Zenith Bank na cigaba na budewa wadanda sukayi regsitration YIEDEP na bada tallafin noma account

Zenith Bank na cigaba na budewa wadanda sukayi regsitration YIEDEP na bada tallafin noma account
Acikin mutum dari da hamsin (150) da wannan gidan jaridar tayi musu rigista mutum akalla cassa'in da biyar (95) Zuwa dari an bude musu account ba tare da sun je banki ba sai kadanne daga ciki wadanda suka kasa hakuri ne suka je banki aka bude musu account
insha Allah zuwa gobe zamu saka alkaluma na adadin mutanen da aka bude musu account duk da dai haryanzu mutane suna ta turo mana da Saƙonnin na godiya da Kuma screenshoot na account dinsu duka muna taya ku murna
kafin mu fitar da alkalluman adadin mutanen da aka budewa account don Allah duk Wanda yasan munyi masa registration a wannan gidan jaridar Kuma bai je gidan jaridar mu na watsapp ya dangwala sunan bankin da suka bude masa account ba kuyi kokari kuje kuyi hakan Yana da matukar anfani
Daga karshe muna bawa masu bibiyar mu shawara duk abun da kuka ga mun saka a wannan gidan jaridar ku dau kesa da mahimmanci Saboda Lokacin da muka fara Sanarwa akan wannan gidan jaridar cewa mutane suyi kokari suyi registration mutane da dama suka dauki abun da wasa yanzu da suka tabbatar da cewa gskiyane sai saƙonni suke ta turo mana akan cewa sun shirya yin registration amma Kuma ba halin yi musu saboda Lokaci ya kure
Allah yasa kowa ta samu wannan tallafin noman da za 'a bayar alfarmar manzon Allah SAW
> Hussaini Ahmad Aswadeeq

