0 Comentários
0 Compartilhamentos
635 Visualizações
Patrocinado
Diretório
Conheça novas pessoas, crie conexões e faça novos amigos
-
Faça Login para curtir, compartilhar e comentar!
-
530 Years530 Years0 Comentários 0 Compartilhamentos 667 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 632 Visualizações1
-
MOUTH ULCER (KYAMBON BAKI)
A bangaren Likitocin hakora shi wannan ciwon wata fashewace da baki keyi, wanda yakansa mutum yaji zafi yayin ci ko shan wasu abubuwa na yau da kullum.
Yana daukar lokaci da dama kafin warkewa wasu 1-3 weeks, ya danganta da yanayinsa wanima yakan wuce wannan kwanakin.
MINENE KE KAWO CIWO A BAKI ?
- Injury, tayan mutum zai ciji daya daga cikin Tsokar Bakin sa (soft tissue)
- Karancin Abinci mai dauke da sinaran abinchi (Nutritional Deficiency) wanda suka hada da, VB12, iron, F acid, or zinc.
- Kwayoyin cuta/halitta (Bacteria, Virus, fungi) sanadiyyar rashin tsaftace baki.
- wasu Yanayin abincin daya qunshin Acidic kamar wasu yayan itatuwa masu acid.
- Wasu kuma shan wadansu magunguna ke janyo masu hakan ( Side Effects)
- Wasu kuma wadansu cututtuka ke haddasa musu haka (immune deficiency).
- Wasu kuma daga kwayoyin halittarsune haka na (Hormones) Wasu kuma gadon sune haka ( Hereditary) da Sauransu.
TA YAYA ZA'A MAGANCE KAMUWA DA CIWON CIKIN BAKI (MOUTH ULCER)
- Tsaftace baki (Brush ) sau biyu a rana, tareda Yawan Kuskure baki (Regular Flossing) bayan anci kobwani irin nau'in abinci ko abin sha.
- Rage shan abun daya qunchi Acid kanar su Lemu, shazawa,Lemun tami etc.
- Cin Abinci mai dauke da nau'in abinci mai da akeso mutum yaci (Balance Diet) domin karfafa Immunity.
- Amfani da Mouth wash domin magance Kwayoyin halittu.
- Yin amfani da anti Septic Gel, Etc.
HANYAR MAGANCE HAKAN A GIDA
* Kusre baki ta hanyar amfani da Ruwan Dumi tareda Sanya Gishiri a cikin ruwan.
* Kusre baki ta hnyar amfani da Bakin Soda Solutions.
* Kauracema Acid Food.
Wadannan zasu taimaka sosai wajan magance hakan in yaki to a garzaya zuwa wajan Likita domin bada magani.MOUTH ULCER (KYAMBON BAKI) A bangaren Likitocin hakora 🦷 shi wannan ciwon wata fashewace da baki keyi, wanda yakansa mutum yaji zafi yayin ci ko shan wasu abubuwa na yau da kullum. Yana daukar lokaci da dama kafin warkewa wasu 1-3 weeks, ya danganta da yanayinsa wanima yakan wuce wannan kwanakin. MINENE KE KAWO CIWO A BAKI 🙄? - Injury, tayan mutum zai ciji daya daga cikin Tsokar Bakin sa (soft tissue) - Karancin Abinci mai dauke da sinaran abinchi (Nutritional Deficiency) wanda suka hada da, VB12, iron, F acid, or zinc. - Kwayoyin cuta/halitta (Bacteria, Virus, fungi) sanadiyyar rashin tsaftace baki. - wasu Yanayin abincin daya qunshin Acidic kamar wasu yayan itatuwa masu acid. - Wasu kuma shan wadansu magunguna ke janyo masu hakan ( Side Effects) - Wasu kuma wadansu cututtuka ke haddasa musu haka (immune deficiency). - Wasu kuma daga kwayoyin halittarsune haka na (Hormones) Wasu kuma gadon sune haka ( Hereditary) da Sauransu. TA YAYA ZA'A MAGANCE KAMUWA DA CIWON CIKIN BAKI (MOUTH ULCER) 🤔✅ - Tsaftace baki (Brush 🪥) sau biyu a rana, tareda Yawan Kuskure baki (Regular Flossing) bayan anci kobwani irin nau'in abinci ko abin sha. - Rage shan abun daya qunchi Acid kanar su Lemu, shazawa,Lemun tami etc. - Cin Abinci mai dauke da nau'in abinci mai da akeso mutum yaci (Balance Diet) domin karfafa Immunity. - Amfani da Mouth wash domin magance Kwayoyin halittu. - Yin amfani da anti Septic Gel, Etc. ✅HANYAR MAGANCE HAKAN A GIDA 👌👂 * Kusre baki ta hanyar amfani da Ruwan Dumi tareda Sanya Gishiri a cikin ruwan. * Kusre baki ta hnyar amfani da Bakin Soda Solutions. * Kauracema Acid Food. Wadannan zasu taimaka sosai wajan magance hakan in yaki to a garzaya zuwa wajan Likita domin bada magani.0 Comentários 0 Compartilhamentos 845 Visualizações1
-
1 Comentários 0 Compartilhamentos 413 Visualizações
-
Congratulations We've got Verified On X Now Follow Now
https://x.com/bznews24Congratulations We've got Verified On X Now Follow Now👇 https://x.com/bznews240 Comentários 0 Compartilhamentos 353 Visualizações1
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 398 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 315 Visualizações1
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 331 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 339 Visualizações
Patrocinado
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Portuguese