Scholarship Mafi Daraja a Duniya daga Kasar Netherland.
Scholarship ne ga dalibai masu neman digiri na biyu wato "Masters Degree". Akwai social science courses, engineering, humanities, education, Agricultural science, Natural sciences da kuma health science courses.
Abubuwan da Dalibi zai samu daga wannan scholarship din:-
- Karatu kyauta
- Wajen kwana kyauta
- Ticket din Jirgi kyauta
- Visa Kyauta
- Kudin kashewa duk wata €1,400 (N2.5M) tsawon shekara biyu zaka samu €33,600 kimanin milyan sittin (N60M)
- Tallafin kudin siyen litattafan karatu da kayan sawa
- Kula da lafiya kyauta
- Kana da damar yin aiki kana karatu
- Zaka iya samun resident permit na kasar Netherlands
Domin cikewa da kan ka da sauran Karin bayani ku shiga nan
https://www.rug.nl/education/scholarships/eric-bleumink-fellowship?lang=en

Domin cikewa da kan ka da sauran Karin bayani ku shiga nan 👇

·280 Views