Commandité
BOI ta ƙaddamar da shirin GLOW don tallafa wa mata masu kasuwanci Guaranteed Loans for Women (GLOW)
Posté 2025-11-25 14:05:45
0
568
BOI ta ƙaddamar da shirin GLOW don tallafa wa mata masu kasuwanci
- Babban Bankin Masana’antu (BOI) ya ƙaddamar da sabon shiri mai suna GLOW Guaranteed Loans for Women, domin tallafa wa mata masu kasuwanci a fadin Najeriya.
- Shirin GLOW yana ba da rancen kuɗi, horo da goyon baya na gaskiya domin mata su samu damar kafa ko faɗaɗa kasuwancinsu.
- A cewar BOI, “GLOW ba kawai rance ba ne hanya ce ta ƙarfafa mata su bunƙasa a harkokin kasuwanci.”
- Bankin ya kuma kafa Sashen Kasuwancin Mata (Gender Business Desk) don tabbatar da cewa mata suna da cikakken damar shiga shirye shiryen tallafi da cigaba.
- Yanzun haka yanar gizon shirin na tafiya yadda yakamata gamata zalla wadanda suka mallaki takardun shaidar kasuwanci ta CAC certificate
Rechercher
Catégories
- Art
- Causes
- Crafts
- Dance
- Drinks
- Film
- Fitness
- Food
- Jeux
- Gardening
- Health
- Domicile
- Literature
- Music
- Networking
- Autre
- Party
- Religion
- Shopping
- Sports
- Theater
- Wellness
Lire la suite
From Quick Meals to Global Staple: What’s Driving the Instant Noodles Market Boom
Introduction
The Instant Noodles Market has become one of the most dynamic and widely...
Countertops Market Size, Share, Trends, Key Drivers, Demand and Opportunity Analysis
"Competitive Analysis of Executive Summary Countertops Market Size and Share
The...
Psychedelic Drugs Market Scope: Growth, Share, Value, Size, and Analysis By 2032
Latest Insights on Executive Summary Psychedelic Drugs Market Share and Size
The global...
Greek Yogurt Market Demand: Growth, Share, Value, Size, and Insights By 2032
Executive Summary Greek Yogurt Market Trends: Share, Size, and Future Forecast ...
Automotive OEMS Market: Size, Share, and Growth Forecast with Key Trends & Segment Analysis
"Latest Insights on Executive Summary Automotive Original Equipment Manufacturer (OEMS)...
Commandité
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
French