Sponsorluk
  • Like
    Love
    2
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 642 Views
  • Like
    Angry
    2
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 545 Views
  • Like
    Love
    2
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 651 Views
  • Like
    Love
    2
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 702 Views
  • Gwamnatin Tarayyar ta sanar da fara horar da kusan matasa miliyan ɗaya a ƙarƙashin shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) wani shiri mai sauya tunani daga Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya da aka tsara domin samar da ‘yan kasuwa maimakon masu neman aiki.

    Ministan Ilimi, Dr. Maruf Tunji Alausa (CON), ne ya bayyana haka yayin ziyarar sa ta duba cibiyoyin horarwa na AFS Vocational Hub, Garki, da Golden Finger Farms and Ranches Ltd, Abuja. Ya bayyana cewa matasa sama da 250,000 ne suka fara samun horo a cibiyoyi 2,600 a fadin kasar, wanda ya ce babban ci gaba ne a karkashin shirin “Renewed Hope” na Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

    Dr. Alausa ya ce Ma’aikatar ta takaita fannoni 86 zuwa sassa 28 masu muhimmanci kamar yadda suka hada da dinkin kaya, kiwon dabbobi, gyaran bututu, gyaran wayoyin GSM, da noma na zamani. Manhajar karatun ta kunshi kashi 90% na aiki a hannu da kuma kashi 10% na karatu a aji, domin tabbatar da kwarewa ta gaske.

    An samu fiye da aikace aikace miliyan 1.3, inda aka tantance mutum 960,000 ta hanyar NIN da BVN. Kowane mahalarta zai rika karɓar 22,500 a wata, yayin da cibiyar da take horar da su za ta karɓi 45,000 ga kowane ɗalibi. Bayan kammala horo, za a ba su kayan farawa da damar samun rancen BOI mai karancin ruwa (single digit loan) domin kafa ƙanana da matsakaitan sana’o’i.

    Dr. Alausa ya kuma tabbatar da cewa kashi 5% na kasafin TETFund an ware shi musamman don TVET, domin tabbatar da dorewar shirin da faɗaɗa shi a fadin ƙasa. A cewarsa, “Ilimin sana’o’i da fasaha yanzu yana tsakiyar ajandar cigaban ƙasarmu.”

    Boriowo Folasade
    Daraktan Yada Labarai da Hulda da Jama’a,
    Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya
    Gwamnatin Tarayyar ta sanar da fara horar da kusan matasa miliyan ɗaya a ƙarƙashin shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) wani shiri mai sauya tunani daga Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya da aka tsara domin samar da ‘yan kasuwa maimakon masu neman aiki. Ministan Ilimi, Dr. Maruf Tunji Alausa (CON), ne ya bayyana haka yayin ziyarar sa ta duba cibiyoyin horarwa na AFS Vocational Hub, Garki, da Golden Finger Farms and Ranches Ltd, Abuja. Ya bayyana cewa matasa sama da 250,000 ne suka fara samun horo a cibiyoyi 2,600 a fadin kasar, wanda ya ce babban ci gaba ne a karkashin shirin “Renewed Hope” na Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Dr. Alausa ya ce Ma’aikatar ta takaita fannoni 86 zuwa sassa 28 masu muhimmanci kamar yadda suka hada da dinkin kaya, kiwon dabbobi, gyaran bututu, gyaran wayoyin GSM, da noma na zamani. Manhajar karatun ta kunshi kashi 90% na aiki a hannu da kuma kashi 10% na karatu a aji, domin tabbatar da kwarewa ta gaske. An samu fiye da aikace aikace miliyan 1.3, inda aka tantance mutum 960,000 ta hanyar NIN da BVN. Kowane mahalarta zai rika karɓar 22,500 a wata, yayin da cibiyar da take horar da su za ta karɓi 45,000 ga kowane ɗalibi. Bayan kammala horo, za a ba su kayan farawa da damar samun rancen BOI mai karancin ruwa (single digit loan) domin kafa ƙanana da matsakaitan sana’o’i. Dr. Alausa ya kuma tabbatar da cewa kashi 5% na kasafin TETFund an ware shi musamman don TVET, domin tabbatar da dorewar shirin da faɗaɗa shi a fadin ƙasa. A cewarsa, “Ilimin sana’o’i da fasaha yanzu yana tsakiyar ajandar cigaban ƙasarmu.” Boriowo Folasade Daraktan Yada Labarai da Hulda da Jama’a, Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya
    Like
    Love
    2
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 846 Views
  • AN BUDE SHAFIN NELFUND SAKE!

    Idan kai ɗalibi ne — yanzu zaka iya nema rancen dalibai (student loan) ta shirin

    Ka yi ƙoƙari ka cika fom ɗin yanzu, sannan ka sanar da sauran ’yan uwa da abokai domin su ma su amfana.

    A yada domin kowa ya samu labari!

    NELFUND.



    www.nelf.gov.ng
    AN BUDE SHAFIN NELFUND SAKE! 🎓💰 Idan kai ɗalibi ne — yanzu zaka iya nema rancen dalibai (student loan) ta shirin Ka yi ƙoƙari ka cika fom ɗin yanzu, sannan ka sanar da sauran ’yan uwa da abokai domin su ma su amfana. 📢 A yada domin kowa ya samu labari! NELFUND. 👇👇 🔗 www.nelf.gov.ng
    Like
    Love
    2
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 709 Views
  • https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwc
    https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwc
    Like
    Love
    2
    1 Yorumlar 0 hisse senetleri 596 Views
  • Like
    2
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 616 Views
  • Like
    Love
    3
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 620 Views
  • Fiber Drop Cable Market Demand Soars with Increasing Broadband and FTTH Networks”
      The global Fiber Drop Cable Market Demand is growing rapidly due to the expansion of broadband networks, FTTH deployments, and increasing last-mile connectivity requirements. Fiber Drop Cable Market Size was valued at 4,640 USD Million in 2024. The Fiber Drop Cable Market is expected to grow from 5.06 USD Billion in 2025 to 12 USD Billion by 2035. The Fiber Drop Cable Market CAGR (growth...
    Like
    3
    0 Yorumlar 0 hisse senetleri 609 Views
Sponsorluk