Sponsor
Abu Sadikh online registration update, is the best online marketing
-
6 Postari
-
5 Fotografii
-
0 Video
-
Social media news updates, federal gov grant & loan, and online registration and marketing platform la No 34 Anguwar sarki kudan
-
Traieste in KADUNA STATE
-
Din KUDAN LGA
-
Studiat NCE IN BUSINESS EDUCATION la NUHU BAMALLI POLYTECHNIC ZARIAClass of MERIT
-
Male
-
Insurat
-
15/07/1999
-
Urmarit de 10 people
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Romaian
Recent Actualizat
-
The Corporate Affairs Commission (CAC) and Medium Enterprises Development Agency of Nigerian (SMEDAN)
Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da Hukumar Ci gaban kanana da matasan kamfanoni ta najeriya sun kaddamar da wani shiri na kasa baki daya don bayar da rajistar kasuwanci kyauta ga kamfanoni 250,000 masu karamin girma,
Wannan damace gare ku don bunkasa kasuwanci tare da samun tallafawa daga federal government
wadanda suka hada da na nano , micro, da kananan kasuwanci .
An bayyana wannan shiri a Abuja yayin sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna tsakanin hukumomin biyu.(CAC AND SMEDAN)
Wani sanarwa da hukumomin biyu suka fitar a ranar Jumma'a ta nuna cewa wannan kamfen yana daga cikin ayyukan da ke nuna cikar shekara ta biyu a office din shugaban hukumar hula da Harkokin Kasuwanci, (CAC) Hussaini Magaji, da kuma shugaban Hukumar (SMEDAN) , Charles Odii, wadanda aka nada a watan Oktoba na shekarar 2023.
Tsarin rajistar kamfanoni ya dade yana zama babbar matsala ga yawancin kananan kasuwanci, inda farashi, takardu, da rashin sanin yadda ake yi ke ci gaba da tsare miliyoyin 'yan kasuwa a fannin kasuwancin ba bisa ka'ida ba. dakuma samun daman tallafin daga gwamnatin,
Idan kana da hali kayi
kokari ka mallaki smedan certificate, sabi da tanan be za ayi kyauta, batare da kashe kudin ba,
Thank you for read and understand my news updates,
Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42
Sing and create by abu sadikh online registration updates (CEO)
#viral#challenge#update
The Corporate Affairs Commission (CAC) and Medium Enterprises Development Agency of Nigerian (SMEDAN) Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da Hukumar Ci gaban kanana da matasan kamfanoni ta najeriya🇳🇬 sun kaddamar da wani shiri na kasa baki daya don bayar da rajistar kasuwanci kyauta ga kamfanoni 250,000 masu karamin girma, Wannan damace gare ku don bunkasa kasuwanci tare da samun tallafawa daga federal government👉 wadanda suka hada da na nano , micro, da kananan kasuwanci . An bayyana wannan shiri a Abuja yayin sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna tsakanin hukumomin biyu.(CAC AND SMEDAN) Wani sanarwa da hukumomin biyu suka fitar a ranar Jumma'a ta nuna cewa wannan kamfen yana daga cikin ayyukan da ke nuna cikar shekara ta biyu a office din shugaban hukumar hula da Harkokin Kasuwanci, (CAC) Hussaini Magaji, da kuma shugaban Hukumar (SMEDAN) , Charles Odii, wadanda aka nada a watan Oktoba na shekarar 2023. Tsarin rajistar kamfanoni ya dade yana zama babbar matsala ga yawancin kananan kasuwanci, inda farashi, takardu, da rashin sanin yadda ake yi ke ci gaba da tsare miliyoyin 'yan kasuwa a fannin kasuwancin ba bisa ka'ida ba. dakuma samun daman tallafin daga gwamnatin, Idan kana da hali kayi kokari ka mallaki smedan certificate, sabi da tanan be za ayi kyauta, batare da kashe kudin ba, Thank you for read and understand my news updates, Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42 Sing and create by abu sadikh online registration updates (CEO) #viral#challenge#update0 Commentarii 0 Distribuiri 2K Views1
Vă rugăm să vă autentificați pentru a vă dori, partaja și comenta! -
Gwamnatin Jihar Sokoto na gayyatar masu sha'awar aiki daga cikin 'yan jihar Sokoto domin samun guraben aiki 3,000 a fannonin Ministoci, Sassan Gwamnati, da Hukomomi daban-daban. Ku nemi aikin ta hanyar shafin yanar gizonmu na daukar ma'aikata domin samun zaɓin da ya dace bisa ga cancanta da adalci.
https://employment.sokotostate.gov.ng/
Join my WhatsApp chanal for more update
https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42
Sing by abu sadikh online registration updatesGwamnatin Jihar Sokoto na gayyatar masu sha'awar aiki daga cikin 'yan jihar Sokoto domin samun guraben aiki 3,000 a fannonin Ministoci, Sassan Gwamnati, da Hukomomi daban-daban. Ku nemi aikin ta hanyar shafin yanar gizonmu na daukar ma'aikata domin samun zaɓin da ya dace bisa ga cancanta da adalci. https://employment.sokotostate.gov.ng/ Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42 Sing by abu sadikh online registration updates0 Commentarii 0 Distribuiri 584 Views -
#viralvideo @0 Commentarii 0 Distribuiri 2K Views
-
https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42WHATSAPP.COMFGN PROGRAM BY ABU SADIKH | WhatsApp ChannelFGN PROGRAM BY ABU SADIKH WhatsApp Channel. Online registration and fgn application grants and loan update, sing by abu sadikh online registration (CEO FGN PROGRAM UPDATES) https://linktr.ee/Abusadikh. 962 followers0 Commentarii 0 Distribuiri 626 Views
-
-
0 Commentarii 0 Distribuiri 558 Views
Mai multe povesti
Sponsor