Sponsored
Recent Updates
  • MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ο·Ί MASOYINMU MAI CETAMMU
    Manzon Allah (ο·Ί) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a.

    Sheikh Bin Baaz (Ψ±Ψ­Ω…Ω‡ Ψ§Ω„Ω„) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ο·Ί yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari".

    Ω…Ψ¬Ω…ΩˆΨΉ فΨͺΨ§ΩˆΩ‰ Ω’Ω’Ω§/Ω‘

    *Ψ§ΩŽΩ„Ω„Ω‘Ω‡ΩΩ…ΩŽΩ‘ Ψ΅ΩŽΩ„ΩΩ‘ ΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…ΩŽΩ‘Ψ―ΩΨŒ ΩˆΩŽΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ ؒلِ Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…ΩŽΩ‘Ψ―ΩΨŒ ΩƒΩŽΩ…ΩŽΨ§ Ψ΅ΩŽΩ„ΩŽΩ‘ΩŠΩ’Ψͺَ ΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ Ψ₯Ψ¨Ω’Ψ±ΩŽΨ§Ω‡ΩΩŠΩ…ΩŽ ΩˆΩŽΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ ؒلِ Ψ₯Ψ¨Ω’Ψ±ΩŽΨ§Ω‡ΩΩŠΩ…ΩŽΨŒ Ψ₯ΩΩ†ΩŽΩ‘ΩƒΩŽ Ψ­ΩŽΩ…ΩΩŠΨ―ΩŒ Ω…ΩŽΨ¬ΩΩŠΨ―ΩŒ. Ψ§ΩŽΩ„Ω„ΩŽΩ‘Ω‡ΩΩ…ΩŽΩ‘ Ψ¨ΩŽΨ§Ψ±ΩΩƒΩ’ ΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…ΩŽΩ‘Ψ―ΩΨŒ ΩˆΩŽΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ ؒلِ Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…ΩŽΩ‘Ψ―ΩΨŒ ΩƒΩŽΩ…ΩŽΨ§ Ψ¨ΩŽΨ§Ψ±ΩŽΩƒΩ’Ψͺَ ΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ Ψ₯Ψ¨Ω’Ψ±ΩŽΨ§Ω‡ΩΩŠΩ…ΩŽ ΩˆΩŽΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ ؒلِ Ψ₯Ψ¨Ω’Ψ±ΩŽΨ§Ω‡ΩΩŠΩ…ΩŽΨŒ Ψ₯ΩΩ†ΩŽΩ‘ΩƒΩŽ Ψ­ΩŽΩ…ΩΩŠΨ―ΩŒ Ω…ΩŽΨ¬ΩΩŠΨ―ΩŒ.*
    ANA MUSLIM CHANNEL

    Abdulsamad gatawa
    🌸MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ο·Ί MASOYINMU MAI CETAMMU🌸 Manzon Allah (ο·Ί) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a. Sheikh Bin Baaz (Ψ±Ψ­Ω…Ω‡ Ψ§Ω„Ω„) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ο·Ί yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari". Ω…Ψ¬Ω…ΩˆΨΉ فΨͺΨ§ΩˆΩ‰ Ω’Ω’Ω§/Ω‘ *Ψ§ΩŽΩ„Ω„Ω‘Ω‡ΩΩ…ΩŽΩ‘ Ψ΅ΩŽΩ„ΩΩ‘ ΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…ΩŽΩ‘Ψ―ΩΨŒ ΩˆΩŽΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ ؒلِ Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…ΩŽΩ‘Ψ―ΩΨŒ ΩƒΩŽΩ…ΩŽΨ§ Ψ΅ΩŽΩ„ΩŽΩ‘ΩŠΩ’Ψͺَ ΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ Ψ₯Ψ¨Ω’Ψ±ΩŽΨ§Ω‡ΩΩŠΩ…ΩŽ ΩˆΩŽΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ ؒلِ Ψ₯Ψ¨Ω’Ψ±ΩŽΨ§Ω‡ΩΩŠΩ…ΩŽΨŒ Ψ₯ΩΩ†ΩŽΩ‘ΩƒΩŽ Ψ­ΩŽΩ…ΩΩŠΨ―ΩŒ Ω…ΩŽΨ¬ΩΩŠΨ―ΩŒ. Ψ§ΩŽΩ„Ω„ΩŽΩ‘Ω‡ΩΩ…ΩŽΩ‘ Ψ¨ΩŽΨ§Ψ±ΩΩƒΩ’ ΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…ΩŽΩ‘Ψ―ΩΨŒ ΩˆΩŽΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ ؒلِ Ω…ΩΨ­ΩŽΩ…ΩŽΩ‘Ψ―ΩΨŒ ΩƒΩŽΩ…ΩŽΨ§ Ψ¨ΩŽΨ§Ψ±ΩŽΩƒΩ’Ψͺَ ΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ Ψ₯Ψ¨Ω’Ψ±ΩŽΨ§Ω‡ΩΩŠΩ…ΩŽ ΩˆΩŽΨΉΩŽΩ„ΩŽΩ‰ ؒلِ Ψ₯Ψ¨Ω’Ψ±ΩŽΨ§Ω‡ΩΩŠΩ…ΩŽΨŒ Ψ₯ΩΩ†ΩŽΩ‘ΩƒΩŽ Ψ­ΩŽΩ…ΩΩŠΨ―ΩŒ Ω…ΩŽΨ¬ΩΩŠΨ―ΩŒ.* ANA MUSLIM CHANNEL Abdulsamad gatawa
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 239 Views
  • Pls ni nayi register Tim din a bani amma. Yanzu na manta ta gaba daya ya a, ayi
    Pls ni nayi register Tim din a bani amma. Yanzu na manta ta gaba daya ya a, ayi
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 354 Views
  • https://www.haskenews.com.ng/2025/11/aikin-ngo-bue-shafin-daukar-sabbin.html?m=1
    https://www.haskenews.com.ng/2025/11/aikin-ngo-bue-shafin-daukar-sabbin.html?m=1
    WWW.HASKENEWS.COM.NG
    Aikin NGO: An BuΙ—e Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Cibiyar Policy Innovation Centre (PIC)
    Get Daily Updates On Arewa News|Arewa Opportunities|Arewa Fashion & Beauty|Arewa Food & Relationship|Rumbun Hausa Novels|Free Student Projects.
    0 Comments 0 Shares 576 Views
  • https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwt
    https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwt
    0 Comments 0 Shares 257 Views
  • Bank of Agriculture (BOA) Farmers’ Account Now Open!

    The Bank of Agriculture has launched its Farmers’ Account Registration Portal - giving farmers access to loans, grants, and government agricultural programs.

    Don’t miss out - open your account now …bankingbusiness.bankofagriculture.com/signup/
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 203 Views
  • https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwc
    https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwc
    Like
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 1K Views
  • Assalamu alaikum! Ni Abdulsamad ne, mai sayar da (shadda, yadi, Atamfa, men lace,
    b. Bayanin kaya:
    Muna da nau’in kaya masu inganci da kyau, farashi mai araha, da kuma sabis na kai tsaye gida.
    c. Kira ga aiki (09065927357):
    Idan kana so ka gani ko ka saya, ka turo min sako yanzu ko ka kira [09065927357 ].
    d. Ƙara jan hankali:
    Munada offer na musamman ga waΙ—anda suka yi oda kafin [rana].

    Allah ya hore abin siya ngd
    Assalamu alaikum! Ni Abdulsamad ne, mai sayar da (shadda, yadi, Atamfa, men lace, b. Bayanin kaya: Muna da nau’in kaya masu inganci da kyau, farashi mai araha, da kuma sabis na kai tsaye gida. c. Kira ga aiki (09065927357): Idan kana so ka gani ko ka saya, ka turo min sako yanzu ko ka kira [09065927357 ]. d. Ƙara jan hankali: Munada offer na musamman ga waΙ—anda suka yi oda kafin [rana]. Allah ya hore abin siya ngd
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 385 Views
  • Allah shiqara lafiya mallan
    Allah shiqara lafiya mallan
    0 Comments 0 Shares 456 Views
  • How to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment Process

    https://educareerngr.com/2025/10/20/how-to-become-a-dangote-truck-driver-salary-and-recruitment-process/
    How to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment Process https://educareerngr.com/2025/10/20/how-to-become-a-dangote-truck-driver-salary-and-recruitment-process/
    EDUCAREERNGR.COM
    How to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment Process
    Dangote Group, a leading conglomerate in Africa, offers a rewarding career for truck drivers transporting cement and other products across Nigeria. Here’s
    Yay
    1
    0 Comments 0 Shares 818 Views
  • Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET)

    An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya.

    Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko.

    Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa.

    Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci.

    Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini.

    Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya.

    Daily Trust what's app channel
    https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET) An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya. Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko. Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa. Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci. Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini. Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya. Daily Trust what's app channel ‡️ https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    WHATSAPP.COM
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 π‡πŽππ„ 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫢 | WhatsApp Channel
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 π‡πŽππ„ 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫢 WhatsApp Channel. Follow my Facebook profile https://www.facebook.com/share/1GJ96dr6t2/ What's app channel link https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m. 1.7K followers
    0 Comments 0 Shares 1K Views
  • Nigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training Course
    https://www.intelregion.com/career/naf-begins-recruitment-of-airmen-and-airwomen

    Like • Comment • Share


    *{•} Source: Intel Region*
    Join this group for more updates: https://chat.whatsapp.com/BaTmnYynnQJIqmvuVPTJNu
    Nigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training Course https://www.intelregion.com/career/naf-begins-recruitment-of-airmen-and-airwomen ⚑Like • Comment • Share *{•} Source: Intel Region* Join this group for more updates: https://chat.whatsapp.com/BaTmnYynnQJIqmvuVPTJNu
    WWW.INTELREGION.COM
    Nigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training Course
    The Nigerian Air Force (NAF) has announced the commencement of online registration for the Airmen and Airwomen Basic Military Training Course (BMTC)
    Like
    1
    0 Comments 0 Shares 2K Views
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 807 Views
More Stories
Sponsored