Sponsored
  • 0 Comments 0 Shares 638 Views
  • 530 Years
    530 Years
    0 Comments 0 Shares 670 Views
  • Like
    1
    0 Comments 0 Shares 635 Views
  • MOUTH ULCER (KYAMBON BAKI)

    A bangaren Likitocin hakora shi wannan ciwon wata fashewace da baki keyi, wanda yakansa mutum yaji zafi yayin ci ko shan wasu abubuwa na yau da kullum.

    Yana daukar lokaci da dama kafin warkewa wasu 1-3 weeks, ya danganta da yanayinsa wanima yakan wuce wannan kwanakin.

    MINENE KE KAWO CIWO A BAKI ?

    - Injury, tayan mutum zai ciji daya daga cikin Tsokar Bakin sa (soft tissue)

    - Karancin Abinci mai dauke da sinaran abinchi (Nutritional Deficiency) wanda suka hada da, VB12, iron, F acid, or zinc.

    - Kwayoyin cuta/halitta (Bacteria, Virus, fungi) sanadiyyar rashin tsaftace baki.

    - wasu Yanayin abincin daya qunshin Acidic kamar wasu yayan itatuwa masu acid.

    - Wasu kuma shan wadansu magunguna ke janyo masu hakan ( Side Effects)

    - Wasu kuma wadansu cututtuka ke haddasa musu haka (immune deficiency).

    - Wasu kuma daga kwayoyin halittarsune haka na (Hormones) Wasu kuma gadon sune haka ( Hereditary) da Sauransu.

    TA YAYA ZA'A MAGANCE KAMUWA DA CIWON CIKIN BAKI (MOUTH ULCER)

    - Tsaftace baki (Brush ) sau biyu a rana, tareda Yawan Kuskure baki (Regular Flossing) bayan anci kobwani irin nau'in abinci ko abin sha.

    - Rage shan abun daya qunchi Acid kanar su Lemu, shazawa,Lemun tami etc.

    - Cin Abinci mai dauke da nau'in abinci mai da akeso mutum yaci (Balance Diet) domin karfafa Immunity.

    - Amfani da Mouth wash domin magance Kwayoyin halittu.

    - Yin amfani da anti Septic Gel, Etc.

    HANYAR MAGANCE HAKAN A GIDA

    * Kusre baki ta hanyar amfani da Ruwan Dumi tareda Sanya Gishiri a cikin ruwan.

    * Kusre baki ta hnyar amfani da Bakin Soda Solutions.

    * Kauracema Acid Food.

    Wadannan zasu taimaka sosai wajan magance hakan in yaki to a garzaya zuwa wajan Likita domin bada magani.
    MOUTH ULCER (KYAMBON BAKI) A bangaren Likitocin hakora 🦷 shi wannan ciwon wata fashewace da baki keyi, wanda yakansa mutum yaji zafi yayin ci ko shan wasu abubuwa na yau da kullum. Yana daukar lokaci da dama kafin warkewa wasu 1-3 weeks, ya danganta da yanayinsa wanima yakan wuce wannan kwanakin. MINENE KE KAWO CIWO A BAKI πŸ™„? - Injury, tayan mutum zai ciji daya daga cikin Tsokar Bakin sa (soft tissue) - Karancin Abinci mai dauke da sinaran abinchi (Nutritional Deficiency) wanda suka hada da, VB12, iron, F acid, or zinc. - Kwayoyin cuta/halitta (Bacteria, Virus, fungi) sanadiyyar rashin tsaftace baki. - wasu Yanayin abincin daya qunshin Acidic kamar wasu yayan itatuwa masu acid. - Wasu kuma shan wadansu magunguna ke janyo masu hakan ( Side Effects) - Wasu kuma wadansu cututtuka ke haddasa musu haka (immune deficiency). - Wasu kuma daga kwayoyin halittarsune haka na (Hormones) Wasu kuma gadon sune haka ( Hereditary) da Sauransu. TA YAYA ZA'A MAGANCE KAMUWA DA CIWON CIKIN BAKI (MOUTH ULCER) πŸ€”βœ… - Tsaftace baki (Brush πŸͺ₯) sau biyu a rana, tareda Yawan Kuskure baki (Regular Flossing) bayan anci kobwani irin nau'in abinci ko abin sha. - Rage shan abun daya qunchi Acid kanar su Lemu, shazawa,Lemun tami etc. - Cin Abinci mai dauke da nau'in abinci mai da akeso mutum yaci (Balance Diet) domin karfafa Immunity. - Amfani da Mouth wash domin magance Kwayoyin halittu. - Yin amfani da anti Septic Gel, Etc. βœ…HANYAR MAGANCE HAKAN A GIDA πŸ‘ŒπŸ‘‚ * Kusre baki ta hanyar amfani da Ruwan Dumi tareda Sanya Gishiri a cikin ruwan. * Kusre baki ta hnyar amfani da Bakin Soda Solutions. * Kauracema Acid Food. Wadannan zasu taimaka sosai wajan magance hakan in yaki to a garzaya zuwa wajan Likita domin bada magani.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 848 Views
  • 1 Comments 0 Shares 416 Views
  • Congratulations We've got Verified On X Now Follow Now
    https://x.com/bznews24
    Congratulations We've got Verified On X Now Follow NowπŸ‘‡ https://x.com/bznews24
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 357 Views
  • 0 Comments 0 Shares 401 Views
  • Like
    1
    0 Comments 0 Shares 318 Views
  • 0 Comments 0 Shares 334 Views
  • 0 Comments 0 Shares 344 Views
Sponsored