MUHIMMIN SANARWA
Amincin Allah ya tabbata agareku da fatan mun wuni lafiya ?
Kamar yadda muka sanar daku jiya cewa duk halin da ake ciki game da batun registar TIN zamu sanar daku.
Maganar gaskiya itace har yanzu network din baya bamu hadin Kai.
Ga wadanda suka bamu aikin Regista munyi iya kokarin mu wajan ganin aikinku ya kammala Amma network yana ta bamu matsala.
Idan har network daga nan zuwa monday idan Allah ya kaimu bai bamu hadin kai ba, zamu mayarwa da duk wadanda suka bamu aiki kudin su,wadanda Kuma suke so a ajiye sai Network ya dawo a musu duk babu Matsala.
Allah yasa mu dace alfarmar manzon Allah SAW.

0 Commentarios
0 Acciones
628 Views