Спонсоры
  • Innalillahi wa'innah ilaihi rajiun Allah yayima Kanen Babanmu Rasuwa yau dinnan Muna Baran Addu'a daga gareku
    Innalillahi wa'innah ilaihi rajiun Allah yayima Kanen Babanmu Rasuwa yau dinnan Muna Baran Addu'a daga gareku
    Sad
    1
    0 Комментарии 0 Поделились 261 Просмотры
  • Innalillahi wa'innah ilaihi rajiun Allah yayima Kanen Babanmu Rasuwa yau dinnan Muna Baran Addu'a daga gareku
    Innalillahi wa'innah ilaihi rajiun Allah yayima Kanen Babanmu Rasuwa yau dinnan Muna Baran Addu'a daga gareku
    0 Комментарии 0 Поделились 232 Просмотры
  • MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ﷺ MASOYINMU MAI CETAMMU
    Manzon Allah (ﷺ) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a.

    Sheikh Bin Baaz (رحمه الل) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ﷺ yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari".

    مجموع فتاوى ٢٢٧/١

    *اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اَللَّهُمَّ بَارٍكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.*
    ANA MUSLIM CHANNEL

    Abdulsamad gatawa
    🌸MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ﷺ MASOYINMU MAI CETAMMU🌸 Manzon Allah (ﷺ) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a. Sheikh Bin Baaz (رحمه الل) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ﷺ yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari". مجموع فتاوى ٢٢٧/١ *اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اَللَّهُمَّ بَارٍكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.* ANA MUSLIM CHANNEL Abdulsamad gatawa
    Like
    1
    0 Комментарии 0 Поделились 287 Просмотры
  • DISREGARD: The CDCFIB has not announced any breakdown, so please be cautious of misinformation.

    For candidates who have taken the CBT exams and those yet to take them, proceed with the exams and await further recruitment stages.

    Always verify information through official channels and disregard fake news.

    We urge you to disregard the fake news about the CDCFIB recruitment breakdown.
    DISREGARD: The CDCFIB has not announced any breakdown, so please be cautious of misinformation. For candidates who have taken the CBT exams and those yet to take them, proceed with the exams and await further recruitment stages. Always verify information through official channels and disregard fake news. We urge you to disregard the fake news about the CDCFIB recruitment breakdown.
    Like
    1
    0 Комментарии 0 Поделились 976 Просмотры
  • MUHIMMIN SANARWA

    Amincin Allah ya tabbata agareku da fatan mun wuni lafiya ?

    Kamar yadda muka sanar daku jiya cewa duk halin da ake ciki game da batun registar TIN zamu sanar daku.

    Maganar gaskiya itace har yanzu network din baya bamu hadin Kai.

    Ga wadanda suka bamu aikin Regista munyi iya kokarin mu wajan ganin aikinku ya kammala Amma network yana ta bamu matsala.

    Idan har network daga nan zuwa monday idan Allah ya kaimu bai bamu hadin kai ba, zamu mayarwa da duk wadanda suka bamu aiki kudin su,wadanda Kuma suke so a ajiye sai Network ya dawo a musu duk babu Matsala.

    Allah yasa mu dace alfarmar manzon Allah SAW.
    MUHIMMIN SANARWA Amincin Allah ya tabbata agareku da fatan mun wuni lafiya ? Kamar yadda muka sanar daku jiya cewa duk halin da ake ciki game da batun registar TIN zamu sanar daku. Maganar gaskiya itace har yanzu network din baya bamu hadin Kai. Ga wadanda suka bamu aikin Regista munyi iya kokarin mu wajan ganin aikinku ya kammala Amma network yana ta bamu matsala. Idan har network daga nan zuwa monday idan Allah ya kaimu bai bamu hadin kai ba, zamu mayarwa da duk wadanda suka bamu aiki kudin su,wadanda Kuma suke so a ajiye sai Network ya dawo a musu duk babu Matsala. Allah yasa mu dace alfarmar manzon Allah SAW.
    0 Комментарии 0 Поделились 642 Просмотры
  • https://www.haskenews.com.ng/2025/11/aikin-ngo-bue-shafin-daukar-sabbin.html?m=1
    https://www.haskenews.com.ng/2025/11/aikin-ngo-bue-shafin-daukar-sabbin.html?m=1
    WWW.HASKENEWS.COM.NG
    Aikin NGO: An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Cibiyar Policy Innovation Centre (PIC)
    Get Daily Updates On Arewa News|Arewa Opportunities|Arewa Fashion & Beauty|Arewa Food & Relationship|Rumbun Hausa Novels|Free Student Projects.
    0 Комментарии 0 Поделились 623 Просмотры
  • Alhamdilillah Nesa Tazo Kusa!!!

    Gurbin Aikin Zama Agent Na Sidra KYC Physical Verification a Kamfanin (SCHOLARSHIP COMMUNITY CONNECT LTD)

    Munyi Tsari Masu Buqatar Zama Agent a Garuruwansu don Yiwa Mutane Masu Mining Na Sidra Chain!

    Zaku Karbi N2k a A Hannun Jama'a Ku Bawa Kamfani N1K.

    Kawai Aiki Mai Kyau Muke Buqata!

    Wanda Ya Shirya Yake da Buqata Yayi Join Na Group Dinmu Yanzu!

    Link:

    https://whatsapp.com/channel/0029Va4hi718vd1Mifphp11s
    Alhamdilillah Nesa Tazo Kusa!!! Gurbin Aikin Zama Agent Na Sidra KYC Physical Verification a Kamfanin (SCHOLARSHIP COMMUNITY CONNECT LTD) Munyi Tsari Masu Buqatar Zama Agent a Garuruwansu don Yiwa Mutane Masu Mining Na Sidra Chain! Zaku Karbi N2k a A Hannun Jama'a Ku Bawa Kamfani N1K. Kawai Aiki Mai Kyau Muke Buqata! Wanda Ya Shirya Yake da Buqata Yayi Join Na Group Dinmu Yanzu! Link: 👇👇👇 https://whatsapp.com/channel/0029Va4hi718vd1Mifphp11s
    Like
    2
    1 Комментарии 0 Поделились 1Кб Просмотры
  • https://www.databridgemarketresearch.com/reports/global-sustainable-sportswear-market
    https://www.databridgemarketresearch.com/reports/global-sustainable-sportswear-market
    Sustainable Sportswear Market – Global Market Size, Share and Trends Analysis Report – Industry Overview and Forecast to 2032 | Data Bridge Market Research
    The Sustainable Sportswear market was valued at USD 2.77 Billion in 2024 and is expected to reach USD 4.16 Billion by 2032, growing at a CAGR of 5.2% (2024-2032). Get insights on trends, segmentation, and key players with Data Bridge Market Research Reports.
    0 Комментарии 0 Поделились 584 Просмотры
  • Hausa — harshen mutunci
    Hausa — ginshiƙin al’adu
    Hausa — harshen haɗin kai
    Hausa — martabar al’umma
    Hausa — asalin ɗaukaka
    Hausa — harshen hikima
    Hausa — amintaccen harshe
    Hausa — harshen ladabi
    Hausa — garkuwar al’adu
    Hausa — harshen ilimi
    Hausa — ɗaukakar Arewa
    Hausa — harshen zumunci
    Hausa — muryar al’umma
    Hausa — tushen tarbiyya
    Hausa — harshen mutanen kirki
    Hausa — harshen mutunci Hausa — ginshiƙin al’adu Hausa — harshen haɗin kai Hausa — martabar al’umma Hausa — asalin ɗaukaka Hausa — harshen hikima Hausa — amintaccen harshe Hausa — harshen ladabi Hausa — garkuwar al’adu Hausa — harshen ilimi Hausa — ɗaukakar Arewa Hausa — harshen zumunci Hausa — muryar al’umma Hausa — tushen tarbiyya Hausa — harshen mutanen kirki
    Like
    1
    0 Комментарии 0 Поделились 1Кб Просмотры
  • Sabuwar Tipper Available
    Sabuwar Tipper Available
    Love
    1
    0 Комментарии 0 Поделились 396 Просмотры
  • Hukumar Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB) ta fitar da sunayen waɗanda suka cancanci shiga matakin jarabawar Computer Based Test (CBT) domin daukar ma’aikata na hukumomin tsaro.

    Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Sakataren Hukumar, Manjo Janar mai ritaya Abdulmalik Jubril, ya fitar a ranar Laraba a Abuja.

    Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa (NAN) ya bayyana cewa hukumomin da abin ya shafa sun haɗa da:

    1. Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS)
    2. Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS)
    3. Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya (FFS)
    4. Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC)

    Hukumar ta bayyana cewa daga ranar Alhamis, 30 ga Oktoba, 2025, duk masu neman aikin za su iya ziyartar shafin hukumar na yanar gizo domin duba ko sun shiga jerin waɗanda aka zaɓa, da kuma wurin da za su gudanar da jarabawar CBT.

    Sanarwar ta kuma shawarci masu neman aiki da su kula da sahihin adireshin shafin hukumar domin gujewa fadawa hannun masu damfara.
    Hukumar Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB) ta fitar da sunayen waɗanda suka cancanci shiga matakin jarabawar Computer Based Test (CBT) domin daukar ma’aikata na hukumomin tsaro. Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Sakataren Hukumar, Manjo Janar mai ritaya Abdulmalik Jubril, ya fitar a ranar Laraba a Abuja. Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa (NAN) ya bayyana cewa hukumomin da abin ya shafa sun haɗa da: 1. Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) 2. Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) 3. Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya (FFS) 4. Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) Hukumar ta bayyana cewa daga ranar Alhamis, 30 ga Oktoba, 2025, duk masu neman aikin za su iya ziyartar shafin hukumar na yanar gizo domin duba ko sun shiga jerin waɗanda aka zaɓa, da kuma wurin da za su gudanar da jarabawar CBT. Sanarwar ta kuma shawarci masu neman aiki da su kula da sahihin adireshin shafin hukumar domin gujewa fadawa hannun masu damfara.
    0 Комментарии 0 Поделились 878 Просмотры
  • For Data sub *939*77#
    Airtel users only
    For Data sub *939*77# Airtel users only🤩🕺💃🎊
    0 Комментарии 0 Поделились 505 Просмотры
Расширенные страницы
Спонсоры