Sponsorluk
Abu Sadikh online registration update, is the best online marketing
-
6 Yazı
-
5 Fotoğraflar
-
0 Videolar
-
Social media news updates, federal gov grant & loan, and online registration and marketing platform saat No 34 Anguwar sarki kudan
-
Hayatımızda KADUNA STATE
-
Kimden KUDAN LGA
-
Okudu NCE IN BUSINESS EDUCATION saat NUHU BAMALLI POLYTECHNIC ZARIAClass of MERIT
-
Male
-
Married
-
15/07/1999
-
Ardından: 10 people
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Turkish
Son Güncellemeler
-
The Corporate Affairs Commission (CAC) and Medium Enterprises Development Agency of Nigerian (SMEDAN)
Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da Hukumar Ci gaban kanana da matasan kamfanoni ta najeriya sun kaddamar da wani shiri na kasa baki daya don bayar da rajistar kasuwanci kyauta ga kamfanoni 250,000 masu karamin girma,
Wannan damace gare ku don bunkasa kasuwanci tare da samun tallafawa daga federal government
wadanda suka hada da na nano , micro, da kananan kasuwanci .
An bayyana wannan shiri a Abuja yayin sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna tsakanin hukumomin biyu.(CAC AND SMEDAN)
Wani sanarwa da hukumomin biyu suka fitar a ranar Jumma'a ta nuna cewa wannan kamfen yana daga cikin ayyukan da ke nuna cikar shekara ta biyu a office din shugaban hukumar hula da Harkokin Kasuwanci, (CAC) Hussaini Magaji, da kuma shugaban Hukumar (SMEDAN) , Charles Odii, wadanda aka nada a watan Oktoba na shekarar 2023.
Tsarin rajistar kamfanoni ya dade yana zama babbar matsala ga yawancin kananan kasuwanci, inda farashi, takardu, da rashin sanin yadda ake yi ke ci gaba da tsare miliyoyin 'yan kasuwa a fannin kasuwancin ba bisa ka'ida ba. dakuma samun daman tallafin daga gwamnatin,
Idan kana da hali kayi
kokari ka mallaki smedan certificate, sabi da tanan be za ayi kyauta, batare da kashe kudin ba,
Thank you for read and understand my news updates,
Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42
Sing and create by abu sadikh online registration updates (CEO)
#viral#challenge#update
The Corporate Affairs Commission (CAC) and Medium Enterprises Development Agency of Nigerian (SMEDAN) Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da Hukumar Ci gaban kanana da matasan kamfanoni ta najeriya🇳🇬 sun kaddamar da wani shiri na kasa baki daya don bayar da rajistar kasuwanci kyauta ga kamfanoni 250,000 masu karamin girma, Wannan damace gare ku don bunkasa kasuwanci tare da samun tallafawa daga federal government👉 wadanda suka hada da na nano , micro, da kananan kasuwanci . An bayyana wannan shiri a Abuja yayin sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna tsakanin hukumomin biyu.(CAC AND SMEDAN) Wani sanarwa da hukumomin biyu suka fitar a ranar Jumma'a ta nuna cewa wannan kamfen yana daga cikin ayyukan da ke nuna cikar shekara ta biyu a office din shugaban hukumar hula da Harkokin Kasuwanci, (CAC) Hussaini Magaji, da kuma shugaban Hukumar (SMEDAN) , Charles Odii, wadanda aka nada a watan Oktoba na shekarar 2023. Tsarin rajistar kamfanoni ya dade yana zama babbar matsala ga yawancin kananan kasuwanci, inda farashi, takardu, da rashin sanin yadda ake yi ke ci gaba da tsare miliyoyin 'yan kasuwa a fannin kasuwancin ba bisa ka'ida ba. dakuma samun daman tallafin daga gwamnatin, Idan kana da hali kayi kokari ka mallaki smedan certificate, sabi da tanan be za ayi kyauta, batare da kashe kudin ba, Thank you for read and understand my news updates, Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42 Sing and create by abu sadikh online registration updates (CEO) #viral#challenge#update0 Yorumlar 0 hisse senetleri 2K Views1
Please log in to like, share and comment! -
Gwamnatin Jihar Sokoto na gayyatar masu sha'awar aiki daga cikin 'yan jihar Sokoto domin samun guraben aiki 3,000 a fannonin Ministoci, Sassan Gwamnati, da Hukomomi daban-daban. Ku nemi aikin ta hanyar shafin yanar gizonmu na daukar ma'aikata domin samun zaɓin da ya dace bisa ga cancanta da adalci.
https://employment.sokotostate.gov.ng/
Join my WhatsApp chanal for more update
https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42
Sing by abu sadikh online registration updatesGwamnatin Jihar Sokoto na gayyatar masu sha'awar aiki daga cikin 'yan jihar Sokoto domin samun guraben aiki 3,000 a fannonin Ministoci, Sassan Gwamnati, da Hukomomi daban-daban. Ku nemi aikin ta hanyar shafin yanar gizonmu na daukar ma'aikata domin samun zaɓin da ya dace bisa ga cancanta da adalci. https://employment.sokotostate.gov.ng/ Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42 Sing by abu sadikh online registration updates0 Yorumlar 0 hisse senetleri 592 Views -
#viralvideo @0 Yorumlar 0 hisse senetleri 2K Views
-
https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42WHATSAPP.COMFGN PROGRAM BY ABU SADIKH | WhatsApp ChannelFGN PROGRAM BY ABU SADIKH WhatsApp Channel. Online registration and fgn application grants and loan update, sing by abu sadikh online registration (CEO FGN PROGRAM UPDATES) https://linktr.ee/Abusadikh. 962 followers0 Yorumlar 0 hisse senetleri 635 Views
-
-
0 Yorumlar 0 hisse senetleri 566 Views
Daha Hikayeler
Sponsorluk