Patrocinado
  • #Jumaat #Mubarak
    #Scholarship #Community #Connect #(SCC)
    #16-10-2025
    @Hussaini Ahmad (Aswadeeq)
    #Jumaat #Mubarak #Scholarship #Community #Connect #(SCC) #16-10-2025 @Hussaini Ahmad (Aswadeeq)
    Like
    1
    1 Comentários 0 Compartilhamentos 894 Visualizações
  • Community health is my concern
    Community health is my concern
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 4K Visualizações
  • Join Us In WhatsApp And Telegram Channel:

    WhatsApp:
    https://whatsapp.com/channel/0029Va4hi718vd1Mifphp11s

    Telegram:
    https://t.me/Scholarshipcommunityconnect
    Join Us In WhatsApp And Telegram Channel: WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Va4hi718vd1Mifphp11s Telegram: https://t.me/Scholarshipcommunityconnect
    Love
    Like
    3
    1 Comentários 0 Compartilhamentos 1K Visualizações
  • In Sha Allahu Stonfiafrica zamuyi
    Darasin atakaice na sati day Mataki na farko: Menene Crypto daga tushe?

    1️⃣ Gabatarwa

    Me yasa muke koyar crypto?

    Menene crypto gaba ɗaya? (simple definition)

    Amfaninsa a Afrika.

    2️⃣ Asalin (Wallets + Blockchain)

    Menene blockchain?

    Menene wallet, iri-iri (hot & cold).

    Yadda ake ajiye crypto lafiya.

    3️⃣ Hanyoyin Kasuwanci

    Menene exchange (CEX vs DEX).

    Yadda ake siye da siyar da crypto.

    StonFi (a matsayin misali).

    4️⃣ Fahimtar Charts (Basic Trading)

    Menene candlestick.

    Bullish vs Bearish.

    Yadda ake karanta candles.

    5️⃣ Coin Research

    Yadda ake bincike kafin saka jari.

    Scam coins da yadda za a gane su.

    6️⃣ Kariya (Security)

    Kare private keys.

    Muhimmancin 2FA.

    Social engineering & scams.

    7️⃣ Recap + Community Q&A

    Tattara duk darussa.

    #friends #StarsEverywhere #highlightseveryone #stonfi

    🏁 In Sha Allahu Stonfiafrica zamuyi Darasin atakaice na sati day Mataki na farko: Menene Crypto daga tushe? 1️⃣ Gabatarwa Me yasa muke koyar crypto? Menene crypto gaba ɗaya? (simple definition) Amfaninsa a Afrika. 2️⃣ Asalin (Wallets + Blockchain) Menene blockchain? Menene wallet, iri-iri (hot & cold). Yadda ake ajiye crypto lafiya. 3️⃣ Hanyoyin Kasuwanci Menene exchange (CEX vs DEX). Yadda ake siye da siyar da crypto. StonFi (a matsayin misali). 4️⃣ Fahimtar Charts (Basic Trading) Menene candlestick. Bullish vs Bearish. Yadda ake karanta candles. 5️⃣ Coin Research Yadda ake bincike kafin saka jari. Scam coins da yadda za a gane su. 6️⃣ Kariya (Security) Kare private keys. Muhimmancin 2FA. Social engineering & scams. 7️⃣ Recap + Community Q&A Tattara duk darussa. #friends #StarsEverywhere #highlightseveryone #stonfi
    Like
    Love
    2
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 3K Visualizações
  • Meet Saniniu Laizer, a Tanzanian Miner Who Struck Fortune at Kilimanjaro

    In 2020, Saniniu Laizer unearthed not one, but two enormous tanzanite stones — a rare gem, found only in a small stretch of land at the foot of Mount Kilimanjaro.

    Overnight, the discovery earned him more than $3.5 million, transforming his family’s future and giving him the means to invest back into his community.

    What began as just another day underground became a turning point, a story of fate, persistence, and the treasures the earth keeps hidden.

    And even now, years later, Laizer has not stopped. He still returns to the mines, convinced that beneath the rock and dust lie more secrets waiting to be found.

    #Tanzanite #InspiringStories
    🇹🇿 Meet Saniniu Laizer, a Tanzanian Miner Who Struck Fortune at Kilimanjaro In 2020, Saniniu Laizer unearthed not one, but two enormous tanzanite stones — a rare gem, found only in a small stretch of land at the foot of Mount Kilimanjaro. Overnight, the discovery earned him more than $3.5 million, transforming his family’s future and giving him the means to invest back into his community. What began as just another day underground became a turning point, a story of fate, persistence, and the treasures the earth keeps hidden. And even now, years later, Laizer has not stopped. He still returns to the mines, convinced that beneath the rock and dust lie more secrets waiting to be found. #Tanzanite #InspiringStories
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 927 Visualizações
  • Me Kake Tsammani ace Yau akwai Wata manhaja Kamar Facebook da Twitter a Fannin Komai da Komai:

    Kuma ace ta Samu Karbuwa a Duniya Kamar Facebook da Twitter: Kuma Mallakin Matashi Dan Africa kuma Dan Najeriya a Najeriyar Ma Jihar Kano???

    Wannan Itace Sabuwar Manhajar Da Muka Samar Muka Kirata da (SCC) Wato Scholarship Community Connect!

    Wannan Manhajar Tanada Register Kamfani a Najeriya (CAC) a Karkashin Hukumar (Corporate Affairs Commission)

    Muna da manufofi masu tarin yawa wadanda Zasu ciyar Da Al-ummarmu Gaba!

    Nanda wasu Lokuta Kadan abubuwa da Yawa Zasu Canza Fiye Yadda Ake Tsammani Daga Garemu!

    Ku hanzarta Shiga Yanzu Kuyi Register Kyauta kuma kuyi apply na Free Verified Badge Kafin a Fara Biya!

    Ga Link:
    https://scholarshipcc.com
    Me Kake Tsammani ace Yau akwai Wata manhaja Kamar Facebook da Twitter a Fannin Komai da Komai: Kuma ace ta Samu Karbuwa a Duniya Kamar Facebook da Twitter: Kuma Mallakin Matashi Dan Africa kuma Dan Najeriya a Najeriyar Ma Jihar Kano??? Wannan Itace Sabuwar Manhajar Da Muka Samar Muka Kirata da (SCC) Wato Scholarship Community Connect! Wannan Manhajar Tanada Register Kamfani a Najeriya (CAC) a Karkashin Hukumar (Corporate Affairs Commission) Muna da manufofi masu tarin yawa wadanda Zasu ciyar Da Al-ummarmu Gaba! Nanda wasu Lokuta Kadan abubuwa da Yawa Zasu Canza Fiye Yadda Ake Tsammani Daga Garemu! Ku hanzarta Shiga Yanzu Kuyi Register Kyauta kuma kuyi apply na Free Verified Badge Kafin a Fara Biya! Ga Link: https://scholarshipcc.com
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 1K Visualizações
  • Scholarship Community Connect
    Alkhairi ne
    In Sha Allah
    #Scc
    Scholarship Community Connect Alkhairi ne In Sha Allah #Scc
    Like
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 740 Visualizações
  • Exciting news for students and scholars worldwide! Discover **Scholarship Community Connect (ScholarshipCC.com)** – the brand-new social network revolutionizing how you connect with scholarships, grants, and educational opportunities!

    Launched just weeks ago, this free global platform brings together students, researchers, educators, and dreamers from all backgrounds. Think Facebook meets scholarship hunting: share stories, get real-time updates on funding, join communities for support, and apply seamlessly – all in one intuitive app-like experience right on your phone or web!

    Key features:
    - **Tailored Scholarship Listings**: Thousands of opportunities matched to your profile, interests, and needs – from undergrad to PhD, local to international.
    - **Expert Resources & Guides**: Tips on crafting killer applications, essay writing, and interview prep to boost your success rate.
    - **Vibrant Community**: Network with peers, mentors, and providers; discuss experiences, inspire each other, and celebrate wins!
    - **Inclusive & Accessible**: Designed for underrepresented students, non-traditional learners, and everyone chasing higher education without financial barriers.

    Whether you're a high schooler eyeing college or a pro seeking advanced studies, ScholarshipCC levels the playing field. No more endless searches – just connections that matter!

    Join today at https://scholarshipcc.com and start your journey. Who's ready to unlock their future? Tag a friend who needs this! #ScholarshipCC #EducationForAll #ScholarshipNetwork
    🚀 Exciting news for students and scholars worldwide! Discover **Scholarship Community Connect (ScholarshipCC.com)** – the brand-new social network revolutionizing how you connect with scholarships, grants, and educational opportunities! Launched just weeks ago, this free global platform brings together students, researchers, educators, and dreamers from all backgrounds. Think Facebook meets scholarship hunting: share stories, get real-time updates on funding, join communities for support, and apply seamlessly – all in one intuitive app-like experience right on your phone or web! Key features: - **Tailored Scholarship Listings**: Thousands of opportunities matched to your profile, interests, and needs – from undergrad to PhD, local to international. - **Expert Resources & Guides**: Tips on crafting killer applications, essay writing, and interview prep to boost your success rate. - **Vibrant Community**: Network with peers, mentors, and providers; discuss experiences, inspire each other, and celebrate wins! - **Inclusive & Accessible**: Designed for underrepresented students, non-traditional learners, and everyone chasing higher education without financial barriers. Whether you're a high schooler eyeing college or a pro seeking advanced studies, ScholarshipCC levels the playing field. No more endless searches – just connections that matter! Join today at https://scholarshipcc.com and start your journey. Who's ready to unlock their future? Tag a friend who needs this! #ScholarshipCC #EducationForAll #ScholarshipNetwork
    Like
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K Visualizações
  • Morning
    Scholarship Community Connect
    Morning Scholarship Community Connect
    Love
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 574 Visualizações
  • BENEFITS OF SCHOLARSHIP COMMUNITY CONNECT

    Access to Opportunities: Students gain firsthand information about available scholarships, grants, and funding opportunities to support their academic journey.
    ¶Guidance & Mentorship:They can connect with alumni, professionals, and advisors who share tips on applications, essays, and interviews.
    ¶Skill Development:Workshops and networking events help students build confidence, communication skills, and academic resilience.
    ¶Peer Support: Students share experiences, motivate each other, and learn from those who have successfully secured scholarships.

    2. For Educationalists (Teachers, Lecturers, Administrators):

    ¶Resource Sharing: A platform to share teaching materials, scholarship updates, and educational resources with students.
    ¶Professional Networking:They can collaborate with other educators globally to enhance teaching methods and promote scholarship awareness.
    ¶Capacity Building: Exposure to global best practices in scholarship management and academic advising.
    ¶Student Empowerment: Educationalists become better equipped to guide students toward scholarship opportunities, improving academic performance and access.

    3. For Researchers:

    ¶Funding Access:Researchers discover grants, fellowships, and research scholarships that support advanced studies and innovation.
    ¶Collaboration & Partnerships:A space to meet like-minded scholars, form research teams, and collaborate across disciplines and borders.
    ¶Knowledge Exchange: Forums and webinars allow researchers to share findings, discuss methodologies, and gain feedback.
    ¶Global Visibility:Scholarship communities often spotlight research achievements, giving scholars recognition and potential career advancement
    BENEFITS OF SCHOLARSHIP COMMUNITY CONNECT Access to Opportunities: Students gain firsthand information about available scholarships, grants, and funding opportunities to support their academic journey. ¶Guidance & Mentorship:They can connect with alumni, professionals, and advisors who share tips on applications, essays, and interviews. ¶Skill Development:Workshops and networking events help students build confidence, communication skills, and academic resilience. ¶Peer Support: Students share experiences, motivate each other, and learn from those who have successfully secured scholarships. 2. For Educationalists (Teachers, Lecturers, Administrators): ¶Resource Sharing: A platform to share teaching materials, scholarship updates, and educational resources with students. ¶Professional Networking:They can collaborate with other educators globally to enhance teaching methods and promote scholarship awareness. ¶Capacity Building: Exposure to global best practices in scholarship management and academic advising. ¶Student Empowerment: Educationalists become better equipped to guide students toward scholarship opportunities, improving academic performance and access. 3. For Researchers: ¶Funding Access:Researchers discover grants, fellowships, and research scholarships that support advanced studies and innovation. ¶Collaboration & Partnerships:A space to meet like-minded scholars, form research teams, and collaborate across disciplines and borders. ¶Knowledge Exchange: Forums and webinars allow researchers to share findings, discuss methodologies, and gain feedback. ¶Global Visibility:Scholarship communities often spotlight research achievements, giving scholars recognition and potential career advancement
    Like
    Love
    6
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K Visualizações
  • Congratulations To All Our Community!!!
    Congratulations 🎉 To All Our Community!!!
    Like
    Love
    10
    4 Comentários 1 Compartilhamentos 4K Visualizações
  • Welcome Everyone

    Gamsasshen Bayani game da Sabon Website Scholarship Community Connect (scholarshipcc.com)

    Scholarship Community Connect (scholarshipcc.com) shine sabon dandamali na duniya mai ban sha'awa wanda aka ƙirƙira don haɗa ɗalibai, masana ilimi, masu bincike, da malamai daga dukkanin kusurwon duniya.

    Wannan dandamali yana aiki kamar cibiyar haɗin gwiwa ta soshal midiya Irinsu Facebook WhatsApp da Twitter' don sadarwa, musayar ilimi, raba labarai da samun damar haɗuwa da mutane masu sha'awar ilimi da cigaba.

    Ko kuna neman koyo sababbi, neman damar karatu, ko kuma kuna so ku raba ilimin ku da wasu, wannan shine wurin da za ku sami abokai masu irin ra'ayinku daga duk duniya!

    Abin da ke ban sha'awa a ciki:

    Haɗin Gwiwa Mai Sauƙi: Yana kama da shafukan soshal midiya masu sanawa, don haka za ku iya yin rajista da shiga cikin sauƙi ta wayar ku ko kwamfuta.

    Akwai app na waya da zai Fito nan Gaba Kadan akan Play store da App Store, Amma a Yanzu ku iya Sauke Duka website a Kowacce Waya KO kwamfuta ta nan: https://tr.ee/jv6jWc

    Shirye-shirye na Premium: Akwai matakan biyan kuɗi (packages) da za su ba ku damar ƙarin abubuwa kamar haɗin kai mai kyau, lambobin tabbatarwa (verified badges), da damar samun labarun na musamman don neman malamai ko ayyukan bincike.

    Koyi da Shirye-shirye: Akwai sashin courses inda za ku sami shirye-shirye masu kyau don inganta ilimin ku, tare da labarun blog game da hanyoyin samun damar karatu da cigaban ilimi.

    Raba da Sadarwa: Ku iya rubuta labarun, yin sharhi, raba hotuna da bidiyoyi, da kuma yin haɗin kai da ƙungiyoyi masu sha'awar ilimi. Wannan ya sa ku samu sabbin abokai, abokan aiki, ko ma damar karatu da ba za ku yi tsammani ba!

    Wannan dandamali shine hanyar da ta fi kyau don masu neman ilimi su haɗu, musanya ilimi, da ci gaba da gajartar ilimi a duk duniya.


    Ku yi rajista yanzu a https://scholarshipcc.com/ don ku shiga cikin wannan al'ummar ilimi mai ban sha'awa! Ko kuna ɗalibi ne, mai bincike, ko malami, ku sami wurin ku a nan.
    Welcome Everyone Gamsasshen Bayani game da Sabon Website Scholarship Community Connect (scholarshipcc.com) Scholarship Community Connect (scholarshipcc.com) shine sabon dandamali na duniya mai ban sha'awa wanda aka ƙirƙira don haɗa ɗalibai, masana ilimi, masu bincike, da malamai daga dukkanin kusurwon duniya. Wannan dandamali yana aiki kamar cibiyar haɗin gwiwa ta soshal midiya Irinsu Facebook WhatsApp da Twitter' don sadarwa, musayar ilimi, raba labarai da samun damar haɗuwa da mutane masu sha'awar ilimi da cigaba. Ko kuna neman koyo sababbi, neman damar karatu, ko kuma kuna so ku raba ilimin ku da wasu, wannan shine wurin da za ku sami abokai masu irin ra'ayinku daga duk duniya! Abin da ke ban sha'awa a ciki: Haɗin Gwiwa Mai Sauƙi: Yana kama da shafukan soshal midiya masu sanawa, don haka za ku iya yin rajista da shiga cikin sauƙi ta wayar ku ko kwamfuta. Akwai app na waya da zai Fito nan Gaba Kadan akan Play store da App Store, Amma a Yanzu ku iya Sauke Duka website a Kowacce Waya KO kwamfuta ta nan: https://tr.ee/jv6jWc Shirye-shirye na Premium: Akwai matakan biyan kuɗi (packages) da za su ba ku damar ƙarin abubuwa kamar haɗin kai mai kyau, lambobin tabbatarwa (verified badges), da damar samun labarun na musamman don neman malamai ko ayyukan bincike. Koyi da Shirye-shirye: Akwai sashin courses inda za ku sami shirye-shirye masu kyau don inganta ilimin ku, tare da labarun blog game da hanyoyin samun damar karatu da cigaban ilimi. Raba da Sadarwa: Ku iya rubuta labarun, yin sharhi, raba hotuna da bidiyoyi, da kuma yin haɗin kai da ƙungiyoyi masu sha'awar ilimi. Wannan ya sa ku samu sabbin abokai, abokan aiki, ko ma damar karatu da ba za ku yi tsammani ba! Wannan dandamali shine hanyar da ta fi kyau don masu neman ilimi su haɗu, musanya ilimi, da ci gaba da gajartar ilimi a duk duniya. Ku yi rajista yanzu a https://scholarshipcc.com/ don ku shiga cikin wannan al'ummar ilimi mai ban sha'awa! Ko kuna ɗalibi ne, mai bincike, ko malami, ku sami wurin ku a nan.
    Like
    3
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K Visualizações
Páginas Impulsionadas
Patrocinado