*KARIN HASKE GAMEDA SHIRIN YIEDEEP
Wato a shirin YIEDEP Nagama fita hakkinku idan baku mantaba nasha sanar daku akan cewa a sawa account ku蓷i domin ya zama active Kar Banki suyi freezing dinsa*
Amma wasu har a yanzu da nake rubutunnan basu saka ko sisi ba sai idan nayi update akan program din suyi ta faman tambaya ko account dinsu yana active.
*Saka kudi a account ai shine zai saka ya zama active account saboda ana motsashi koda 100 naira ake turawa a cikin lokaci zuwa lokaci Normal ne.*
*Nidai nasan nayi iya bakin kokarina wajen ganin kun gane kun fahimci tsarin tun daga cikawa harzuwa bude account da sauransu*
Allah ya bada sa'a
Allah yasa a dace
Ameen
.......
Nura Abubakar Aliyu
Karin bayani shiga wannan what's app channel
https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m

*KARIN HASKE GAMEDA SHIRIN YIEDEEP 猡碉笍

Ameen 馃檹
.......鉁嶏笍
Nura Abubakar Aliyu
Karin bayani shiga wannan what's app channel 猡碉笍