0 Reacties
0 aandelen
582 Views
Sponsor
Bedrijvengids
Ontdek nieuwe mensen, nieuwe verbindingen te maken en nieuwe vrienden maken
-
Please log in to like, share and comment!
-
-
Good night my dear friendGood night my dear friend 🎉🎉🎉0 Reacties 0 aandelen 635 Views1
-
-
-
0 Reacties 0 aandelen 477 Views
-
Hi everyoneHi everyone0 Reacties 0 aandelen 756 Views
-
-
0 Reacties 0 aandelen 392 Views
-
*NEMAN ILMI*
*"Ilmi Shine Gishrin Rayuwa, Duk Wanda Bashida Ilmi, To Haƙiƙa Yana Cikin Duhu Mai Matuƙar Ban Tsoro, Ka Tashi Ka Nemi Ilmin Addini Dana Rayuwa Sai Allah Ya Sanya Maka Albarka Acikin Rayuwarka"*
*"Manzon Allah ﷺ, Yace: Duk Wanda Ya Riƙi Wata Hanya Yana Mai Neman Ilimi Acikinta, Allah Zai Sauƙaƙa Masa Hanyar Zuwa Aljannah"*
At-tirmiziy : (2646)
*"Matuƙar Zaka Dage Ka Riƙi Neman Ilimin Addinin Musulunci, To Haƙiƙa Kana Cikin Wata Falala Da Daraja Ta Allah, Zai Sauƙaƙe Maka Hanyar Neman Ilmin Naka, Kuma Zaka Kasance Acikin Wata Kariyar Mala'iku Ta Musamman Har Sai Lokacin Da Ka Dawo Gida".**NEMAN ILMI* *"Ilmi Shine Gishrin Rayuwa, Duk Wanda Bashida Ilmi, To Haƙiƙa Yana Cikin Duhu Mai Matuƙar Ban Tsoro, Ka Tashi Ka Nemi Ilmin Addini Dana Rayuwa Sai Allah Ya Sanya Maka Albarka Acikin Rayuwarka"* *"Manzon Allah ﷺ, Yace: Duk Wanda Ya Riƙi Wata Hanya Yana Mai Neman Ilimi Acikinta, Allah Zai Sauƙaƙa Masa Hanyar Zuwa Aljannah"* At-tirmiziy : (2646) *"Matuƙar Zaka Dage Ka Riƙi Neman Ilimin Addinin Musulunci, To Haƙiƙa Kana Cikin Wata Falala Da Daraja Ta Allah, Zai Sauƙaƙe Maka Hanyar Neman Ilmin Naka, Kuma Zaka Kasance Acikin Wata Kariyar Mala'iku Ta Musamman Har Sai Lokacin Da Ka Dawo Gida".*0 Reacties 0 aandelen 478 Views1
Sponsor
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Dutch