Sponsor
Actueel
-
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI ο·Ί MASOYINMU MAI CETAMMU
Manzon Allah (ο·Ί) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a.
Sheikh Bin Baaz (Ψ±ΨΩ Ω Ψ§ΩΩ) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ο·Ί yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari".
Ω Ψ¬Ω ΩΨΉ ΩΨͺΨ§ΩΩ Ω’Ω’Ω§/Ω‘
*Ψ§ΩΩΩΩΩΩΩ ΩΩ Ψ΅ΩΩΩΩ ΨΉΩΩΩΩ Ω ΩΨΩΩ ΩΩΨ―ΩΨ ΩΩΨΉΩΩΩΩ Ψ’ΩΩ Ω ΩΨΩΩ ΩΩΨ―ΩΨ ΩΩΩ ΩΨ§ Ψ΅ΩΩΩΩΩΩΨͺΩ ΨΉΩΩΩΩ Ψ₯Ψ¨ΩΨ±ΩΨ§ΩΩΩΩ Ω ΩΩΨΉΩΩΩΩ Ψ’ΩΩ Ψ₯Ψ¨ΩΨ±ΩΨ§ΩΩΩΩ ΩΨ Ψ₯ΩΩΩΩΩΩ ΨΩΩ ΩΩΨ―Ω Ω ΩΨ¬ΩΩΨ―Ω. Ψ§ΩΩΩΩΩΩΩΩ ΩΩ Ψ¨ΩΨ§Ψ±ΩΩΩ ΨΉΩΩΩΩ Ω ΩΨΩΩ ΩΩΨ―ΩΨ ΩΩΨΉΩΩΩΩ Ψ’ΩΩ Ω ΩΨΩΩ ΩΩΨ―ΩΨ ΩΩΩ ΩΨ§ Ψ¨ΩΨ§Ψ±ΩΩΩΨͺΩ ΨΉΩΩΩΩ Ψ₯Ψ¨ΩΨ±ΩΨ§ΩΩΩΩ Ω ΩΩΨΉΩΩΩΩ Ψ’ΩΩ Ψ₯Ψ¨ΩΨ±ΩΨ§ΩΩΩΩ ΩΨ Ψ₯ΩΩΩΩΩΩ ΨΩΩ ΩΩΨ―Ω Ω ΩΨ¬ΩΩΨ―Ω.*
ANA MUSLIM CHANNEL
Abdulsamad gatawa
πΈMU YAWAITA SALATI GA ANNABI ο·Ί MASOYINMU MAI CETAMMUπΈ Manzon Allah (ο·Ί) yace: muyawaita salati agareshi daren juma'a da ranar juma'a. Sheikh Bin Baaz (Ψ±ΨΩ Ω Ψ§ΩΩ) yace: "Amma Salati ga Manzon Allah ο·Ί yana cikin mafi girman abubuwan da suke kusanta (bawa ga mahalicci Allah Subhanahu Wata'ala) kuma yana daga cikin aiyuka nagari". Ω Ψ¬Ω ΩΨΉ ΩΨͺΨ§ΩΩ Ω’Ω’Ω§/Ω‘ *Ψ§ΩΩΩΩΩΩΩ ΩΩ Ψ΅ΩΩΩΩ ΨΉΩΩΩΩ Ω ΩΨΩΩ ΩΩΨ―ΩΨ ΩΩΨΉΩΩΩΩ Ψ’ΩΩ Ω ΩΨΩΩ ΩΩΨ―ΩΨ ΩΩΩ ΩΨ§ Ψ΅ΩΩΩΩΩΩΨͺΩ ΨΉΩΩΩΩ Ψ₯Ψ¨ΩΨ±ΩΨ§ΩΩΩΩ Ω ΩΩΨΉΩΩΩΩ Ψ’ΩΩ Ψ₯Ψ¨ΩΨ±ΩΨ§ΩΩΩΩ ΩΨ Ψ₯ΩΩΩΩΩΩ ΨΩΩ ΩΩΨ―Ω Ω ΩΨ¬ΩΩΨ―Ω. Ψ§ΩΩΩΩΩΩΩΩ ΩΩ Ψ¨ΩΨ§Ψ±ΩΩΩ ΨΉΩΩΩΩ Ω ΩΨΩΩ ΩΩΨ―ΩΨ ΩΩΨΉΩΩΩΩ Ψ’ΩΩ Ω ΩΨΩΩ ΩΩΨ―ΩΨ ΩΩΩ ΩΨ§ Ψ¨ΩΨ§Ψ±ΩΩΩΨͺΩ ΨΉΩΩΩΩ Ψ₯Ψ¨ΩΨ±ΩΨ§ΩΩΩΩ Ω ΩΩΨΉΩΩΩΩ Ψ’ΩΩ Ψ₯Ψ¨ΩΨ±ΩΨ§ΩΩΩΩ ΩΨ Ψ₯ΩΩΩΩΩΩ ΨΩΩ ΩΩΨ―Ω Ω ΩΨ¬ΩΩΨ―Ω.* ANA MUSLIM CHANNEL Abdulsamad gatawa0 Reacties 0 aandelen 249 Views1
Please log in to like, share and comment! -
Pls ni nayi register Tim din a bani amma. Yanzu na manta ta gaba daya ya a, ayiPls ni nayi register Tim din a bani amma. Yanzu na manta ta gaba daya ya a, ayi0 Reacties 0 aandelen 355 Views1
-
https://www.haskenews.com.ng/2025/11/aikin-ngo-bue-shafin-daukar-sabbin.html?m=1
WWW.HASKENEWS.COM.NGAikin NGO: An BuΙe Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Cibiyar Policy Innovation Centre (PIC)Get Daily Updates On Arewa News|Arewa Opportunities|Arewa Fashion & Beauty|Arewa Food & Relationship|Rumbun Hausa Novels|Free Student Projects.0 Reacties 0 aandelen 586 Views -
https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwt
CHAT.WHATSAPP.COMHAUSAππ NATIONWhatsApp Group Invite0 Reacties 0 aandelen 258 Views -
Bank of Agriculture (BOA) Farmers’ Account Now Open!
The Bank of Agriculture has launched its Farmers’ Account Registration Portal - giving farmers access to loans, grants, and government agricultural programs.
Don’t miss out - open your account now …bankingbusiness.bankofagriculture.com/signup/0 Reacties 0 aandelen 204 Views1
-
https://chat.whatsapp.com/KMZ1zCqdniJHVs0WvnwTff?mode=wwc
CHAT.WHATSAPP.COMHAUSAππ NATIONWhatsApp Group Invite1 Reacties 0 aandelen 1K Views
2
-
Assalamu alaikum! Ni Abdulsamad ne, mai sayar da (shadda, yadi, Atamfa, men lace,
b. Bayanin kaya:
Muna da nau’in kaya masu inganci da kyau, farashi mai araha, da kuma sabis na kai tsaye gida.
c. Kira ga aiki (09065927357):
Idan kana so ka gani ko ka saya, ka turo min sako yanzu ko ka kira [09065927357 ].
d. Ζara jan hankali:
Munada offer na musamman ga waΙanda suka yi oda kafin [rana].
Allah ya hore abin siya ngdAssalamu alaikum! Ni Abdulsamad ne, mai sayar da (shadda, yadi, Atamfa, men lace, b. Bayanin kaya: Muna da nau’in kaya masu inganci da kyau, farashi mai araha, da kuma sabis na kai tsaye gida. c. Kira ga aiki (09065927357): Idan kana so ka gani ko ka saya, ka turo min sako yanzu ko ka kira [09065927357 ]. d. Ζara jan hankali: Munada offer na musamman ga waΙanda suka yi oda kafin [rana]. Allah ya hore abin siya ngd0 Reacties 0 aandelen 386 Views1
-
Allah shiqara lafiya mallanAllah shiqara lafiya mallan0 Reacties 0 aandelen 457 Views
-
How to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment Process
https://educareerngr.com/2025/10/20/how-to-become-a-dangote-truck-driver-salary-and-recruitment-process/How to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment Process https://educareerngr.com/2025/10/20/how-to-become-a-dangote-truck-driver-salary-and-recruitment-process/
EDUCAREERNGR.COMHow to Become a Dangote Truck Driver – Salary and Recruitment ProcessDangote Group, a leading conglomerate in Africa, offers a rewarding career for truck drivers transporting cement and other products across Nigeria. Here’s0 Reacties 0 aandelen 819 Views1
-
Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET)
An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya.
Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko.
Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa.
Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci.
Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini.
Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya.
Daily Trust what's app channel
https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2mFiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET) An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya. Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko. Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa. Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci. Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini. Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya. Daily Trust what's app channel β€΅οΈ https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2mWHATSAPP.COMπππππππ ππππ ππππ ππππππ π«Ά | WhatsApp Channelπππππππ ππππ ππππ ππππππ π«Ά WhatsApp Channel. Follow my Facebook profile https://www.facebook.com/share/1GJ96dr6t2/ What's app channel link https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m. 1.7K followers0 Reacties 0 aandelen 1K Views -
Nigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training Course
https://www.intelregion.com/career/naf-begins-recruitment-of-airmen-and-airwomen
Like • Comment • Share
*{•} Source: Intel Region*
Join this group for more updates: https://chat.whatsapp.com/BaTmnYynnQJIqmvuVPTJNuNigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training Course https://www.intelregion.com/career/naf-begins-recruitment-of-airmen-and-airwomen β‘Like • Comment • Share *{•} Source: Intel Region* Join this group for more updates: https://chat.whatsapp.com/BaTmnYynnQJIqmvuVPTJNu
WWW.INTELREGION.COMNigerian Air Force Opens Recruitment for 2025 Basic Military Training CourseThe Nigerian Air Force (NAF) has announced the commencement of online registration for the Airmen and Airwomen Basic Military Training Course (BMTC)0 Reacties 0 aandelen 2K Views1
-
0 Reacties 0 aandelen 808 Views1
Meer blogs
Sponsor