Patrocinado
HUMBLE
-
26 Publicações
-
19 fotos
-
4 Vídeos
-
GENERAL MERCHANDISE na MARKET, INDABO WARD, INDABO, KOFAN NABABA , FUNE, YOBE, NIGERIA
-
Reside em Yobe
-
De Fune
-
Estudou SSCE, DEGREE na Sasif Science college Gama, Nassarawa,. Yobe State University DamaturuClass of Satisfied, . 300l
-
Male
-
Solteiro
-
11/09/2000
-
Seguido por 102 pessoas
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Portuguese
Atualizações Recentes
-
Jiya ran Laraba, Elon Musk ya kelai darajar dukiyarsa dala biliyan ɗari biyar da dubu ɗaya ($500.1 biliyan), inda ya zama mutum na farko da ya kai wannan matakin. Duk da haka, dukiyarsa ta ragu zuwa dala biliyan ɗari biyar da darika goma sha ɗaya ($499 biliyan) a ƙarshen rana.
Dukiyarsa ta fito ne daga kamfanin Tesla (inda yake da kashi 12% na hannun jari), da kuma SpaceX da xAI. Mafi kusanta da shi shi ne wanda ya kafa Oracle Larry Ellison wanda dukiyarsa ta kai dala biliyan ɗari uku da miliyan ɗari bakwai ($350.7 biliyan).
Hannun jarin Tesla ya haura kashi 3.3% a ranar Laraba, kuma ya haura sama da kashi 20% a wannan shekarar, duk da gasar da kamfanin China BYD ke yi.
Idan Tesla ta cimma burin sayar da mutum-mutumi na AI miliyan ɗaya da sauran burin da suka ƙunshi, ladan da za a iya ba Musk na gaba zai wuce dala tiriliyan ɗaya.
#elonmusk #crypto #viral #arewaJiya ran Laraba, Elon Musk ya kelai darajar dukiyarsa dala biliyan ɗari biyar da dubu ɗaya ($500.1 biliyan), inda ya zama mutum na farko da ya kai wannan matakin. Duk da haka, dukiyarsa ta ragu zuwa dala biliyan ɗari biyar da darika goma sha ɗaya ($499 biliyan) a ƙarshen rana. Dukiyarsa ta fito ne daga kamfanin Tesla (inda yake da kashi 12% na hannun jari), da kuma SpaceX da xAI. Mafi kusanta da shi shi ne wanda ya kafa Oracle Larry Ellison wanda dukiyarsa ta kai dala biliyan ɗari uku da miliyan ɗari bakwai ($350.7 biliyan). Hannun jarin Tesla ya haura kashi 3.3% a ranar Laraba, kuma ya haura sama da kashi 20% a wannan shekarar, duk da gasar da kamfanin China BYD ke yi. Idan Tesla ta cimma burin sayar da mutum-mutumi na AI miliyan ɗaya da sauran burin da suka ƙunshi, ladan da za a iya ba Musk na gaba zai wuce dala tiriliyan ɗaya. #elonmusk #crypto #viral #arewa0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K VisualizaçõesFaça Login para curtir, compartilhar e comentar! -
Gaskiya abaya an barmu a baya lokacin shekara 8 ba musan crypto ba ama yanzu ka. Damu za arinka damawa kaji CZ
#kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #crypto #arewaGaskiya abaya an barmu a baya lokacin shekara 8 ba musan crypto ba ama yanzu ka. Damu za arinka damawa kaji CZ #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #crypto #arewa0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K Visualizações -
Komai yayi tsit ana jiran oga Jerome Powell Yayi magana 7:30pm.
Yanzu kasuwar crypto tana hannun bawan Allah nan.
Komai yayi tsit ana jiran oga Jerome Powell Yayi magana 7:30pm. Yanzu kasuwar crypto tana hannun bawan Allah nan.0 Comentários 0 Compartilhamentos 908 Visualizações -
Komai yayi tsit ana jiran oga Jerome Powell Yayi magana 7:30pm.
Yanzu kasuwar crypto tana hannun bawan Allah nan.
Komai yayi tsit ana jiran oga Jerome Powell Yayi magana 7:30pm. Yanzu kasuwar crypto tana hannun bawan Allah nan.0 Comentários 0 Compartilhamentos 881 Visualizações -
Ina Ganin boko nan zamu ajiye mu nemi kudi naga Alama a Nigeria in kana da kudi ba abinda bazaka samu ba DAN LAMI KANEMI KUDI KAWAI NA HALAK MALAK
#kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #arewa #cryptoIna Ganin boko nan zamu ajiye mu nemi kudi naga Alama a Nigeria in kana da kudi ba abinda bazaka samu ba DAN LAMI KANEMI KUDI KAWAI NA HALAK MALAK #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #arewa #crypto0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K Visualizações -
Wanne coin/token ne bazaka taba sayarwa ba har sai yayi maka abinda kakeso?Wanne coin/token ne bazaka taba sayarwa ba har sai yayi maka abinda kakeso?0 Comentários 0 Compartilhamentos 692 Visualizações
-
https://interlinklabs.ai/referral?refCode=034495546592
#follower #cryptocurrency #nigeriansindiaspora #viralhttps://interlinklabs.ai/referral?refCode=034495546592 #follower #cryptocurrency #nigeriansindiaspora #viral0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K Visualizações -
Hmm this man 😂🤣 #followers #cryptocurrency #nigeriansindiaspora #viral0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K Visualizações
-
*JANI P2P XCHANGE*
*10/09/2025*
*05:27PM*
*Pi*
Buy @₦470
Sell @₦600
*Core*
Buy @N 600
Sell @N 720
*USDT*
Buy @N1,470
Sell @N1,600
*Sidra*
Buy @₦65 MAX 70
Sell @₦70
*WDD(WORLD REPUBLIC)*
Buy@₦3.5
Sell@₦15.5
*Ice*
Buy @₦6.5
Sell @₦12.5
TON
Buy@ 4,400
Sell@ 6,500
0.1 @ 700
*SOL 2,000/1 USDT*
https://chat.whatsapp.com/EFPXJizjqVbK2iWu9sOOMg?mode=ems_copy_c*JANI P2P XCHANGE* 👇👇🤝 *10/09/2025* *05:27PM* *✨Pi* Buy 🤏@₦470 Sell 🧏♂️@₦600 *✨Core* Buy 🤏@N 600 Sell 🧏♂️@N 720 *✨USDT* Buy 🤏@N1,470 Sell 🧏♂️@N1,600 *💫Sidra* Buy 🤏@₦65 MAX 70 Sell 🧏♂️@₦70 *💫WDD(WORLD REPUBLIC)* Buy🤏@₦3.5 Sell🧏♂️@₦15.5 *✨Ice* Buy 🤏@₦6.5 Sell 🧏♂️@₦12.5 ✨TON Buy@🤏 4,400 Sell@ 🧏♂️ 6,500 0.1 @ 700 *SOL 2,000/1 USDT* https://chat.whatsapp.com/EFPXJizjqVbK2iWu9sOOMg?mode=ems_copy_c
CHAT.WHATSAPP.COMJANI P2P EXCHANGEWhatsApp Group Invite0 Comentários 0 Compartilhamentos 1K Visualizações -
*JANI P2P XCHANGE*
*10/09/2025*
*05:27PM*
*Pi*
Buy @₦470
Sell @₦600
*Core*
Buy @N 600
Sell @N 720
*USDT*
Buy @N1,470
Sell @N1,600
*Sidra*
Buy @₦60
Sell @₦70
*WDD(WORLD REPUBLIC)*
Buy@₦3.5
Sell@₦15.5
*Ice*
Buy @₦6.5
Sell @₦12.5
TON
Buy@ 4,400
Sell@ 6,500
0.1 @ 700
*SOL 2,000/1 USDT**JANI P2P XCHANGE* 👇👇🤝 *10/09/2025* *05:27PM* *✨Pi* Buy 🤏@₦470 Sell 🧏♂️@₦600 *✨Core* Buy 🤏@N 600 Sell 🧏♂️@N 720 *✨USDT* Buy 🤏@N1,470 Sell 🧏♂️@N1,600 *💫Sidra* Buy 🤏@₦60 Sell 🧏♂️@₦70 *💫WDD(WORLD REPUBLIC)* Buy🤏@₦3.5 Sell🧏♂️@₦15.5 *✨Ice* Buy 🤏@₦6.5 Sell 🧏♂️@₦12.5 ✨TON Buy@🤏 4,400 Sell@ 🧏♂️ 6,500 0.1 @ 700 *SOL 2,000/1 USDT*0 Comentários 0 Compartilhamentos 1K Visualizações -
Kaje kayi following dina nima namaka
https://app.ecox.network/register?refCode=JANI6002Kaje kayi following dina nima namaka https://app.ecox.network/register?refCode=JANI60020 Comentários 0 Compartilhamentos 780 Visualizações -
"Ku ci gaba da mafarki. Bitcoin ba zai taɓa kai wa farashin $100,000 ba!"
Cewar Peter Schiff a 2019, ɗan kasuwa ne, kuma masanin tattalin arziki, an sanshi a matsayin babban mai sukar Bitcoin
Kar ka taɓa cewa "ba zai yiwu ba." Duniya tana canzawa fiye da yadda muke zato, duniyar fasaha da crypto cike take da ban mamaki.
GM"Ku ci gaba da mafarki. Bitcoin ba zai taɓa kai wa farashin $100,000 ba!" Cewar Peter Schiff a 2019, ɗan kasuwa ne, kuma masanin tattalin arziki, an sanshi a matsayin babban mai sukar Bitcoin Kar ka taɓa cewa "ba zai yiwu ba." Duniya tana canzawa fiye da yadda muke zato, duniyar fasaha da crypto cike take da ban mamaki. GM0 Comentários 0 Compartilhamentos 547 Visualizações
Mais Stories
Patrocinado