Gesponsert

Zenith Bank na cigaba na budewa wadanda sukayi  regsitration  YIEDEP na bada tallafin noma account

6
14KB

Zenith Bank na cigaba na budewa wadanda sukayi  regsitration  YIEDEP na bada tallafin noma account

Acikin mutum dari da hamsin (150) da wannan  gidan jaridar tayi musu rigista mutum akalla cassa'in da biyar  (95) Zuwa dari an bude musu account ba tare da sun je banki ba sai kadanne daga ciki  wadanda suka kasa hakuri ne suka je banki aka bude musu account 

insha Allah zuwa gobe zamu saka alkaluma na adadin mutanen da aka bude musu account duk da dai haryanzu mutane suna ta turo mana da Saƙonnin na godiya da Kuma screenshoot na account dinsu duka muna taya ku murna 

 kafin mu fitar da alkalluman adadin mutanen da aka budewa account don Allah duk Wanda yasan munyi masa registration a wannan gidan jaridar Kuma bai je gidan jaridar mu na watsapp ya dangwala sunan bankin  da suka bude masa account ba kuyi kokari kuje kuyi hakan Yana da matukar anfani 

Daga karshe muna bawa masu bibiyar mu shawara duk abun da kuka ga mun saka a wannan gidan jaridar ku dau kesa da mahimmanci Saboda Lokacin da muka fara Sanarwa akan wannan gidan jaridar cewa mutane suyi kokari suyi registration mutane da dama suka dauki abun da wasa yanzu da suka tabbatar da cewa gskiyane sai saƙonni suke ta turo mana akan cewa sun shirya yin registration amma Kuma ba halin yi musu saboda Lokaci ya kure

Allah yasa kowa ta samu wannan tallafin noman da za 'a bayar alfarmar manzon Allah SAW

> Hussaini Ahmad Aswadeeq

Like
Love
12
Suche
Kategorien
Mehr lesen
Andere
Scholarship
Russian Scholarship (Open Doors Scholarship) is Now Open! 🇷🇺    DM If you're...
Von Ali Makinta 2025-09-01 04:48:32 0 10KB
Andere
Men’s Health Market Trends : Size, Share, Growth Drivers & Future Forecast
"Regional Overview of Executive Summary Men’s Health Market by Size and Share...
Von Prasad Shinde 2025-11-17 14:36:21 0 492
Andere
Sorbitol Market Industry Statistics: Growth, Share, Value, and Trends By 2032
Global Demand Outlook for Executive Summary Sorbitol Market Size and Share The global...
Von Travis Rosher 2025-11-03 10:23:36 0 698
Networking
Sheet Metal Market Scope: Growth, Share, Value, Size, and Analysis By 2032
Executive Summary: Sheet Metal Market Size and Share by Application & Industry The...
Von Travis Rosher 2025-11-13 06:29:30 0 488
Andere
Nursing Homes and Long-Term Care Facilities Market Size, Share, Trends, Key Drivers, Demand and Opportunity Analysis
"What’s Fueling Executive Summary Nursing Homes and Long-Term Care Facilities...
Von Kajal Khomane 2025-10-20 07:10:27 0 872
Gesponsert