Sponsor
#DA DUMI-DUMI II

Ana Neman Wanda Ze Sayi Littafin Jawahirul Ma'ani Bayan Ma mallakin Littafin Ya Tuba, Yace Yabar Dariqa Har Abada Bayan Ya Gane Gaskiya...

Ga Abunda Ya Rubuta A Shafin Sa

" Iname sanar daku cewa na fita a dariqar Tijjaniyya Daga yau, Akwai Littafin Jawahirul Maani na sayarwa in akwai meso Dubu 11 na saye shi amma kome dubu uku na samu zan sayar mishi wallahi, Mallam Lawal Triumph Nagode Maka, Allah ka yafemun "

Ubangiji Allah Ya Daukaka Sunnah Ya Kaskantar Da BIDI'A

Ibrahim Waleey.

Wallahul-Musta'ăn
#DA DUMI-DUMI II 🔥🔥 Ana Neman Wanda Ze Sayi Littafin Jawahirul Ma'ani Bayan Ma mallakin Littafin Ya Tuba, Yace Yabar Dariqa Har Abada Bayan Ya Gane Gaskiya... Ga Abunda Ya Rubuta A Shafin Sa👇 " Iname sanar daku cewa na fita a dariqar Tijjaniyya Daga yau, Akwai Littafin Jawahirul Maani na sayarwa in akwai meso Dubu 11 na saye shi amma kome dubu uku na samu zan sayar mishi wallahi, Mallam Lawal Triumph Nagode Maka, Allah ka yafemun " Ubangiji Allah Ya Daukaka Sunnah Ya Kaskantar Da BIDI'A 🙏 ✍️Ibrahim Waleey. Wallahul-Musta'ăn
Yay
Wow
3
0 Reacties 0 aandelen 1K Views
Sponsor