Sponsor

BOI ta ƙaddamar da shirin GLOW don tallafa wa mata masu kasuwanci Guaranteed Loans for Women (GLOW)

0
569

BOI ta ƙaddamar da shirin GLOW don tallafa wa mata masu kasuwanci

  • Babban Bankin Masana’antu (BOI) ya ƙaddamar da sabon shiri mai suna GLOW Guaranteed Loans for Women, domin tallafa wa mata masu kasuwanci a fadin Najeriya.

 

  • Shirin GLOW yana ba da rancen kuɗi, horo da goyon baya na gaskiya domin mata su samu damar kafa ko faɗaɗa kasuwancinsu.

 

  • A cewar BOI, “GLOW ba kawai rance ba ne hanya ce ta ƙarfafa mata su bunƙasa a harkokin kasuwanci.”

 

  • Bankin ya kuma kafa Sashen Kasuwancin Mata (Gender Business Desk) don tabbatar da cewa mata suna da cikakken damar shiga shirye shiryen tallafi da cigaba. 

 

  • Yanzun haka yanar gizon shirin na tafiya yadda yakamata gamata zalla wadanda suka mallaki takardun shaidar kasuwanci ta CAC certificate

Apply Now

Căutare
Categorii
Citeste mai mult
Alte
Understanding Consumer Behavior in Photo Merchandise Purchases
The global Photo Printing and Merchandise market leads the nation's so-called...
By Priya Sing 2025-11-15 13:07:17 0 396
Alte
North America Collagen Market Size, Share, Trends, Key Drivers, Demand and Opportunity Analysis
"Executive Summary North America Collagen Market Market Research: Share and Size...
By Kajal Khomane 2025-10-31 11:55:23 0 2K
Alte
Trail Mix Snacks Market Challenges: Growth, Share, Value, Size, and Scope By 2032
"Latest Insights on Executive Summary Trail Mix Snacks Market Share and Size The...
By Travis Rosher 2025-10-24 09:41:58 0 974
Fitness
Digital Transformation and Cloud Adoption Propel the Europe Web Hosting Services Market
"Comprehensive Outlook on Executive Summary Europe Web Hosting Services Market...
By Komal Galande 2025-10-28 06:11:43 0 940
Alte
Geofencing Market Size, Share, Trends, Key Drivers, Demand and Opportunity Analysis
Geofencing Market Analysis: Trends, Growth Drivers, and Future Outlook 1. Introduction...
By Kajal Khomane 2025-11-11 06:06:47 0 461
Sponsor