Sponsorluk
  • Tarihin Annabi SAW.
    Darasi na 31 : Rasuwar Sayyada khadijah da Arman Sayada Saudat da Aisha (RA).

    Addini Nasiha ce
    Tarihin Annabi SAW. Darasi na 31 : Rasuwar Sayyada khadijah da Arman Sayada Saudat da Aisha (RA). Addini Nasiha ce
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 39 Views
  • Allah Sarki rayuwa, kwanci tashi har anyi wata 3 da rasuwar Baba Buhari,Allah ya jikan sa da sauran Musulmi gaba daya
    Allah Sarki rayuwa, kwanci tashi har anyi wata 3 da rasuwar Baba Buhari🥲,Allah ya jikan sa da sauran Musulmi gaba daya
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 30 Views
  • #NigeriaFarms: Continuing Harvest of Sweet Potatoes and Plantain Today @NFGCSFarmEstate, Ga'ate, Kokona LGA, Nasarawa State.

    Nigeria Must farm For Nigeria to Work
    #NigeriaFarms: Continuing Harvest of Sweet Potatoes and Plantain Today @NFGCSFarmEstate, Ga'ate, Kokona LGA, Nasarawa State. Nigeria Must farm For Nigeria to Work
    Like
    2
    0 Yorumlar 1 hisse senetleri 793 Views
  • Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET)

    An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya.

    Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko.

    Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa.

    Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci.

    Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini.

    Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya.

    Daily Trust what's app channel
    https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET) An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya. Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko. Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa. Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci. Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini. Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya. Daily Trust what's app channel ⤵️ https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    WHATSAPP.COM
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 | WhatsApp Channel
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 WhatsApp Channel. Follow my Facebook profile https://www.facebook.com/share/1GJ96dr6t2/ What's app channel link https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m. 1.7K followers
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 251 Views
  • If you have an SSCE certificate, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc, or Ph.D., apply for these NGO opportunities at Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR)

    How to apply: https://www.haskenews.com.ng/2025/10/if-you-have-ssce-certificate-diploma.html?m=1

    Jobs Open
    1. Bilingual Intern
    2. Communications Specialist
    3. NYSC Internship
    4. Human Resources Intern
    5. In-Country Consultant
    6. Human Resources Officer
    7. Program Analyst
    8. M&E Focal Person (Analyst)
    9. IT Graduate Intern
    10. Facility & Admin Assistant (Borno)
    11. Technical Lead (CRoWN)
    12. Monitoring, Evaluation, Research & Learning (MERL) Associate
    13. IT Officer
    14. Research Associate – Implementation Research
    15. Principal's Driver
    16. Driver
    If you have an SSCE certificate, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc, or Ph.D., apply for these NGO opportunities at Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR) How to apply: https://www.haskenews.com.ng/2025/10/if-you-have-ssce-certificate-diploma.html?m=1 Jobs Open 1. Bilingual Intern 2. Communications Specialist 3. NYSC Internship 4. Human Resources Intern 5. In-Country Consultant 6. Human Resources Officer 7. Program Analyst 8. M&E Focal Person (Analyst) 9. IT Graduate Intern 10. Facility & Admin Assistant (Borno) 11. Technical Lead (CRoWN) 12. Monitoring, Evaluation, Research & Learning (MERL) Associate 13. IT Officer 14. Research Associate – Implementation Research 15. Principal's Driver 16. Driver
    WWW.HASKENEWS.COM.NG
    If you have an SSCE certificate, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc, or Ph.D., apply for these NGO opportunities at Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR)
    Get Daily Updates On Arewa News|Arewa Opportunities|Arewa Fashion & Beauty|Arewa Food & Relationship|Rumbun Hausa Novels|Free Student Projects.
    Like
    1
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 506 Views
  • #DA DUMI-DUMI II

    Ana Neman Wanda Ze Sayi Littafin Jawahirul Ma'ani Bayan Ma mallakin Littafin Ya Tuba, Yace Yabar Dariqa Har Abada Bayan Ya Gane Gaskiya...

    Ga Abunda Ya Rubuta A Shafin Sa

    " Iname sanar daku cewa na fita a dariqar Tijjaniyya Daga yau, Akwai Littafin Jawahirul Maani na sayarwa in akwai meso Dubu 11 na saye shi amma kome dubu uku na samu zan sayar mishi wallahi, Mallam Lawal Triumph Nagode Maka, Allah ka yafemun "

    Ubangiji Allah Ya Daukaka Sunnah Ya Kaskantar Da BIDI'A

    Ibrahim Waleey.

    Wallahul-Musta'ăn
    #DA DUMI-DUMI II 🔥🔥 Ana Neman Wanda Ze Sayi Littafin Jawahirul Ma'ani Bayan Ma mallakin Littafin Ya Tuba, Yace Yabar Dariqa Har Abada Bayan Ya Gane Gaskiya... Ga Abunda Ya Rubuta A Shafin Sa👇 " Iname sanar daku cewa na fita a dariqar Tijjaniyya Daga yau, Akwai Littafin Jawahirul Maani na sayarwa in akwai meso Dubu 11 na saye shi amma kome dubu uku na samu zan sayar mishi wallahi, Mallam Lawal Triumph Nagode Maka, Allah ka yafemun " Ubangiji Allah Ya Daukaka Sunnah Ya Kaskantar Da BIDI'A 🙏 ✍️Ibrahim Waleey. Wallahul-Musta'ăn
    Yay
    Wow
    3
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 1K Views
  • ICT CENTER !!

    Mai Girma Sanata Ibrahim Lamido Yasamarda ICT Center Akowace Karamar Hukuma Dake Gabacin Sokoto Inda Yau Allah Yabada Ikon Kammalla Wannan Ma'aikata Agarin Godwabawa Local Government .

    Tallakkawa Nagodiya Jagora Matasa Mai Girma sanata Ibrahim Lamido

    SSamaila Yusuf
    ICT CENTER !! Mai Girma Sanata Ibrahim Lamido Yasamarda ICT Center Akowace Karamar Hukuma Dake Gabacin Sokoto Inda Yau Allah Yabada Ikon Kammalla Wannan Ma'aikata Agarin Godwabawa Local Government . Tallakkawa Nagodiya Jagora Matasa Mai Girma sanata Ibrahim Lamido 👍 SSamaila Yusuf ✍️
    Like
    Love
    3
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 1K Views
  • GAYYATAR GAGARUMIN WA'AZI MAI KAMA DA NA ƘASA A GARIN KADUNA!

    Shugaban ƙungiyar JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau , Shugaban majalisar Malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Daraktan majalisar agaji, Injiniya Mustapha Imam Sitti, a madadin Kungiyar, na farin cikin gayyatar Al'ummar musulmi zuwa Gagarumin Wa'azi mai kama da na kasa da zarar an idar da sallar magriba wanda Za'ayi a larabar nan 15/10/2025. A masallacin Sarkin Musulmi Bello (Sultan Bello) dake garin Kaduna a Arewa maso yammacin Naijeriya.

    kaɗan daga cikin Maluman da ake sa ran zasu halarta domin gabatarwa da sauraro sun haɗa da;

    ✓Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau
    ✓Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
    ✓Sheikh (Dr) Yakubu Musa Hassan Katsina( Sautus-sunnah)
    ✓Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe
    ✓Sheikh Barista Ibrahim Sabi'u Jibia.
    ✓Sheikh Farfesa Mansur Sokoto
    ✓Sheikh Gambo kyari Maiduguri
    ✓Sheikh Khalid Usman Khalid Jos.
    ✓Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Mai kawo
    ✓Sheikh Dr. Isma'ila Kumo
    ✓Sheikh Dr. Zubairu Abubakar Madaki
    ✓Sheikh Abdullahi Telex Zariya
    ✓Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi R/Lemu
    ✓Sheikh Dr. Ibrahim Idris (Darus-sa'ada)
    ✓Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale
    ✓Sheikh Lawal Abubakar Triumph
    ✓Sheikh Barista Ishaq R/zaki
    ✓Sheikh Umar Sadiq Jega
    ✓Sheikh Saifuddeen Yakubu Musa
    ✓Sheikh Khidir Yusuf Kaduna
    ✓Sheikh Abdurrahman Sani Yakubu Zariya
    ✓Sheikh Dr. Abdurrahman Idris Zakariyya Jos

    ✓Alaramma Abubakar Adam Katsina
    ✓Alaramma Muhammad Ridwan Kaduna
    ✓Alaramma Ahmad Suleiman Kano
    ✓Alaramma Usman birnin kebbi
    ✓Alaramma Auwal unguwar maikawo
    ✓Alaramma Yusuf Ahmad Dabai (mai sittin)
    ✓Alaramma Aliyu Ibrahim Paki

    Da sauran malamai, Alarammomi, 'yan agaji da dubun dubatan masu sauraro.

    Sanarwa daga:- Sakataren JIBWIS na kasa,ta hannun Ofishin kwamitin labaru na kasa, da hadin gwuiwar ofishin Jibwis Social Media, Nigeria

    Allah ya bada ikon zuwa Amin.

    Jibwis Nigeria
    GAYYATAR GAGARUMIN WA'AZI MAI KAMA DA NA ƘASA A GARIN KADUNA! Shugaban ƙungiyar JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau , Shugaban majalisar Malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Daraktan majalisar agaji, Injiniya Mustapha Imam Sitti, a madadin Kungiyar, na farin cikin gayyatar Al'ummar musulmi zuwa Gagarumin Wa'azi mai kama da na kasa da zarar an idar da sallar magriba wanda Za'ayi a larabar nan 15/10/2025. A masallacin Sarkin Musulmi Bello (Sultan Bello) dake garin Kaduna a Arewa maso yammacin Naijeriya. kaɗan daga cikin Maluman da ake sa ran zasu halarta domin gabatarwa da sauraro sun haɗa da; ✓Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau ✓Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ✓Sheikh (Dr) Yakubu Musa Hassan Katsina( Sautus-sunnah) ✓Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe ✓Sheikh Barista Ibrahim Sabi'u Jibia. ✓Sheikh Farfesa Mansur Sokoto ✓Sheikh Gambo kyari Maiduguri ✓Sheikh Khalid Usman Khalid Jos. ✓Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Mai kawo ✓Sheikh Dr. Isma'ila Kumo ✓Sheikh Dr. Zubairu Abubakar Madaki ✓Sheikh Abdullahi Telex Zariya ✓Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi R/Lemu ✓Sheikh Dr. Ibrahim Idris (Darus-sa'ada) ✓Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale ✓Sheikh Lawal Abubakar Triumph ✓Sheikh Barista Ishaq R/zaki ✓Sheikh Umar Sadiq Jega ✓Sheikh Saifuddeen Yakubu Musa ✓Sheikh Khidir Yusuf Kaduna ✓Sheikh Abdurrahman Sani Yakubu Zariya ✓Sheikh Dr. Abdurrahman Idris Zakariyya Jos ✓Alaramma Abubakar Adam Katsina ✓Alaramma Muhammad Ridwan Kaduna ✓Alaramma Ahmad Suleiman Kano ✓Alaramma Usman birnin kebbi ✓Alaramma Auwal unguwar maikawo ✓Alaramma Yusuf Ahmad Dabai (mai sittin) ✓Alaramma Aliyu Ibrahim Paki Da sauran malamai, Alarammomi, 'yan agaji da dubun dubatan masu sauraro. Sanarwa daga:- Sakataren JIBWIS na kasa,ta hannun Ofishin kwamitin labaru na kasa, da hadin gwuiwar ofishin Jibwis Social Media, Nigeria 🇳🇬 Allah ya bada ikon zuwa Amin. Jibwis Nigeria 🇳🇬
    Love
    1
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 691 Views
  • Ana Wuridin Basmallah Har Karshenta Kafa (1111), Amma Duk Daya Zaka Kira Sunan Mutum, Sannan Kana Iya Yi Ko Wani Lokaci Ko Da Dare Ko Da Yamma Ko Da Rana Har Taswon Kwana 3, Idan Ka Kammala Na Ranar Ta Ukun Sai Ka Nemi Dabino Kamar Gwangwani Daya Sai Ka Raba Biyu Kaje Gidan Tururuwa Ka Zuba Mata Sadakan Rabin Gwangwanin Rabin Kuma A Bawa Yara Ko Almajiran Yan Uwann mu, Amma Lokacin Da Kake Basu Sadakar Su Yaran Kenan Ko Almajiran Sai Kake Ce Musu Suce Allah Ya Mallaka Ma Wane Billahil ' Azeem Kayi Wannan Aikin Ko Waye Mutum Ka Mallakar Komai Dafa'insa , BISMILLAH Ba'a Mata Dafa'i Iznin Allah.

    Muna Yin Aikin Mallaka da Aikin Istihara da Aikin Cire Jifa da Sammu Dama Sauransu, Domin Ƙarin Bayani Sai A Tuntuɓe Mu Ta Hanyoyin Sadarwar mu Kamar Haka:
    Ana Wuridin Basmallah Har Karshenta Kafa (1111), Amma Duk Daya Zaka Kira Sunan Mutum, Sannan Kana Iya Yi Ko Wani Lokaci Ko Da Dare Ko Da Yamma Ko Da Rana Har Taswon Kwana 3, Idan Ka Kammala Na Ranar Ta Ukun Sai Ka Nemi Dabino Kamar Gwangwani Daya Sai Ka Raba Biyu Kaje Gidan Tururuwa Ka Zuba Mata Sadakan Rabin Gwangwanin Rabin Kuma A Bawa Yara Ko Almajiran Yan Uwann mu, Amma Lokacin Da Kake Basu Sadakar Su Yaran Kenan Ko Almajiran Sai Kake Ce Musu Suce Allah Ya Mallaka Ma Wane Billahil ' Azeem Kayi Wannan Aikin Ko Waye Mutum Ka Mallakar Komai Dafa'insa , BISMILLAH Ba'a Mata Dafa'i Iznin Allah. Muna Yin Aikin Mallaka da Aikin Istihara da Aikin Cire Jifa da Sammu Dama Sauransu, Domin Ƙarin Bayani Sai A Tuntuɓe Mu Ta Hanyoyin Sadarwar mu Kamar Haka:
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 1K Views
  • *KARIN HASKE GAMEDA SHIRIN YIEDEEP

    Wato a shirin YIEDEP Nagama fita hakkinku idan baku mantaba nasha sanar daku akan cewa a sawa account kuɗi domin ya zama active Kar Banki suyi freezing dinsa*

    Amma wasu har a yanzu da nake rubutunnan basu saka ko sisi ba sai idan nayi update akan program din suyi ta faman tambaya ko account dinsu yana active.

    *Saka kudi a account ai shine zai saka ya zama active account saboda ana motsashi koda 100 naira ake turawa a cikin lokaci zuwa lokaci Normal ne.*

    *Nidai nasan nayi iya bakin kokarina wajen ganin kun gane kun fahimci tsarin tun daga cikawa harzuwa bude account da sauransu*

    Allah ya bada sa'a
    Allah yasa a dace
    Ameen

    .......
    Nura Abubakar Aliyu

    Karin bayani shiga wannan what's app channel
    https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    *KARIN HASKE GAMEDA SHIRIN YIEDEEP ⤵️ Wato a shirin YIEDEP Nagama fita hakkinku idan baku mantaba nasha sanar daku akan cewa a sawa account kuɗi domin ya zama active Kar Banki suyi freezing dinsa* Amma wasu har a yanzu da nake rubutunnan basu saka ko sisi ba sai idan nayi update akan program din suyi ta faman tambaya ko account dinsu yana active. *Saka kudi a account ai shine zai saka ya zama active account saboda ana motsashi koda 100 naira ake turawa a cikin lokaci zuwa lokaci Normal ne.* *Nidai nasan nayi iya bakin kokarina wajen ganin kun gane kun fahimci tsarin tun daga cikawa harzuwa bude account da sauransu* Allah ya bada sa'a Allah yasa a dace Ameen 🙏 .......✍️ Nura Abubakar Aliyu Karin bayani shiga wannan what's app channel ⤵️ https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    WHATSAPP.COM
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 | WhatsApp Channel
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 WhatsApp Channel. Follow my Facebook profile https://www.facebook.com/share/1GJ96dr6t2/ What's app channel link https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m. 1.4K followers
    Like
    Love
    2
    1 Yorumlar 0 hisse senetleri 537 Views
  • *Physical Sidra KYC Verification N3500*

    OFFICE Adress: NO12A AA PLAZA RIJIYAR KANO STATE

    Chat This Number 09136398863 In Whatsapp For Any Update

    Come with your Green Plastic National Identity Card!
    *Physical Sidra KYC Verification N3500* OFFICE Adress: NO12A AA PLAZA RIJIYAR KANO STATE Chat This Number 09136398863 In Whatsapp For Any Update Come with your Green Plastic National Identity Card!
    Love
    1
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 4K Views
  • *Physical Sidra KYC Verification N3500*

    OFFICE Adress: NO12A AA PLAZA RIJIYAR KANO STATE

    Chat This Number 09136398863 In Whatsapp For Any Update

    Come with your Green Plastic National Identity Card!
    *Physical Sidra KYC Verification N3500* OFFICE Adress: NO12A AA PLAZA RIJIYAR KANO STATE Chat This Number 09136398863 In Whatsapp For Any Update Come with your Green Plastic National Identity Card!
    Love
    1
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 4K Views
Arama Sonuçları
Sponsorluk