Sponsored
Mansur Hassan Dangiwa is the C.E.O of Dangiwa Internet Cafe, based in Tudun Wada, Gusau. A Computer Science graduate from Zamfara College of Arts and Science (Class of 2018), Mansur is committed to driving digital inclusion and offering quality internet services for individuals, businesses, and communities. Call: 07032394182 for more.
Social Links
Search
Recent Updates
  • Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima Ya Kaddamar da Kwamitin Jagoranci Na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0.

    Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya kaddamar da Kwamitin Jagoranci na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0, wanda ke ƙarƙashin Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa tare da haɗin gwiwar United Nations Development Programme (UNDP) da kuma tallafin kuɗi daga Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU).

    Shettima ya bayyana cewa manufar wannan shiri ita ce ta cike gibin da ke tsakanin karatu da samun aikin yi, musamman ga matasa da suka kammala karatu amma ba su da damar samun aiki.

    Ya ce shirin NJFP na nufin amfani da ƙarfafa yawan jama’a ta hanyar mayar da shi zuwa ƙarfafa tattalin arziki, yana kuma nuna cewa idan gwamnati ta samar da tsari, haɗin kai, da manufa mai kyau — matasan Najeriya za su tashi tsaye su bayar da gudunmawarsu wajen gina ƙasa.

    Za a buɗe aikace-aikacen NJFP a ranar 22 ga Oktoba.
    Tsawon lokacin aiki: Shekara 1
    Albashi: ₦100,000 a kowane wata
    Ku shirya da takardunku tun kafin ranar 22 ga Oktoba.
    Kamar yadda suka ce:
    "Ana kirga kwanaki!"
    A cikin kwanaki 7, sabon babi na Nigeria Jubilee Fellows Programme zai fara.
    NJFP 2.0 yana nufin gina ƙwararrun ma’aikata masu hangen nesa na gaba — waɗanda ke da ƙirƙira, juriya, da manufa.
    Wannan sabon mataki ya wuce samar da ayyukan yi kawai — yana da nufin gina ma’aikata masu ƙwarewa a fannin fasaha, ƙwarewar aiki, da ƙwarewar kasuwanci waɗanda za su dace da makomar aiki.
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 175 Views

    Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima Ya Kaddamar da Kwamitin Jagoranci Na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0. Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya kaddamar da Kwamitin Jagoranci na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0, wanda ke ƙarƙashin Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa tare da haɗin gwiwar United Nations Development Programme (UNDP) da kuma tallafin kuɗi daga Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU). Shettima ya bayyana cewa manufar wannan shiri ita ce ta cike gibin da ke tsakanin karatu da samun aikin yi, musamman ga matasa da suka kammala karatu amma ba su da damar samun aiki. Ya ce shirin NJFP na nufin amfani da ƙarfafa yawan jama’a ta hanyar mayar da shi zuwa ƙarfafa tattalin arziki, yana kuma nuna cewa idan gwamnati ta samar da tsari, haɗin kai, da manufa mai kyau — matasan Najeriya za su tashi tsaye su bayar da gudunmawarsu wajen gina ƙasa. Za a buɗe aikace-aikacen NJFP a ranar 22 ga Oktoba. Tsawon lokacin aiki: Shekara 1 Albashi: ₦100,000 a kowane wata Ku shirya da takardunku tun kafin ranar 22 ga Oktoba. Kamar yadda suka ce: "Ana kirga kwanaki!" A cikin kwanaki 7, sabon babi na Nigeria Jubilee Fellows Programme zai fara. NJFP 2.0 yana nufin gina ƙwararrun ma’aikata masu hangen nesa na gaba — waɗanda ke da ƙirƙira, juriya, da manufa. Wannan sabon mataki ya wuce samar da ayyukan yi kawai — yana da nufin gina ma’aikata masu ƙwarewa a fannin fasaha, ƙwarewar aiki, da ƙwarewar kasuwanci waɗanda za su dace da makomar aiki.
    0 Comments 1 Shares 710 Views
  • Labaran Safiyar Litinin, 13/10/1447AH - 06/10/2025CE.
    Ga takaitattun labaran

    Adadin mai da Najeriya ke hakowa ya ƙaru da kashi 762.5 cikin ɗari, bisa rahoton masana'antar mai ta ƙasa.

    Jam’iyyar ADC ta zargi Shugaba Tinubu da rashin mai da hankali kan yadda matsalar tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a ƙasar nan.

    Ministan sufuri, Adegboyega Oyetola, ya ce Najeriya za ta ci gaba da nasarar shirin Deep Blue, tare da ƙoƙarin mayar da ƙasar kujerarta a hukumar IMO ta duniya.

    Rundunar sojin Najeriya ta tsare jami’anta guda 16 bisa zargin saba ƙa’idar aiki.

    Gwamnatin Tarayya ta bayyana farin ciki kan asibitin tiyatar hanta mai zaman kansa da aka gina a Najeriya da kuɗi Naira biliyan takwas (N8b).

    Dakarun sojin Najeriya sun lalata matatun hakar ma’adinai na haram a wasu sassan ƙasar.

    Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP a Jihar Edo ya ƙara kamari, bayan bangaren Wike ya zabi sabbin shugabanni.

    Al’ummar ƙaramar hukumar Kebbe a Jihar Sokoto sun roƙi gwamnati ta ba su damar mallakar makamai domin kare kansu daga harin ƴan bindiga.

    Hukumar FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu a hatsarin mota da ya auku a tititin Kaduna-Abuja.

    Kotun tarayya a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan kimiyya, Uche Nnaji, wanda yake neman hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa.

    Gwamna Uba Sani na Kaduna ya amince da biyan Naira biliyan 2.3 ga tsofaffin ma’aikata da iyalan waɗanda suka rasu.

    A Jihar Ondo, ƴan sanda sun kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya ’yar shekara shida duka a garin Ore.

    Rundunar ƴan sanda a Jihar Lagos ta kai samame a wani otel da masu laifi ke amfani da shi, inda ta kama mutane biyu.

    Kotun jihar Oyo ta soke dakatar da ƙungiyar NURTW da Gwamna Seyi Makinde ya yi.

    Ƴan fashin daji sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara, ƙaramar hukumar Giwa, Jihar Kaduna.

    A ƙasashen waje, hukumomin China sun ce ma’aikatan ceto a Tibet na ƙoƙarin kaiwa mutane kusan 1,000 da suka makale a tsaunin Everest, mafi tsawo a duniya.

    Babban hafsan sojin Isra’ila ya ce idan tattaunawa da ƙungiyar Hamas ta gaza, za su koma yaƙi a Zirin Gaza.

    Firaministan Georgia na neman soke manyan jam’iyyun adawa a ƙasarsa.

    A Nepal, mutane 47 sun mutu sakamakon zabtarewar ƙasa da ambaliyar ruwa.

    A Faransa, Firaminista Lecornu ya kafa sabuwar majalisar ministoci.

    A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, ƴan tawayen CODECO sun kashe mutane 14 a lardin Ituri da ke arewacin ƙasar.

    A gasar Premier League, Manchester City ta doke Brentford da ci 1-0.

    A La Liga, Celta Vigo da Atletico Madrid sun tashi 1-1.

    A Serie A, Napoli ta doke Genoa da ci 2-1, yayin da Juventus da AC Milan suka tashi 0-0.
    Labaran Safiyar Litinin, 13/10/1447AH - 06/10/2025CE. Ga takaitattun labaran Adadin mai da Najeriya ke hakowa ya ƙaru da kashi 762.5 cikin ɗari, bisa rahoton masana'antar mai ta ƙasa. Jam’iyyar ADC ta zargi Shugaba Tinubu da rashin mai da hankali kan yadda matsalar tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a ƙasar nan. Ministan sufuri, Adegboyega Oyetola, ya ce Najeriya za ta ci gaba da nasarar shirin Deep Blue, tare da ƙoƙarin mayar da ƙasar kujerarta a hukumar IMO ta duniya. Rundunar sojin Najeriya ta tsare jami’anta guda 16 bisa zargin saba ƙa’idar aiki. Gwamnatin Tarayya ta bayyana farin ciki kan asibitin tiyatar hanta mai zaman kansa da aka gina a Najeriya da kuɗi Naira biliyan takwas (N8b). Dakarun sojin Najeriya sun lalata matatun hakar ma’adinai na haram a wasu sassan ƙasar. Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP a Jihar Edo ya ƙara kamari, bayan bangaren Wike ya zabi sabbin shugabanni. Al’ummar ƙaramar hukumar Kebbe a Jihar Sokoto sun roƙi gwamnati ta ba su damar mallakar makamai domin kare kansu daga harin ƴan bindiga. Hukumar FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu a hatsarin mota da ya auku a tititin Kaduna-Abuja. Kotun tarayya a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan kimiyya, Uche Nnaji, wanda yake neman hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa. Gwamna Uba Sani na Kaduna ya amince da biyan Naira biliyan 2.3 ga tsofaffin ma’aikata da iyalan waɗanda suka rasu. A Jihar Ondo, ƴan sanda sun kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya ’yar shekara shida duka a garin Ore. Rundunar ƴan sanda a Jihar Lagos ta kai samame a wani otel da masu laifi ke amfani da shi, inda ta kama mutane biyu. Kotun jihar Oyo ta soke dakatar da ƙungiyar NURTW da Gwamna Seyi Makinde ya yi. Ƴan fashin daji sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara, ƙaramar hukumar Giwa, Jihar Kaduna. A ƙasashen waje, hukumomin China sun ce ma’aikatan ceto a Tibet na ƙoƙarin kaiwa mutane kusan 1,000 da suka makale a tsaunin Everest, mafi tsawo a duniya. Babban hafsan sojin Isra’ila ya ce idan tattaunawa da ƙungiyar Hamas ta gaza, za su koma yaƙi a Zirin Gaza. Firaministan Georgia na neman soke manyan jam’iyyun adawa a ƙasarsa. A Nepal, mutane 47 sun mutu sakamakon zabtarewar ƙasa da ambaliyar ruwa. A Faransa, Firaminista Lecornu ya kafa sabuwar majalisar ministoci. A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, ƴan tawayen CODECO sun kashe mutane 14 a lardin Ituri da ke arewacin ƙasar. A gasar Premier League, Manchester City ta doke Brentford da ci 1-0. A La Liga, Celta Vigo da Atletico Madrid sun tashi 1-1. A Serie A, Napoli ta doke Genoa da ci 2-1, yayin da Juventus da AC Milan suka tashi 0-0.
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 2K Views
  • LABARAN SAFIYAR LAHADI
    12/10/1447AH - 05/10/2025CE

    Ga takaitattun labaran safiyar nan.

    Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da hannu wajen sace Hakimin Garin Garun Babba, Alhaji Abdulmumini Mudi Zakari, wanda aka sace a shekarar 2023.

    Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ya danganta tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ƙungiyar Boko Haram.

    Jami’ar Ibadan ta kaddamar da sabon sashen karatu ta intanet domin bai wa ɗalibai damar karatu daga gida.

    Manyan jami’an sojin Najeriya goma sha shida sun shiga hannun hukumomi bayan zargin su da karya ƙa’idar aiki.

    Jami’ar Nsukka ta bayyana cewa takardar shaidar digirin Ministan Fasaha, Uche Nnaji, ta bogi ce.

    Gwamnan Jihar Jigawa ya kaddamar da shirin tallafawa mata dubu ɗaya da ɗari huɗu (1,400) da kayan ɗinkin hula, domin ƙarfafa harkokin sana’a da bunƙasa tattalin arziki.

    Rundunar ’Yan Sanda ta kama mutum huɗu a Jihar Yobe da ake zargi da aikata manyan laifuka.

    Yau take ranar Malamai ta Duniya.

    Ruwan sama mai yawa ya lalata wasu gadoji da hanyoyi a jihohin Taraba, Kebbi da Filato.

    A Jihar Kwara, rahotanni sun ce gundumomi tara suna cikin matsanancin hali, yayin da ‘yan bindiga ke tilasta mutane su basu abinci da abin sha a matsayin fansa.

    Isra’ila da Hamas za su fara tattaunawa yau Lahadi, bayan matsin da Hamas ta fuskanta daga bangaren diflomasiyya da soja.

    A Somalia, kungiyar Al-Shabab ta kai hari kan gidan yari a birnin Mogadishu.

    Kungiyar Real Madrid na shirin sayen dan wasan Manchester City, Rodri, tare da shirin biyan fam miliyan 130.

    Liverpool na kuma shirin kashe adadin kuɗi fam milyam 130 domin daukar dan wasan Bayern Munich, Michael Olise, a matsayin wanda zai maye gurbin Mohamed Salah.

    Tsohon kocin Barcelona, Xavi, ya ce bai amince da tayin kungiyoyin Saudiyya ba, yana kuma a shirye idan aikin kocin Manchester United ya bude.

    Bayern Munich ta bayyana golan AC Milan, Mike Maignan, a matsayin wanda zai maye gurbin Neuer, wanda yanzu ke da shekaru 39.

    A sakamakon wasannin jiya:

    Chelsea ta doke Liverpool da ci 2 da 1.

    Real Madrid ta doke Villarreal 3 da 1.

    Girona ta lallasa Valencia 2 da 1.

    Inter ta doke Cremonese 4 da 1.

    Bayern Munich ta samu nasara akan Frankfurt da ci 3 da 1.
    0 Comments 0 Shares 334 Views

    LABARAN SAFIYAR LAHADI 12/10/1447AH - 05/10/2025CE Ga takaitattun labaran safiyar nan. Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da hannu wajen sace Hakimin Garin Garun Babba, Alhaji Abdulmumini Mudi Zakari, wanda aka sace a shekarar 2023. Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ya danganta tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ƙungiyar Boko Haram. Jami’ar Ibadan ta kaddamar da sabon sashen karatu ta intanet domin bai wa ɗalibai damar karatu daga gida. Manyan jami’an sojin Najeriya goma sha shida sun shiga hannun hukumomi bayan zargin su da karya ƙa’idar aiki. Jami’ar Nsukka ta bayyana cewa takardar shaidar digirin Ministan Fasaha, Uche Nnaji, ta bogi ce. Gwamnan Jihar Jigawa ya kaddamar da shirin tallafawa mata dubu ɗaya da ɗari huɗu (1,400) da kayan ɗinkin hula, domin ƙarfafa harkokin sana’a da bunƙasa tattalin arziki. Rundunar ’Yan Sanda ta kama mutum huɗu a Jihar Yobe da ake zargi da aikata manyan laifuka. Yau take ranar Malamai ta Duniya. Ruwan sama mai yawa ya lalata wasu gadoji da hanyoyi a jihohin Taraba, Kebbi da Filato. A Jihar Kwara, rahotanni sun ce gundumomi tara suna cikin matsanancin hali, yayin da ‘yan bindiga ke tilasta mutane su basu abinci da abin sha a matsayin fansa. Isra’ila da Hamas za su fara tattaunawa yau Lahadi, bayan matsin da Hamas ta fuskanta daga bangaren diflomasiyya da soja. A Somalia, kungiyar Al-Shabab ta kai hari kan gidan yari a birnin Mogadishu. Kungiyar Real Madrid na shirin sayen dan wasan Manchester City, Rodri, tare da shirin biyan fam miliyan 130. Liverpool na kuma shirin kashe adadin kuɗi fam milyam 130 domin daukar dan wasan Bayern Munich, Michael Olise, a matsayin wanda zai maye gurbin Mohamed Salah. Tsohon kocin Barcelona, Xavi, ya ce bai amince da tayin kungiyoyin Saudiyya ba, yana kuma a shirye idan aikin kocin Manchester United ya bude. Bayern Munich ta bayyana golan AC Milan, Mike Maignan, a matsayin wanda zai maye gurbin Neuer, wanda yanzu ke da shekaru 39. A sakamakon wasannin jiya: Chelsea ta doke Liverpool da ci 2 da 1. Real Madrid ta doke Villarreal 3 da 1. Girona ta lallasa Valencia 2 da 1. Inter ta doke Cremonese 4 da 1. Bayern Munich ta samu nasara akan Frankfurt da ci 3 da 1.
    Like
    1
    0 Comments 1 Shares 922 Views
  • Alhamdulillah Naga Waya Da Aka Sace Kwana 5 Da Suka Wuce
    Alhamdulillah Naga Waya Da Aka Sace Kwana 5 Da Suka Wuce
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 693 Views
  • Urgent Alert!
    Apply: Free Website Development Webinar for 500 Nigerian Youths
    Link in comment
    Link: https://t.co/9ySyJ8leJ5
    Urgent Alert! Apply: Free Website Development Webinar for 500 Nigerian Youths Link in comment ⏬ ⤵️ Link: https://t.co/9ySyJ8leJ5
    T.CO
    Apply: Free Website Development Webinar for 500 Nigerian Youths
    Apply: Free Website Development Webinar for 500 Nigerian Youths
    0 Comments 0 Shares 864 Views
  • FAcE-PaM suna neman "Office Assistant" A Jahohin Jigawa da Kebbi
    Ƙaramin Qualification SSCE ko wani daban

    Link in comment
    https://t.co/BlHNIGitPr
    FAcE-PaM suna neman "Office Assistant" A Jahohin Jigawa da Kebbi Ƙaramin Qualification SSCE ko wani daban Link in comment ⏬⤵️ https://t.co/BlHNIGitPr
    T.CO
    Office Assistant at Forward in Action for Education, Poverty and Malnutrition FAcE-PaM(2 Openings)
    Office Assistant at Forward in Action for Education, Poverty and Malnutrition FAcE-PaM(2 Openings)
    0 Comments 0 Shares 912 Views
  • Ina katsinawan? Ga aikin logistics associate watau mai raba kaya da NGO, Helen Keller a Katsinar_mu

    Link: https://yeshub.ng/logistics-associate-with-helen-keller-international-in-katsina/
    #viral
    LOGISTICS ASSOCIATE WITH HELEN KELLER INTERNATIONAL IN KATSINA
    LOGISTICS ASSOCIATE WITH HELEN KELLER INTERNATIONAL IN KATSINA Founded in 1915, Helen Keller International is dedicated to saving the sight and lives of the most vulnerable and disadvantaged. We combat the causes and consequences of blindness and malnutrition by establishing programs based on evidence and research in vision, health and nutrition. Experience4 – 5 yearsLocation Katsina Background The Logistics Associate role is created to ensure seamless support for Helen Keller Intl’s field operations by strengthening the logistical and administrative framework at the state level. The need for consistent availability and movement of materials, assets, and services is very critical to the success of the program implementations. This role supports the operational readiness of field offices and enhances project implementation through efficient coordination of logistics, asset management, and administrative support. Overall Responsibility: Under the supervision of the State Team Lead/HR/Ops Dir, the Logistics Associate will be responsible for managing and coordinating all…
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 608 Views

    0 Comments 0 Shares 551 Views
  • Ina katsinawan? Ga aikin logistics associate watau mai raba kaya da NGO, Helen Keller a Katsinar_mu

    Link: https://yeshub.ng/logistics-associate-with-helen-keller-international-in-katsina/
    #viral
    Ina katsinawan? Ga aikin logistics associate watau mai raba kaya da NGO, Helen Keller a Katsinar_mu⤵️ Link: https://yeshub.ng/logistics-associate-with-helen-keller-international-in-katsina/ #viral
    LOGISTICS ASSOCIATE WITH HELEN KELLER INTERNATIONAL IN KATSINA
    LOGISTICS ASSOCIATE WITH HELEN KELLER INTERNATIONAL IN KATSINA Founded in 1915, Helen Keller International is dedicated to saving the sight and lives of the most vulnerable and disadvantaged. We combat the causes and consequences of blindness and malnutrition by establishing programs based on evidence and research in vision, health and nutrition. Experience4 – 5 yearsLocation Katsina Background The Logistics Associate role is created to ensure seamless support for Helen Keller Intl’s field operations by strengthening the logistical and administrative framework at the state level. The need for consistent availability and movement of materials, assets, and services is very critical to the success of the program implementations. This role supports the operational readiness of field offices and enhances project implementation through efficient coordination of logistics, asset management, and administrative support. Overall Responsibility: Under the supervision of the State Team Lead/HR/Ops Dir, the Logistics Associate will be responsible for managing and coordinating all…
    1 Comments 2 Shares 2K Views
  • Like
    Love
    4
    1 Comments 0 Shares 1K Views
More Stories
Sponsored