494 Ansichten
Gesponsert