Commandité
KARIN HASKE Shirin TVET INITIATIVE: Abubuwan Daya kamata ku sani
Posté 2025-09-02 20:27:35
0
9KB
KARIN HASKE Shirin TVET INITIATIVE na ci gaba da tafiya yadda ake so. Jiya cikin dare dubban mutane sun samu saƙo ta imel, musamman waɗanda suka cike ɓangaren da ya shafi dinki kamar Fashion Design da Garment Making, wato masu haɗa kaya na sanyi.Waɗanda suka yi apply a wannan ɓangaren an tura musu saƙo cewa akwai wani ɓangare na musamman da ya shafi Leather Workers.
Menene Leather Workers?
Leather Workers su ne masu sana’ar da ta shafi haɗa takalma da jakunkuna.
Shirin TVET Initiative ya buɗe dama ga waɗanda suka zabi ɓangaren Fashion Design dasu iya chanzawa zuwa ɓangaren Leather Workers gawadanda suka ga sako
Wannan saƙo ba daga scammers ba ne, daga hukumar TVET Initiative ne, kuma duk wanda yake buƙatar canji sai ya bi hanyar da aka turo masa a cikin Email ɗinsa.
Rechercher
Catégories
- Art
- Causes
- Crafts
- Dance
- Drinks
- Film
- Fitness
- Food
- Jeux
- Gardening
- Health
- Domicile
- Literature
- Music
- Networking
- Autre
- Party
- Religion
- Shopping
- Sports
- Theater
- Wellness
Lire la suite
Sweden Process Analyzer Market Grows with Emphasis on Green Technology and Automation
The Sweden Process Analyzer Market has emerged as a critical segment within the nation’s...
India Health and Wellness Food Market: Nurturing a Health-Conscious Generation
India Health and Wellness Food Market Size, Share, and Trends Analysis Report –...
Cobalt Market Size, Share, Trends, Key Drivers, Demand and Opportunity Analysis
"What’s Fueling Executive Summary Cobalt Market Size and Share Growth
Global...
Desafíos del mercado de arena para gatos: crecimiento, participación, valor, tamaño y alcance hasta 2032
Resumen ejecutivo Informe de análisis del tamaño y la...
Where Is Safety Chuck Technology Applied Across Modern Factories Today
In modern machining environments, the Safety Chuck provides a secure and reliable method for...
Commandité
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
French