0 Comentários
0 Compartilhamentos
573 Visualizações
Patrocinado
Diretório
Conheça novas pessoas, crie conexões e faça novos amigos
-
Faça o login para curtir, compartilhar e comentar!
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 650 Visualizações
-
Good night my dear friendGood night my dear friend 🎉🎉🎉0 Comentários 0 Compartilhamentos 626 Visualizações1
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 422 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 435 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 468 Visualizações
-
Hi everyoneHi everyone0 Comentários 0 Compartilhamentos 747 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 511 Visualizações
-
0 Comentários 0 Compartilhamentos 383 Visualizações
-
*NEMAN ILMI*
*"Ilmi Shine Gishrin Rayuwa, Duk Wanda Bashida Ilmi, To Haƙiƙa Yana Cikin Duhu Mai Matuƙar Ban Tsoro, Ka Tashi Ka Nemi Ilmin Addini Dana Rayuwa Sai Allah Ya Sanya Maka Albarka Acikin Rayuwarka"*
*"Manzon Allah ﷺ, Yace: Duk Wanda Ya Riƙi Wata Hanya Yana Mai Neman Ilimi Acikinta, Allah Zai Sauƙaƙa Masa Hanyar Zuwa Aljannah"*
At-tirmiziy : (2646)
*"Matuƙar Zaka Dage Ka Riƙi Neman Ilimin Addinin Musulunci, To Haƙiƙa Kana Cikin Wata Falala Da Daraja Ta Allah, Zai Sauƙaƙe Maka Hanyar Neman Ilmin Naka, Kuma Zaka Kasance Acikin Wata Kariyar Mala'iku Ta Musamman Har Sai Lokacin Da Ka Dawo Gida".**NEMAN ILMI* *"Ilmi Shine Gishrin Rayuwa, Duk Wanda Bashida Ilmi, To Haƙiƙa Yana Cikin Duhu Mai Matuƙar Ban Tsoro, Ka Tashi Ka Nemi Ilmin Addini Dana Rayuwa Sai Allah Ya Sanya Maka Albarka Acikin Rayuwarka"* *"Manzon Allah ﷺ, Yace: Duk Wanda Ya Riƙi Wata Hanya Yana Mai Neman Ilimi Acikinta, Allah Zai Sauƙaƙa Masa Hanyar Zuwa Aljannah"* At-tirmiziy : (2646) *"Matuƙar Zaka Dage Ka Riƙi Neman Ilimin Addinin Musulunci, To Haƙiƙa Kana Cikin Wata Falala Da Daraja Ta Allah, Zai Sauƙaƙe Maka Hanyar Neman Ilmin Naka, Kuma Zaka Kasance Acikin Wata Kariyar Mala'iku Ta Musamman Har Sai Lokacin Da Ka Dawo Gida".*0 Comentários 0 Compartilhamentos 469 Visualizações1
Patrocinado
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Portuguese (Brazil)