Sponsorizzato
*KARIN HASKE GAMEDA SHIRIN YIEDEEP

Wato a shirin YIEDEP Nagama fita hakkinku idan baku mantaba nasha sanar daku akan cewa a sawa account kuΙ—i domin ya zama active Kar Banki suyi freezing dinsa*

Amma wasu har a yanzu da nake rubutunnan basu saka ko sisi ba sai idan nayi update akan program din suyi ta faman tambaya ko account dinsu yana active.

*Saka kudi a account ai shine zai saka ya zama active account saboda ana motsashi koda 100 naira ake turawa a cikin lokaci zuwa lokaci Normal ne.*

*Nidai nasan nayi iya bakin kokarina wajen ganin kun gane kun fahimci tsarin tun daga cikawa harzuwa bude account da sauransu*

Allah ya bada sa'a
Allah yasa a dace
Ameen

.......
Nura Abubakar Aliyu

Karin bayani shiga wannan what's app channel
https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
*KARIN HASKE GAMEDA SHIRIN YIEDEEP ‡️ Wato a shirin YIEDEP Nagama fita hakkinku idan baku mantaba nasha sanar daku akan cewa a sawa account kuΙ—i domin ya zama active Kar Banki suyi freezing dinsa* Amma wasu har a yanzu da nake rubutunnan basu saka ko sisi ba sai idan nayi update akan program din suyi ta faman tambaya ko account dinsu yana active. *Saka kudi a account ai shine zai saka ya zama active account saboda ana motsashi koda 100 naira ake turawa a cikin lokaci zuwa lokaci Normal ne.* *Nidai nasan nayi iya bakin kokarina wajen ganin kun gane kun fahimci tsarin tun daga cikawa harzuwa bude account da sauransu* Allah ya bada sa'a Allah yasa a dace Ameen πŸ™ .......✍️ Nura Abubakar Aliyu Karin bayani shiga wannan what's app channel ‡️ https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
WHATSAPP.COM
𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 π‡πŽππ„ 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫢 | WhatsApp Channel
𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 π‡πŽππ„ 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫢 WhatsApp Channel. Follow my Facebook profile https://www.facebook.com/share/1GJ96dr6t2/ What's app channel link https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m. 1.4K followers
Like
Love
2
1 Commenti 0 condivisioni 487 Views
Sponsorizzato