Sponsor
  • Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima Ya Kaddamar da Kwamitin Jagoranci Na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0.

    Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya kaddamar da Kwamitin Jagoranci na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0, wanda ke ƙarƙashin Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa tare da haɗin gwiwar United Nations Development Programme (UNDP) da kuma tallafin kuɗi daga Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU).

    Shettima ya bayyana cewa manufar wannan shiri ita ce ta cike gibin da ke tsakanin karatu da samun aikin yi, musamman ga matasa da suka kammala karatu amma ba su da damar samun aiki.

    Ya ce shirin NJFP na nufin amfani da ƙarfafa yawan jama’a ta hanyar mayar da shi zuwa ƙarfafa tattalin arziki, yana kuma nuna cewa idan gwamnati ta samar da tsari, haɗin kai, da manufa mai kyau — matasan Najeriya za su tashi tsaye su bayar da gudunmawarsu wajen gina ƙasa.

    Za a buɗe aikace-aikacen NJFP a ranar 22 ga Oktoba.
    Tsawon lokacin aiki: Shekara 1
    Albashi: ₦100,000 a kowane wata
    Ku shirya da takardunku tun kafin ranar 22 ga Oktoba.
    Kamar yadda suka ce:
    "Ana kirga kwanaki!"
    A cikin kwanaki 7, sabon babi na Nigeria Jubilee Fellows Programme zai fara.
    NJFP 2.0 yana nufin gina ƙwararrun ma’aikata masu hangen nesa na gaba — waɗanda ke da ƙirƙira, juriya, da manufa.
    Wannan sabon mataki ya wuce samar da ayyukan yi kawai — yana da nufin gina ma’aikata masu ƙwarewa a fannin fasaha, ƙwarewar aiki, da ƙwarewar kasuwanci waɗanda za su dace da makomar aiki.
    Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima Ya Kaddamar da Kwamitin Jagoranci Na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0. Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya kaddamar da Kwamitin Jagoranci na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0, wanda ke ƙarƙashin Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa tare da haɗin gwiwar United Nations Development Programme (UNDP) da kuma tallafin kuɗi daga Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU). Shettima ya bayyana cewa manufar wannan shiri ita ce ta cike gibin da ke tsakanin karatu da samun aikin yi, musamman ga matasa da suka kammala karatu amma ba su da damar samun aiki. Ya ce shirin NJFP na nufin amfani da ƙarfafa yawan jama’a ta hanyar mayar da shi zuwa ƙarfafa tattalin arziki, yana kuma nuna cewa idan gwamnati ta samar da tsari, haɗin kai, da manufa mai kyau — matasan Najeriya za su tashi tsaye su bayar da gudunmawarsu wajen gina ƙasa. Za a buɗe aikace-aikacen NJFP a ranar 22 ga Oktoba. Tsawon lokacin aiki: Shekara 1 Albashi: ₦100,000 a kowane wata Ku shirya da takardunku tun kafin ranar 22 ga Oktoba. Kamar yadda suka ce: "Ana kirga kwanaki!" A cikin kwanaki 7, sabon babi na Nigeria Jubilee Fellows Programme zai fara. NJFP 2.0 yana nufin gina ƙwararrun ma’aikata masu hangen nesa na gaba — waɗanda ke da ƙirƙira, juriya, da manufa. Wannan sabon mataki ya wuce samar da ayyukan yi kawai — yana da nufin gina ma’aikata masu ƙwarewa a fannin fasaha, ƙwarewar aiki, da ƙwarewar kasuwanci waɗanda za su dace da makomar aiki.
    0 Commentarii 1 Distribuiri 864 Views
  • Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET)

    An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya.

    Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko.

    Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa.

    Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci.

    Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini.

    Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya.

    Daily Trust what's app channel
    https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET) An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya. Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko. Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa. Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci. Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini. Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya. Daily Trust what's app channel ⤵️ https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    WHATSAPP.COM
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 | WhatsApp Channel
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 WhatsApp Channel. Follow my Facebook profile https://www.facebook.com/share/1GJ96dr6t2/ What's app channel link https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m. 1.7K followers
    0 Commentarii 0 Distribuiri 559 Views
  • CAC KYAUTA

    Idan kana son kasancewa cikin waɗanda za su sami rajistar sunan kasuwanci (Business Name) kyauta daga Gwamnatin Tarayya, kawai ka ziyarci shafin intanet na SmedanGov: portal.smedan.gov.ng, sannan ka bi matakan da aka rubuta.

    Allah ya ba da sa’a. Aameen.
    CAC KYAUTA Idan kana son kasancewa cikin waɗanda za su sami rajistar sunan kasuwanci (Business Name) kyauta daga Gwamnatin Tarayya, kawai ka ziyarci shafin intanet na SmedanGov: portal.smedan.gov.ng, sannan ka bi matakan da aka rubuta. Allah ya ba da sa’a. Aameen.
    Like
    1
    0 Commentarii 0 Distribuiri 486 Views
  • The Corporate Affairs Commission (CAC) and Medium Enterprises Development Agency of Nigerian (SMEDAN)

    Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da Hukumar Ci gaban kanana da matasan kamfanoni ta najeriya sun kaddamar da wani shiri na kasa baki daya don bayar da rajistar kasuwanci kyauta ga kamfanoni 250,000 masu karamin girma,

    Wannan damace gare ku don bunkasa kasuwanci tare da samun tallafawa daga federal government

    wadanda suka hada da na nano , micro, da kananan kasuwanci .

    An bayyana wannan shiri a Abuja yayin sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna tsakanin hukumomin biyu.(CAC AND SMEDAN)

    Wani sanarwa da hukumomin biyu suka fitar a ranar Jumma'a ta nuna cewa wannan kamfen yana daga cikin ayyukan da ke nuna cikar shekara ta biyu a office din shugaban hukumar hula da Harkokin Kasuwanci, (CAC) Hussaini Magaji, da kuma shugaban Hukumar (SMEDAN) , Charles Odii, wadanda aka nada a watan Oktoba na shekarar 2023.

    Tsarin rajistar kamfanoni ya dade yana zama babbar matsala ga yawancin kananan kasuwanci, inda farashi, takardu, da rashin sanin yadda ake yi ke ci gaba da tsare miliyoyin 'yan kasuwa a fannin kasuwancin ba bisa ka'ida ba. dakuma samun daman tallafin daga gwamnatin,

    Idan kana da hali kayi
    kokari ka mallaki smedan certificate, sabi da tanan be za ayi kyauta, batare da kashe kudin ba,

    Thank you for read and understand my news updates,

    Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42

    Sing and create by abu sadikh online registration updates (CEO)

    #viral#challenge#update
    The Corporate Affairs Commission (CAC) and Medium Enterprises Development Agency of Nigerian (SMEDAN) Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da Hukumar Ci gaban kanana da matasan kamfanoni ta najeriya🇳🇬 sun kaddamar da wani shiri na kasa baki daya don bayar da rajistar kasuwanci kyauta ga kamfanoni 250,000 masu karamin girma, Wannan damace gare ku don bunkasa kasuwanci tare da samun tallafawa daga federal government👉 wadanda suka hada da na nano , micro, da kananan kasuwanci . An bayyana wannan shiri a Abuja yayin sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna tsakanin hukumomin biyu.(CAC AND SMEDAN) Wani sanarwa da hukumomin biyu suka fitar a ranar Jumma'a ta nuna cewa wannan kamfen yana daga cikin ayyukan da ke nuna cikar shekara ta biyu a office din shugaban hukumar hula da Harkokin Kasuwanci, (CAC) Hussaini Magaji, da kuma shugaban Hukumar (SMEDAN) , Charles Odii, wadanda aka nada a watan Oktoba na shekarar 2023. Tsarin rajistar kamfanoni ya dade yana zama babbar matsala ga yawancin kananan kasuwanci, inda farashi, takardu, da rashin sanin yadda ake yi ke ci gaba da tsare miliyoyin 'yan kasuwa a fannin kasuwancin ba bisa ka'ida ba. dakuma samun daman tallafin daga gwamnatin, Idan kana da hali kayi kokari ka mallaki smedan certificate, sabi da tanan be za ayi kyauta, batare da kashe kudin ba, Thank you for read and understand my news updates, Join my WhatsApp chanal for more update https://whatsapp.com/channel/0029VaF3O0iC1Fu9G6DSKz42 Sing and create by abu sadikh online registration updates (CEO) #viral#challenge#update
    Like
    1
    0 Commentarii 0 Distribuiri 2K Views
  • LABARI MAI DADI Ƙananan masana’antu da matsakaita (MSMEs) 25,000 a fadin Najeriya za su amfana da rajistar kasuwanci kyauta sakamakon haɗin gwiwar da ake yi tsakanin Hukumar SMEDAN da Hukumar Rijistar Kamfanoni ta Kasa (CAC) Dazaran yanar gizonsu yafara aiki zansanar daku.

    Insha Allah sai ƴan group ɗinan da yawa sun amfana da wanan damar ta Free CAC kudai ku tabbatar Smedan certificate ɗinku tananan

    Tunda hadin guiwane maybe dole ayi amfani da Smedan dinku
    LABARI MAI DADI Ƙananan masana’antu da matsakaita (MSMEs) 25,000 a fadin Najeriya za su amfana da rajistar kasuwanci kyauta sakamakon haɗin gwiwar da ake yi tsakanin Hukumar SMEDAN da Hukumar Rijistar Kamfanoni ta Kasa (CAC) Dazaran yanar gizonsu yafara aiki zansanar daku. Insha Allah sai ƴan group ɗinan da yawa sun amfana da wanan damar ta Free CAC kudai ku tabbatar Smedan certificate ɗinku tananan Tunda hadin guiwane maybe dole ayi amfani da Smedan dinku
    1 Commentarii 0 Distribuiri 537 Views
  • In Sha Allahu Stonfiafrica zamuyi
    Darasin atakaice na sati day Mataki na farko: Menene Crypto daga tushe?

    1️⃣ Gabatarwa

    Me yasa muke koyar crypto?

    Menene crypto gaba ɗaya? (simple definition)

    Amfaninsa a Afrika.

    2️⃣ Asalin (Wallets + Blockchain)

    Menene blockchain?

    Menene wallet, iri-iri (hot & cold).

    Yadda ake ajiye crypto lafiya.

    3️⃣ Hanyoyin Kasuwanci

    Menene exchange (CEX vs DEX).

    Yadda ake siye da siyar da crypto.

    StonFi (a matsayin misali).

    4️⃣ Fahimtar Charts (Basic Trading)

    Menene candlestick.

    Bullish vs Bearish.

    Yadda ake karanta candles.

    5️⃣ Coin Research

    Yadda ake bincike kafin saka jari.

    Scam coins da yadda za a gane su.

    6️⃣ Kariya (Security)

    Kare private keys.

    Muhimmancin 2FA.

    Social engineering & scams.

    7️⃣ Recap + Community Q&A

    Tattara duk darussa.

    #friends #StarsEverywhere #highlightseveryone #stonfi

    🏁 In Sha Allahu Stonfiafrica zamuyi Darasin atakaice na sati day Mataki na farko: Menene Crypto daga tushe? 1️⃣ Gabatarwa Me yasa muke koyar crypto? Menene crypto gaba ɗaya? (simple definition) Amfaninsa a Afrika. 2️⃣ Asalin (Wallets + Blockchain) Menene blockchain? Menene wallet, iri-iri (hot & cold). Yadda ake ajiye crypto lafiya. 3️⃣ Hanyoyin Kasuwanci Menene exchange (CEX vs DEX). Yadda ake siye da siyar da crypto. StonFi (a matsayin misali). 4️⃣ Fahimtar Charts (Basic Trading) Menene candlestick. Bullish vs Bearish. Yadda ake karanta candles. 5️⃣ Coin Research Yadda ake bincike kafin saka jari. Scam coins da yadda za a gane su. 6️⃣ Kariya (Security) Kare private keys. Muhimmancin 2FA. Social engineering & scams. 7️⃣ Recap + Community Q&A Tattara duk darussa. #friends #StarsEverywhere #highlightseveryone #stonfi
    Like
    Love
    3
    0 Commentarii 0 Distribuiri 4K Views
  • Allah kasanya Albarka acikin acikin kasuwanci cinmu
    Allah kasanya Albarka acikin acikin kasuwanci cinmu
    Like
    1
    0 Commentarii 0 Distribuiri 692 Views
  • Allah yakara basira da haske cikin kasuwanci mu
    Allah yakara basira da haske cikin kasuwanci mu
    0 Commentarii 0 Distribuiri 436 Views
  • *Ina Mutanen Kano,*

    Kaduna Katsina, Ku Matso Kusa musamman Mutanen Kano , Za'a gudanar da Taron Inganta Fasahar Zamani, Wanda ya Hada da koyar da kasuwanci azamanence ma'ana digital marketing, Da Dai sauransu Tare Da bayar Da Training allowances Ga Wanda Suka halarta Kowama Sai Iya cikawa

    https://digitalkano.ng/registration
    *Ina Mutanen Kano,* Kaduna Katsina, Ku Matso Kusa musamman Mutanen Kano , Za'a gudanar da Taron Inganta Fasahar Zamani, Wanda ya Hada da koyar da kasuwanci azamanence ma'ana digital marketing, Da Dai sauransu Tare Da bayar Da Training allowances Ga Wanda Suka halarta Kowama Sai Iya cikawa 👇 https://digitalkano.ng/registration
    0 Commentarii 0 Distribuiri 326 Views
  • Kana da buri ka fara kasuwanci amma baka san yadda zaka fara ba?
    Kana sha’awar koyon kasuwanci na zamani da kuma aikin solar?

    To wannan dama ce! Muna koyarwa, kuma muna sayar da kayan solar, da fitulu na zamani akan farashin sari, muna turawa ko’ina cikin Najeriya da waje.

    WhatsApp/Kira: 08036785457
    Kano – Rujiyar Lemo / Sabon Gari Layi Yan Kifi
    Kubi wannan shapin nawa domin samun cikakken bayani
    https://www.facebook.com/profile.php?id=61579176147609

    💭 Kana da buri ka fara kasuwanci amma baka san yadda zaka fara ba? 💡 Kana sha’awar koyon kasuwanci na zamani da kuma aikin solar? To wannan dama ce! Muna koyarwa, kuma muna sayar da kayan solar, da fitulu na zamani akan farashin sari, muna turawa ko’ina cikin Najeriya da waje. 📞 WhatsApp/Kira: 08036785457 📍 Kano – Rujiyar Lemo / Sabon Gari Layi Yan Kifi Kubi wannan shapin nawa domin samun cikakken bayani https://www.facebook.com/profile.php?id=61579176147609
    0 Commentarii 0 Distribuiri 980 Views
  • Koyi Hanyoyin Fara Samun Kuɗi Daga Solar da Ƙaramin Jari!

    Kana da burin ka fara kasuwanci amma baka da babban jari?
    Ko kuma kana sha’awar koyon hanyar da za ka fara samun kuɗi ta online?

    Na kawo muku darussa kyauta kan:
    Yadda ake amfani da Solar a gida ko wajen kasuwanci
    Hanyoyin samun kuɗi ta online cikin halal
    Koyar da kiwon kaji, siyar da abinci, da sauran kananan kasuwanci
    Shawarwari ga masu son fara sana’a daga tushe

    Ku bi wannan shafi domin koyon darussa masu amfani da kuma sabbin hanyoyin samun kuɗi.

    https://www.facebook.com/profile.php?id=61579176147609

    Aliyu Sirrin Faira
    #Solar #Kasuwanci #SirrinKudi #HanyoyinSamunKudi
    🌞 Koyi Hanyoyin Fara Samun Kuɗi Daga Solar da Ƙaramin Jari! Kana da burin ka fara kasuwanci amma baka da babban jari? 💡 Ko kuma kana sha’awar koyon hanyar da za ka fara samun kuɗi ta online? Na kawo muku darussa kyauta kan: 🔹 Yadda ake amfani da Solar a gida ko wajen kasuwanci 🔹 Hanyoyin samun kuɗi ta online cikin halal 🔹 Koyar da kiwon kaji, siyar da abinci, da sauran kananan kasuwanci 🔹 Shawarwari ga masu son fara sana’a daga tushe 👉 Ku bi wannan shafi domin koyon darussa masu amfani da kuma sabbin hanyoyin samun kuɗi. https://www.facebook.com/profile.php?id=61579176147609 ✍️ Aliyu Sirrin Faira #Solar #Kasuwanci #SirrinKudi #HanyoyinSamunKudi
    Like
    1
    1 Commentarii 0 Distribuiri 1K Views
Sponsor