Patrocinados
CDCFIB 2025 Muhimman Bayani Rana Ta 17-11-2025
Posted 2025-11-17 22:07:45
0
958
CDCFIB 2025 Muhimman Bayani Rana Ta 17-11-2025
Yayinda jarrabawar CDCFIB CBT ke gab da karewa a 19 ga November, 2025, matakai masu zuwa da za a bi sune:
- Binciken Lafiya (Physical Examination)
- Tantance Jiki (Physical Screening)
- Binciken Takardun Karatu (Academic Certificates)
- Tabbatar da Takardu (Document Verification)
- Binciken Lafiya:
Ya kunshi tambayoyi kai tsaye (oral interview)* da kuma tattaunawa da kwamitin.
- Tantance Jiki:
Zai hada da auna tsawo (height), auna kirji (chest), binciken jiki don gano nakasu, da kuma *gwajin juriya (endurance test).
- Binciken Takardun Karatu:
Zai hada da:
- Sakamakon SSCE (O level)
- ND, NCE, HND, Digiri (Degree)
- Takardar NYSC ga wadanda suka kammala jami’a
- Kuma dole ne a kawo:
- Takardar Haihuwa (Birth Certificate)*
- Shaidar Asali (Indigene Certificate)
- Katin Shaida ta Kasa (National ID Card)
- Takardar Lafiya daga Asibiti (Medical Certificate)
- Da sauran takardu masu mahimmanci
Shawara:
Ana ba da shawara ga masu nema su yi gwajin lafiya su tabbatar da suna da lafiya, kuma su tanadi dukkan takardu na asali kafin lokacin.
Fatan alheri a matakai na gaba
Buscar
Categorías
- Art
- Causes
- Crafts
- Dance
- Drinks
- Film
- Fitness
- Food
- Juegos
- Gardening
- Health
- Home
- Literature
- Music
- Networking
- Other
- Party
- Religion
- Shopping
- Sports
- Theater
- Wellness
Read More
Aircraft Door Dampers Market Insights: Growth, Share, Value, Size, and Trends By 2028
The aircraft door dampers market is expected to witness market growth at a rate of 5.40% in the...
Understanding Consumer Behavior in Photo Merchandise Purchases
The global Photo Printing and Merchandise market leads the nation's so-called...
Probiotics in Poultry Market Size, Share, Trends, Key Drivers, Demand and Opportunity Analysis
"Future of Executive Summary Probiotics in Poultry Market: Size and Share Dynamics
Data...
Sofa Upholstery Dubai – A Complete Guide to Luxury, Comfort, and Style
Introduction to Sofa Upholstery in Dubai
In Dubai, where luxury and style are part of everyday...
Global EMI Shielding Market Size, Share, and Growth Forecast to 2030
The global EMI (Electromagnetic Interference) shielding market is estimated to be...
Patrocinados
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Spanish