0 Commentaires
0 Parts
575 Vue
Commandité
Annuaire
Découvrez de nouvelles personnes, créer de nouvelles connexions et faire de nouveaux amis
-
Connectez-vous pour aimer, partager et commenter!
-
-
Good night my dear friendGood night my dear friend 🎉🎉🎉0 Commentaires 0 Parts 628 Vue1
-
-
-
0 Commentaires 0 Parts 470 Vue
-
Hi everyoneHi everyone0 Commentaires 0 Parts 749 Vue
-
0 Commentaires 0 Parts 513 Vue
-
0 Commentaires 0 Parts 385 Vue
-
*NEMAN ILMI*
*"Ilmi Shine Gishrin Rayuwa, Duk Wanda Bashida Ilmi, To Haƙiƙa Yana Cikin Duhu Mai Matuƙar Ban Tsoro, Ka Tashi Ka Nemi Ilmin Addini Dana Rayuwa Sai Allah Ya Sanya Maka Albarka Acikin Rayuwarka"*
*"Manzon Allah ﷺ, Yace: Duk Wanda Ya Riƙi Wata Hanya Yana Mai Neman Ilimi Acikinta, Allah Zai Sauƙaƙa Masa Hanyar Zuwa Aljannah"*
At-tirmiziy : (2646)
*"Matuƙar Zaka Dage Ka Riƙi Neman Ilimin Addinin Musulunci, To Haƙiƙa Kana Cikin Wata Falala Da Daraja Ta Allah, Zai Sauƙaƙe Maka Hanyar Neman Ilmin Naka, Kuma Zaka Kasance Acikin Wata Kariyar Mala'iku Ta Musamman Har Sai Lokacin Da Ka Dawo Gida".**NEMAN ILMI* *"Ilmi Shine Gishrin Rayuwa, Duk Wanda Bashida Ilmi, To Haƙiƙa Yana Cikin Duhu Mai Matuƙar Ban Tsoro, Ka Tashi Ka Nemi Ilmin Addini Dana Rayuwa Sai Allah Ya Sanya Maka Albarka Acikin Rayuwarka"* *"Manzon Allah ﷺ, Yace: Duk Wanda Ya Riƙi Wata Hanya Yana Mai Neman Ilimi Acikinta, Allah Zai Sauƙaƙa Masa Hanyar Zuwa Aljannah"* At-tirmiziy : (2646) *"Matuƙar Zaka Dage Ka Riƙi Neman Ilimin Addinin Musulunci, To Haƙiƙa Kana Cikin Wata Falala Da Daraja Ta Allah, Zai Sauƙaƙe Maka Hanyar Neman Ilmin Naka, Kuma Zaka Kasance Acikin Wata Kariyar Mala'iku Ta Musamman Har Sai Lokacin Da Ka Dawo Gida".*0 Commentaires 0 Parts 471 Vue1
Commandité
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
French