Προωθημένο
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ﷺ MASOYINMU MAI CETAMMU
Manzon Allah (ﷺ) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a.

Sheikh Bin Baaz (رحمه الل) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ﷺ yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari".

مجموع فتاوى ٢٢٧/١

*اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اَللَّهُمَّ بَارٍكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.*
ANA MUSLIM CHANNEL

Abdulsamad gatawa
🌸MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ﷺ MASOYINMU MAI CETAMMU🌸 Manzon Allah (ﷺ) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a. Sheikh Bin Baaz (رحمه الل) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ﷺ yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari". مجموع فتاوى ٢٢٧/١ *اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اَللَّهُمَّ بَارٍكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.* ANA MUSLIM CHANNEL Abdulsamad gatawa
Like
1
0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 277 Views
Προωθημένο