Patrocinado
Atualizações Recentes
  • MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ﷺ MASOYINMU MAI CETAMMU
    Manzon Allah (ﷺ) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a.

    Sheikh Bin Baaz (رحمه الل) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ﷺ yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari".

    مجموع فتاوى ٢٢٧/١

    *اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اَللَّهُمَّ بَارٍكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.*
    ANA MUSLIM CHANNEL

    Abdulsamad gatawa
    🌸MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ﷺ MASOYINMU MAI CETAMMU🌸 Manzon Allah (ﷺ) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a. Sheikh Bin Baaz (رحمه الل) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ﷺ yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari". مجموع فتاوى ٢٢٧/١ *اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اَللَّهُمَّ بَارٍكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.* ANA MUSLIM CHANNEL Abdulsamad gatawa
    Like
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 255 Visualizações
  • Pls ni nayi register Tim din a bani amma. Yanzu na manta ta gaba daya ya a, ayi
    Pls ni nayi register Tim din a bani amma. Yanzu na manta ta gaba daya ya a, ayi
    Like
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 361 Visualizações
  • https://www.haskenews.com.ng/2025/11/aikin-ngo-bue-shafin-daukar-sabbin.html?m=1
    https://www.haskenews.com.ng/2025/11/aikin-ngo-bue-shafin-daukar-sabbin.html?m=1
    WWW.HASKENEWS.COM.NG
    Aikin NGO: An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Cibiyar Policy Innovation Centre (PIC)
    Get Daily Updates On Arewa News|Arewa Opportunities|Arewa Fashion & Beauty|Arewa Food & Relationship|Rumbun Hausa Novels|Free Student Projects.
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 592 Visualizações
  • https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwt
    https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwt
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 264 Visualizações
  • Bank of Agriculture (BOA) Farmers’ Account Now Open!

    The Bank of Agriculture has launched its Farmers’ Account Registration Portal - giving farmers access to loans, grants, and government agricultural programs.

    Don’t miss out - open your account now …bankingbusiness.bankofagriculture.com/signup/
    Like
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 210 Visualizações
  • https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwc
    https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwc
    Like
    Love
    2
    1 Comentários 0 Compartilhamentos 1K Visualizações
  • Assalamu alaikum! Ni Abdulsamad ne, mai sayar da (shadda, yadi, Atamfa, men lace,
    b. Bayanin kaya:
    Muna da nau’in kaya masu inganci da kyau, farashi mai araha, da kuma sabis na kai tsaye gida.
    c. Kira ga aiki (09065927357):
    Idan kana so ka gani ko ka saya, ka turo min sako yanzu ko ka kira [09065927357 ].
    d. Ƙara jan hankali:
    Munada offer na musamman ga waɗanda suka yi oda kafin [rana].

    Allah ya hore abin siya ngd
    Assalamu alaikum! Ni Abdulsamad ne, mai sayar da (shadda, yadi, Atamfa, men lace, b. Bayanin kaya: Muna da nau’in kaya masu inganci da kyau, farashi mai araha, da kuma sabis na kai tsaye gida. c. Kira ga aiki (09065927357): Idan kana so ka gani ko ka saya, ka turo min sako yanzu ko ka kira [09065927357 ]. d. Ƙara jan hankali: Munada offer na musamman ga waɗanda suka yi oda kafin [rana]. Allah ya hore abin siya ngd
    Like
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 392 Visualizações
  • Allah shiqara lafiya mallan
    Allah shiqara lafiya mallan
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 463 Visualizações
  • How to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment Process

    https://educareerngr.com/2025/10/20/how-to-become-a-dangote-truck-driver-salary-and-recruitment-process/
    How to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment Process https://educareerngr.com/2025/10/20/how-to-become-a-dangote-truck-driver-salary-and-recruitment-process/
    EDUCAREERNGR.COM
    How to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment Process
    Dangote Group, a leading conglomerate in Africa, offers a rewarding career for truck drivers transporting cement and other products across Nigeria. Here’s
    Yay
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 825 Visualizações
  • Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET)

    An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya.

    Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko.

    Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa.

    Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci.

    Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini.

    Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya.

    Daily Trust what's app channel
    https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET) An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya. Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko. Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa. Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci. Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini. Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya. Daily Trust what's app channel ⤵️ https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    WHATSAPP.COM
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 | WhatsApp Channel
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 WhatsApp Channel. Follow my Facebook profile https://www.facebook.com/share/1GJ96dr6t2/ What's app channel link https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m. 1.7K followers
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 1K Visualizações
  • Nigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training Course
    https://www.intelregion.com/career/naf-begins-recruitment-of-airmen-and-airwomen

    Like • Comment • Share


    *{•} Source: Intel Region*
    Join this group for more updates: https://chat.whatsapp.com/BaTmnYynnQJIqmvuVPTJNu
    Nigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training Course https://www.intelregion.com/career/naf-begins-recruitment-of-airmen-and-airwomen ⚡Like • Comment • Share *{•} Source: Intel Region* Join this group for more updates: https://chat.whatsapp.com/BaTmnYynnQJIqmvuVPTJNu
    WWW.INTELREGION.COM
    Nigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training Course
    The Nigerian Air Force (NAF) has announced the commencement of online registration for the Airmen and Airwomen Basic Military Training Course (BMTC)
    Like
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 2K Visualizações
  • Love
    1
    0 Comentários 0 Compartilhamentos 814 Visualizações
Mais Stories
Patrocinado