Sponsor
  • 0 Reacties 0 aandelen 701 Views
  • 0 Reacties 0 aandelen 715 Views
  • Love
    1
    0 Reacties 0 aandelen 767 Views
  • Unpacking the Future $23.3 Billion Intelligent Document Processing Market Value
    The projected Intelligent Document Processing Market Value is a clear indicator of the technology's profound and growing economic significance. Market value represents the total revenue generated by all players within an industry, and the forecast for IDP points to a future where it is a cornerstone of enterprise software. This value is derived from its unique ability to convert one...
    0 Reacties 0 aandelen 2K Views
  • Navigating the Competitive Landscape of the Global Construction Software Market
    The global Construction Software Market is a dynamic and increasingly crowded ecosystem, featuring a wide array of vendors competing to digitize one of the world's largest industries. The competitive landscape is characterized by a mix of large, established players and agile, specialized startups. Industry giants like Autodesk, Trimble, and Bentley Systems offer comprehensive,...
    0 Reacties 0 aandelen 2K Views
  • Labaran Safiyar Litinin, 13/10/1447AH - 06/10/2025CE.
    Ga takaitattun labaran

    Adadin mai da Najeriya ke hakowa ya ƙaru da kashi 762.5 cikin ɗari, bisa rahoton masana'antar mai ta ƙasa.

    Jam’iyyar ADC ta zargi Shugaba Tinubu da rashin mai da hankali kan yadda matsalar tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a ƙasar nan.

    Ministan sufuri, Adegboyega Oyetola, ya ce Najeriya za ta ci gaba da nasarar shirin Deep Blue, tare da ƙoƙarin mayar da ƙasar kujerarta a hukumar IMO ta duniya.

    Rundunar sojin Najeriya ta tsare jami’anta guda 16 bisa zargin saba ƙa’idar aiki.

    Gwamnatin Tarayya ta bayyana farin ciki kan asibitin tiyatar hanta mai zaman kansa da aka gina a Najeriya da kuɗi Naira biliyan takwas (N8b).

    Dakarun sojin Najeriya sun lalata matatun hakar ma’adinai na haram a wasu sassan ƙasar.

    Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP a Jihar Edo ya ƙara kamari, bayan bangaren Wike ya zabi sabbin shugabanni.

    Al’ummar ƙaramar hukumar Kebbe a Jihar Sokoto sun roƙi gwamnati ta ba su damar mallakar makamai domin kare kansu daga harin ƴan bindiga.

    Hukumar FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu a hatsarin mota da ya auku a tititin Kaduna-Abuja.

    Kotun tarayya a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan kimiyya, Uche Nnaji, wanda yake neman hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa.

    Gwamna Uba Sani na Kaduna ya amince da biyan Naira biliyan 2.3 ga tsofaffin ma’aikata da iyalan waɗanda suka rasu.

    A Jihar Ondo, ƴan sanda sun kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya ’yar shekara shida duka a garin Ore.

    Rundunar ƴan sanda a Jihar Lagos ta kai samame a wani otel da masu laifi ke amfani da shi, inda ta kama mutane biyu.

    Kotun jihar Oyo ta soke dakatar da ƙungiyar NURTW da Gwamna Seyi Makinde ya yi.

    Ƴan fashin daji sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara, ƙaramar hukumar Giwa, Jihar Kaduna.

    A ƙasashen waje, hukumomin China sun ce ma’aikatan ceto a Tibet na ƙoƙarin kaiwa mutane kusan 1,000 da suka makale a tsaunin Everest, mafi tsawo a duniya.

    Babban hafsan sojin Isra’ila ya ce idan tattaunawa da ƙungiyar Hamas ta gaza, za su koma yaƙi a Zirin Gaza.

    Firaministan Georgia na neman soke manyan jam’iyyun adawa a ƙasarsa.

    A Nepal, mutane 47 sun mutu sakamakon zabtarewar ƙasa da ambaliyar ruwa.

    A Faransa, Firaminista Lecornu ya kafa sabuwar majalisar ministoci.

    A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, ƴan tawayen CODECO sun kashe mutane 14 a lardin Ituri da ke arewacin ƙasar.

    A gasar Premier League, Manchester City ta doke Brentford da ci 1-0.

    A La Liga, Celta Vigo da Atletico Madrid sun tashi 1-1.

    A Serie A, Napoli ta doke Genoa da ci 2-1, yayin da Juventus da AC Milan suka tashi 0-0.
    Labaran Safiyar Litinin, 13/10/1447AH - 06/10/2025CE. Ga takaitattun labaran Adadin mai da Najeriya ke hakowa ya ƙaru da kashi 762.5 cikin ɗari, bisa rahoton masana'antar mai ta ƙasa. Jam’iyyar ADC ta zargi Shugaba Tinubu da rashin mai da hankali kan yadda matsalar tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a ƙasar nan. Ministan sufuri, Adegboyega Oyetola, ya ce Najeriya za ta ci gaba da nasarar shirin Deep Blue, tare da ƙoƙarin mayar da ƙasar kujerarta a hukumar IMO ta duniya. Rundunar sojin Najeriya ta tsare jami’anta guda 16 bisa zargin saba ƙa’idar aiki. Gwamnatin Tarayya ta bayyana farin ciki kan asibitin tiyatar hanta mai zaman kansa da aka gina a Najeriya da kuɗi Naira biliyan takwas (N8b). Dakarun sojin Najeriya sun lalata matatun hakar ma’adinai na haram a wasu sassan ƙasar. Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP a Jihar Edo ya ƙara kamari, bayan bangaren Wike ya zabi sabbin shugabanni. Al’ummar ƙaramar hukumar Kebbe a Jihar Sokoto sun roƙi gwamnati ta ba su damar mallakar makamai domin kare kansu daga harin ƴan bindiga. Hukumar FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu a hatsarin mota da ya auku a tititin Kaduna-Abuja. Kotun tarayya a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan kimiyya, Uche Nnaji, wanda yake neman hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa. Gwamna Uba Sani na Kaduna ya amince da biyan Naira biliyan 2.3 ga tsofaffin ma’aikata da iyalan waɗanda suka rasu. A Jihar Ondo, ƴan sanda sun kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya ’yar shekara shida duka a garin Ore. Rundunar ƴan sanda a Jihar Lagos ta kai samame a wani otel da masu laifi ke amfani da shi, inda ta kama mutane biyu. Kotun jihar Oyo ta soke dakatar da ƙungiyar NURTW da Gwamna Seyi Makinde ya yi. Ƴan fashin daji sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara, ƙaramar hukumar Giwa, Jihar Kaduna. A ƙasashen waje, hukumomin China sun ce ma’aikatan ceto a Tibet na ƙoƙarin kaiwa mutane kusan 1,000 da suka makale a tsaunin Everest, mafi tsawo a duniya. Babban hafsan sojin Isra’ila ya ce idan tattaunawa da ƙungiyar Hamas ta gaza, za su koma yaƙi a Zirin Gaza. Firaministan Georgia na neman soke manyan jam’iyyun adawa a ƙasarsa. A Nepal, mutane 47 sun mutu sakamakon zabtarewar ƙasa da ambaliyar ruwa. A Faransa, Firaminista Lecornu ya kafa sabuwar majalisar ministoci. A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, ƴan tawayen CODECO sun kashe mutane 14 a lardin Ituri da ke arewacin ƙasar. A gasar Premier League, Manchester City ta doke Brentford da ci 1-0. A La Liga, Celta Vigo da Atletico Madrid sun tashi 1-1. A Serie A, Napoli ta doke Genoa da ci 2-1, yayin da Juventus da AC Milan suka tashi 0-0.
    Like
    1
    0 Reacties 0 aandelen 2K Views
  • we'll are humans and everyone has a good reason for this group may we all succeed in life
    we'll are humans and everyone has a good reason for this group may we all succeed in life
    Love
    1
    1 Reacties 0 aandelen 1K Views
  • Like
    1
    0 Reacties 0 aandelen 769 Views
  • Like
    1
    0 Reacties 0 aandelen 600 Views
  • Like
    1
    0 Reacties 0 aandelen 640 Views
Sponsor