Sponsored
Recent Updates
  • 0 Comments 0 Shares 312 Views
  • Kwara State Government Scholarship Bursary Benefits
    Bursary allowances will be awarded to successful candidates.

    Requirements for Kwara State Government Scholarship Bursary
    Only final year students who are indigenes of Kwara State are eligible.

    Applicant must be studying in tertiary institutions across Nigeria

    Application Documents
    Passport photograph
    Local Government Citizenship Certificate
    Admission Letter
    Duly stamped final-year course registration form
    Institutional Valid ID Card
    Evidence of NAKSS due payment
    Application Deadline
    September 18, 2025
    How to Apply
    Interested and qualified? Go to Kwara State Government on scholarship.kwarastate.gov.ng to apply
    To successfully apply for the 2025 Bursary and Scholarship Award, kindly follow the steps below:

    Log on to scholarship.kwarastate.gov.ng.
    Register your bio-data on the platform to obtain login details.
    Use your KWASRRA SSID (the 11-digit number on your Kwara State Resident Card) together with your NIN to fill the online application form.
    Scan and upload the following mandatory documents:
    Passport photograph
    Local Government Citizenship Certificate
    Admission Letter
    Duly stamped final-year course registration form
    Institutional Valid ID Card
    Evidence of NAKSS due payment
    Upload your KWASRRA Certificate and NAKSS Receipt as required.
    Ensure you also upload your valid NIN Slip.
    For Complaints, send mail to info@scholarship.kw.gov.ng. You will get response within 12 hours.

    For more details, visit Kwara State Scholarship Board (KWSSB)
    Kwara State Government Scholarship Bursary Benefits Bursary allowances will be awarded to successful candidates. Requirements for Kwara State Government Scholarship Bursary Only final year students who are indigenes of Kwara State are eligible. Applicant must be studying in tertiary institutions across Nigeria Application Documents Passport photograph Local Government Citizenship Certificate Admission Letter Duly stamped final-year course registration form Institutional Valid ID Card Evidence of NAKSS due payment Application Deadline September 18, 2025 How to Apply Interested and qualified? Go to Kwara State Government on scholarship.kwarastate.gov.ng to apply To successfully apply for the 2025 Bursary and Scholarship Award, kindly follow the steps below: Log on to scholarship.kwarastate.gov.ng. Register your bio-data on the platform to obtain login details. Use your KWASRRA SSID (the 11-digit number on your Kwara State Resident Card) together with your NIN to fill the online application form. Scan and upload the following mandatory documents: Passport photograph Local Government Citizenship Certificate Admission Letter Duly stamped final-year course registration form Institutional Valid ID Card Evidence of NAKSS due payment Upload your KWASRRA Certificate and NAKSS Receipt as required. Ensure you also upload your valid NIN Slip. For Complaints, send mail to info@scholarship.kw.gov.ng. You will get response within 12 hours. For more details, visit Kwara State Scholarship Board (KWSSB)
    2 Comments 0 Shares 578 Views
  • Scholarship Mafi Daraja a Duniya daga Kasar Netherland.

    Scholarship ne ga dalibai masu neman digiri na biyu wato "Masters Degree". Akwai social science courses, engineering, humanities, education, Agricultural science, Natural sciences da kuma health science courses.

    Abubuwan da Dalibi zai samu daga wannan scholarship din:-
    - Karatu kyauta
    - Wajen kwana kyauta
    - Ticket din Jirgi kyauta
    - Visa Kyauta
    - Kudin kashewa duk wata €1,400 (N2.5M) tsawon shekara biyu zaka samu €33,600 kimanin milyan sittin (N60M)
    - Tallafin kudin siyen litattafan karatu da kayan sawa
    - Kula da lafiya kyauta
    - Kana da damar yin aiki kana karatu
    - Zaka iya samun resident permit na kasar Netherlands

    Domin cikewa da kan ka da sauran Karin bayani ku shiga nan
    https://www.rug.nl/education/scholarships/eric-bleumink-fellowship?lang=en
    Scholarship Mafi Daraja a Duniya daga Kasar Netherland. Scholarship ne ga dalibai masu neman digiri na biyu wato "Masters Degree". Akwai social science courses, engineering, humanities, education, Agricultural science, Natural sciences da kuma health science courses. Abubuwan da Dalibi zai samu daga wannan scholarship din:- - Karatu kyauta - Wajen kwana kyauta - Ticket din Jirgi kyauta - Visa Kyauta - Kudin kashewa duk wata €1,400 (N2.5M) tsawon shekara biyu zaka samu €33,600 kimanin milyan sittin (N60M) - Tallafin kudin siyen litattafan karatu da kayan sawa - Kula da lafiya kyauta - Kana da damar yin aiki kana karatu - Zaka iya samun resident permit na kasar Netherlands Domin cikewa da kan ka da sauran Karin bayani ku shiga nan 👇 https://www.rug.nl/education/scholarships/eric-bleumink-fellowship?lang=en
    0 Comments 0 Shares 697 Views
  • 0 Comments 0 Shares 431 Views 10
  • والله ما فى الخلق مثل محمدا فى الفضل والجود والأخلاق فهو النبي الهاشمى المصطفى من خيرة الأنساب من عدنان لو حاول الشعراء وصف محمد وأتو بأشعار من الأوزان ماذا يقول الواصفون فى أحمد بعد الذي جاء فى القرأن صلو عليه وسلموا تسليما
    “Babu wani a cikin halitta kamar Muhammad, a cikin daraja, karamci da kyawawan ɗabi’u.
    Shi ne Annabi Hashimiyin da aka zaɓa, daga mafi ingantattun zuriyar Annan.
    Ko da mawaƙa za su yi ƙoƙari su kwatanta Muhammad, su zo da waƙoƙi iri-iri,
    Me mai kwatance zai ce game da Ahmad bayan abin da Alqur’ani ya bayyana?
    Ku yi masa salati, ku yi masa sallama mai yawa.
    والله ما فى الخلق مثل محمدا فى الفضل والجود والأخلاق فهو النبي الهاشمى المصطفى من خيرة الأنساب من عدنان لو حاول الشعراء وصف محمد وأتو بأشعار من الأوزان ماذا يقول الواصفون فى أحمد بعد الذي جاء فى القرأن صلو عليه وسلموا تسليما “Babu wani a cikin halitta kamar Muhammad, a cikin daraja, karamci da kyawawan ɗabi’u. Shi ne Annabi Hashimiyin da aka zaɓa, daga mafi ingantattun zuriyar Annan. Ko da mawaƙa za su yi ƙoƙari su kwatanta Muhammad, su zo da waƙoƙi iri-iri, Me mai kwatance zai ce game da Ahmad bayan abin da Alqur’ani ya bayyana? Ku yi masa salati, ku yi masa sallama mai yawa.
    0 Comments 0 Shares 375 Views
  • UniversityScholarship@stanbicibtc.com

    Stanbic IBTC University Scholarship for Undergraduates 2025

    The scholarship programme is aimed at encouraging hard work and academic excellence amongst Nigerian undergraduates

    Benefits
    A scholarship fund to support the dreams and aspirations of Nigerian youths over a duration of four academic years.

    Deadline: 16th September, 2025

    UniversityScholarship@stanbicibtc.com Stanbic IBTC University Scholarship for Undergraduates 2025 The scholarship programme is aimed at encouraging hard work and academic excellence amongst Nigerian undergraduates Benefits A scholarship fund to support the dreams and aspirations of Nigerian youths over a duration of four academic years. Deadline: 16th September, 2025
    0 Comments 0 Shares 479 Views
  • MOUTH ULCER (KYAMBON BAKI)

    A bangaren Likitocin hakora shi wannan ciwon wata fashewace da baki keyi, wanda yakansa mutum yaji zafi yayin ci ko shan wasu abubuwa na yau da kullum.

    Yana daukar lokaci da dama kafin warkewa wasu 1-3 weeks, ya danganta da yanayinsa wanima yakan wuce wannan kwanakin.

    MINENE KE KAWO CIWO A BAKI ?

    - Injury, tayan mutum zai ciji daya daga cikin Tsokar Bakin sa (soft tissue)

    - Karancin Abinci mai dauke da sinaran abinchi (Nutritional Deficiency) wanda suka hada da, VB12, iron, F acid, or zinc.

    - Kwayoyin cuta/halitta (Bacteria, Virus, fungi) sanadiyyar rashin tsaftace baki.

    - wasu Yanayin abincin daya qunshin Acidic kamar wasu yayan itatuwa masu acid.

    - Wasu kuma shan wadansu magunguna ke janyo masu hakan ( Side Effects)

    - Wasu kuma wadansu cututtuka ke haddasa musu haka (immune deficiency).

    - Wasu kuma daga kwayoyin halittarsune haka na (Hormones) Wasu kuma gadon sune haka ( Hereditary) da Sauransu.

    TA YAYA ZA'A MAGANCE KAMUWA DA CIWON CIKIN BAKI (MOUTH ULCER)

    - Tsaftace baki (Brush ) sau biyu a rana, tareda Yawan Kuskure baki (Regular Flossing) bayan anci kobwani irin nau'in abinci ko abin sha.

    - Rage shan abun daya qunchi Acid kanar su Lemu, shazawa,Lemun tami etc.

    - Cin Abinci mai dauke da nau'in abinci mai da akeso mutum yaci (Balance Diet) domin karfafa Immunity.

    - Amfani da Mouth wash domin magance Kwayoyin halittu.

    - Yin amfani da anti Septic Gel, Etc.

    HANYAR MAGANCE HAKAN A GIDA

    * Kusre baki ta hanyar amfani da Ruwan Dumi tareda Sanya Gishiri a cikin ruwan.

    * Kusre baki ta hnyar amfani da Bakin Soda Solutions.

    * Kauracema Acid Food.

    Wadannan zasu taimaka sosai wajan magance hakan in yaki to a garzaya zuwa wajan Likita domin bada magani.
    MOUTH ULCER (KYAMBON BAKI) A bangaren Likitocin hakora 🦷 shi wannan ciwon wata fashewace da baki keyi, wanda yakansa mutum yaji zafi yayin ci ko shan wasu abubuwa na yau da kullum. Yana daukar lokaci da dama kafin warkewa wasu 1-3 weeks, ya danganta da yanayinsa wanima yakan wuce wannan kwanakin. MINENE KE KAWO CIWO A BAKI 🙄? - Injury, tayan mutum zai ciji daya daga cikin Tsokar Bakin sa (soft tissue) - Karancin Abinci mai dauke da sinaran abinchi (Nutritional Deficiency) wanda suka hada da, VB12, iron, F acid, or zinc. - Kwayoyin cuta/halitta (Bacteria, Virus, fungi) sanadiyyar rashin tsaftace baki. - wasu Yanayin abincin daya qunshin Acidic kamar wasu yayan itatuwa masu acid. - Wasu kuma shan wadansu magunguna ke janyo masu hakan ( Side Effects) - Wasu kuma wadansu cututtuka ke haddasa musu haka (immune deficiency). - Wasu kuma daga kwayoyin halittarsune haka na (Hormones) Wasu kuma gadon sune haka ( Hereditary) da Sauransu. TA YAYA ZA'A MAGANCE KAMUWA DA CIWON CIKIN BAKI (MOUTH ULCER) 🤔✅ - Tsaftace baki (Brush 🪥) sau biyu a rana, tareda Yawan Kuskure baki (Regular Flossing) bayan anci kobwani irin nau'in abinci ko abin sha. - Rage shan abun daya qunchi Acid kanar su Lemu, shazawa,Lemun tami etc. - Cin Abinci mai dauke da nau'in abinci mai da akeso mutum yaci (Balance Diet) domin karfafa Immunity. - Amfani da Mouth wash domin magance Kwayoyin halittu. - Yin amfani da anti Septic Gel, Etc. ✅HANYAR MAGANCE HAKAN A GIDA 👌👂 * Kusre baki ta hanyar amfani da Ruwan Dumi tareda Sanya Gishiri a cikin ruwan. * Kusre baki ta hnyar amfani da Bakin Soda Solutions. * Kauracema Acid Food. Wadannan zasu taimaka sosai wajan magance hakan in yaki to a garzaya zuwa wajan Likita domin bada magani.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 828 Views
  • 530 Years
    530 Years
    0 Comments 0 Shares 637 Views
  • SWISS GOVERNMENT EXCELLENCE SCHOLARSHIPS 2026–2027

    Applications are now open for Pakistani students and researchers to pursue PhD, Research, and Postdoctoral fellowships in Switzerland.

    Deadline: 30 September 2025
    Apply here: https://www.go.eskas.ch/LoginServlet
    SWISS GOVERNMENT EXCELLENCE SCHOLARSHIPS 2026–2027 Applications are now open for Pakistani students and researchers to pursue PhD, Research, and Postdoctoral fellowships in Switzerland. 📌 Deadline: 30 September 2025 🔗 Apply here: https://www.go.eskas.ch/LoginServlet
    0 Comments 0 Shares 763 Views
  • Monash University Scholarships 2025-26 (Bachelor’s, Masters, PhD)

    Dreaming of studying at a top-ranked university in Australia? Monash University offers incredible opportunities for BS, MS, and PhD students!

    Why Apply?

    Up to AUD $50,000 for undergrads (Merit & Excellence Scholarships)
    Fully funded RTP Stipend for researchers (up to AUD $33,000/year)

    Don’t miss out! Check eligibility & apply now:
    Application Link: https://myapp.monash.edu/s/login/
    Monash University Scholarships 2025-26 (Bachelor’s, Masters, PhD) Dreaming of studying at a top-ranked university in Australia? Monash University offers incredible opportunities for BS, MS, and PhD students! 🚀 ✨ Why Apply? Up to AUD $50,000 for undergrads (Merit & Excellence Scholarships) 💰 Fully funded RTP Stipend for researchers (up to AUD $33,000/year) 📚 📢 Don’t miss out! Check eligibility & apply now: Application Link: https://myapp.monash.edu/s/login/
    0 Comments 0 Shares 686 Views
  • Honjo International Scholarship in Japan No application fee

    Fully funded opportunity for international students pursuing Master’s or PhD degrees!

    Highlights:
    • Monthly stipend up to ¥230,000
    • Open to all academic fields
    • For non-Japanese students
    • No application fee
    • Apply by Oct 31, 2025

    Check more details: Applicant link: https://entry.hisf.or.jp/
    Honjo International Scholarship in Japan 🇯🇵 😲No application fee Fully funded opportunity for international students pursuing Master’s or PhD degrees! 🇯🇵 ✨ Highlights: • Monthly stipend up to ¥230,000 • Open to all academic fields • For non-Japanese students • No application fee • Apply by Oct 31, 2025 Check more details: Applicant link: https://entry.hisf.or.jp/
    0 Comments 0 Shares 652 Views
  • Like
    Love
    5
    3 Comments 0 Shares 6K Views
More Stories
Sponsored