Sponsor

CDCFIB 2025 Muhimman Bayani  Rana Ta 17-11-2025

0
960

CDCFIB 2025 Muhimman Bayani  Rana Ta 17-11-2025

Yayinda jarrabawar CDCFIB CBT ke gab da karewa a 19 ga November, 2025, matakai masu zuwa da za a bi sune:

  • Binciken Lafiya (Physical Examination)
  • Tantance Jiki (Physical Screening)
  • Binciken Takardun Karatu (Academic Certificates)
  • Tabbatar da Takardu (Document Verification)
  • Binciken Lafiya:  

Ya kunshi tambayoyi kai tsaye (oral interview)* da kuma tattaunawa da kwamitin.

  • Tantance Jiki:

Zai hada da auna tsawo (height), auna kirji (chest), binciken jiki don gano nakasu, da kuma *gwajin juriya (endurance test).

  • Binciken Takardun Karatu:

Zai hada da:  

  1. Sakamakon SSCE (O level)
  2. ND, NCE, HND, Digiri (Degree)
  3. Takardar NYSC ga wadanda suka kammala jami’a
  • Kuma dole ne a kawo:
  1. Takardar Haihuwa (Birth Certificate)* 
  2. Shaidar Asali (Indigene Certificate)
  3. Katin Shaida ta Kasa (National ID Card)
  4. Takardar Lafiya daga Asibiti (Medical Certificate)
  5. Da sauran takardu masu mahimmanci

Shawara:  

Ana ba da shawara ga masu nema su yi gwajin lafiya su tabbatar da suna da lafiya, kuma su tanadi dukkan takardu na asali kafin lokacin.

Fatan alheri a matakai na gaba

Căutare
Categorii
Citeste mai mult
Alte
X-Ray Devices and Accessories Market Size, Share, Trends, Key Drivers, Demand and Opportunity Analysis
"What’s Fueling Executive Summary X-Ray Devices and Accessories Market Size and...
By Kajal Khomane 2025-11-17 11:09:15 0 201
Alte
Sterility Indicators Market Size, Share, Trends, Key Drivers, Demand and Opportunity Analysis
"Future of Executive Summary Sterility Indicators Market: Size and Share Dynamics Data...
By Kajal Khomane 2025-10-10 10:13:50 0 2K
Alte
Recharging the Future: Innovations in EV Infrastructure Light the Way Ahead
  As electric vehicles (EVs) become ever more common, the supporting infrastructure must...
By Rushi Dalve 2025-11-11 03:22:56 0 375
Alte
Global High Voltage Cables and Accessories Market Size and Regional Insights
As per Market Research Futute, the High Voltage Cables and Accessories Market is witnessing...
By Suryakant Gadekar 2025-11-12 10:36:38 0 303
Sponsor