Passa a Pro

  • Labaran Safiyar Litinin, 13/10/1447AH - 06/10/2025CE.
    Ga takaitattun labaran

    Adadin mai da Najeriya ke hakowa ya ƙaru da kashi 762.5 cikin ɗari, bisa rahoton masana'antar mai ta ƙasa.

    Jam’iyyar ADC ta zargi Shugaba Tinubu da rashin mai da hankali kan yadda matsalar tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a ƙasar nan.

    Ministan sufuri, Adegboyega Oyetola, ya ce Najeriya za ta ci gaba da nasarar shirin Deep Blue, tare da ƙoƙarin mayar da ƙasar kujerarta a hukumar IMO ta duniya.

    Rundunar sojin Najeriya ta tsare jami’anta guda 16 bisa zargin saba ƙa’idar aiki.

    Gwamnatin Tarayya ta bayyana farin ciki kan asibitin tiyatar hanta mai zaman kansa da aka gina a Najeriya da kuɗi Naira biliyan takwas (N8b).

    Dakarun sojin Najeriya sun lalata matatun hakar ma’adinai na haram a wasu sassan ƙasar.

    Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP a Jihar Edo ya ƙara kamari, bayan bangaren Wike ya zabi sabbin shugabanni.

    Al’ummar ƙaramar hukumar Kebbe a Jihar Sokoto sun roƙi gwamnati ta ba su damar mallakar makamai domin kare kansu daga harin ƴan bindiga.

    Hukumar FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu a hatsarin mota da ya auku a tititin Kaduna-Abuja.

    Kotun tarayya a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan kimiyya, Uche Nnaji, wanda yake neman hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa.

    Gwamna Uba Sani na Kaduna ya amince da biyan Naira biliyan 2.3 ga tsofaffin ma’aikata da iyalan waɗanda suka rasu.

    A Jihar Ondo, ƴan sanda sun kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya ’yar shekara shida duka a garin Ore.

    Rundunar ƴan sanda a Jihar Lagos ta kai samame a wani otel da masu laifi ke amfani da shi, inda ta kama mutane biyu.

    Kotun jihar Oyo ta soke dakatar da ƙungiyar NURTW da Gwamna Seyi Makinde ya yi.

    Ƴan fashin daji sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara, ƙaramar hukumar Giwa, Jihar Kaduna.

    A ƙasashen waje, hukumomin China sun ce ma’aikatan ceto a Tibet na ƙoƙarin kaiwa mutane kusan 1,000 da suka makale a tsaunin Everest, mafi tsawo a duniya.

    Babban hafsan sojin Isra’ila ya ce idan tattaunawa da ƙungiyar Hamas ta gaza, za su koma yaƙi a Zirin Gaza.

    Firaministan Georgia na neman soke manyan jam’iyyun adawa a ƙasarsa.

    A Nepal, mutane 47 sun mutu sakamakon zabtarewar ƙasa da ambaliyar ruwa.

    A Faransa, Firaminista Lecornu ya kafa sabuwar majalisar ministoci.

    A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, ƴan tawayen CODECO sun kashe mutane 14 a lardin Ituri da ke arewacin ƙasar.

    A gasar Premier League, Manchester City ta doke Brentford da ci 1-0.

    A La Liga, Celta Vigo da Atletico Madrid sun tashi 1-1.

    A Serie A, Napoli ta doke Genoa da ci 2-1, yayin da Juventus da AC Milan suka tashi 0-0.
    Labaran Safiyar Litinin, 13/10/1447AH - 06/10/2025CE. Ga takaitattun labaran Adadin mai da Najeriya ke hakowa ya ƙaru da kashi 762.5 cikin ɗari, bisa rahoton masana'antar mai ta ƙasa. Jam’iyyar ADC ta zargi Shugaba Tinubu da rashin mai da hankali kan yadda matsalar tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a ƙasar nan. Ministan sufuri, Adegboyega Oyetola, ya ce Najeriya za ta ci gaba da nasarar shirin Deep Blue, tare da ƙoƙarin mayar da ƙasar kujerarta a hukumar IMO ta duniya. Rundunar sojin Najeriya ta tsare jami’anta guda 16 bisa zargin saba ƙa’idar aiki. Gwamnatin Tarayya ta bayyana farin ciki kan asibitin tiyatar hanta mai zaman kansa da aka gina a Najeriya da kuɗi Naira biliyan takwas (N8b). Dakarun sojin Najeriya sun lalata matatun hakar ma’adinai na haram a wasu sassan ƙasar. Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP a Jihar Edo ya ƙara kamari, bayan bangaren Wike ya zabi sabbin shugabanni. Al’ummar ƙaramar hukumar Kebbe a Jihar Sokoto sun roƙi gwamnati ta ba su damar mallakar makamai domin kare kansu daga harin ƴan bindiga. Hukumar FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu a hatsarin mota da ya auku a tititin Kaduna-Abuja. Kotun tarayya a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan kimiyya, Uche Nnaji, wanda yake neman hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa. Gwamna Uba Sani na Kaduna ya amince da biyan Naira biliyan 2.3 ga tsofaffin ma’aikata da iyalan waɗanda suka rasu. A Jihar Ondo, ƴan sanda sun kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya ’yar shekara shida duka a garin Ore. Rundunar ƴan sanda a Jihar Lagos ta kai samame a wani otel da masu laifi ke amfani da shi, inda ta kama mutane biyu. Kotun jihar Oyo ta soke dakatar da ƙungiyar NURTW da Gwamna Seyi Makinde ya yi. Ƴan fashin daji sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara, ƙaramar hukumar Giwa, Jihar Kaduna. A ƙasashen waje, hukumomin China sun ce ma’aikatan ceto a Tibet na ƙoƙarin kaiwa mutane kusan 1,000 da suka makale a tsaunin Everest, mafi tsawo a duniya. Babban hafsan sojin Isra’ila ya ce idan tattaunawa da ƙungiyar Hamas ta gaza, za su koma yaƙi a Zirin Gaza. Firaministan Georgia na neman soke manyan jam’iyyun adawa a ƙasarsa. A Nepal, mutane 47 sun mutu sakamakon zabtarewar ƙasa da ambaliyar ruwa. A Faransa, Firaminista Lecornu ya kafa sabuwar majalisar ministoci. A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, ƴan tawayen CODECO sun kashe mutane 14 a lardin Ituri da ke arewacin ƙasar. A gasar Premier League, Manchester City ta doke Brentford da ci 1-0. A La Liga, Celta Vigo da Atletico Madrid sun tashi 1-1. A Serie A, Napoli ta doke Genoa da ci 2-1, yayin da Juventus da AC Milan suka tashi 0-0.
    Like
    1
    ·749 Views
  • Jiya ran Laraba, Elon Musk ya kelai darajar dukiyarsa dala biliyan ɗari biyar da dubu ɗaya ($500.1 biliyan), inda ya zama mutum na farko da ya kai wannan matakin. Duk da haka, dukiyarsa ta ragu zuwa dala biliyan ɗari biyar da darika goma sha ɗaya ($499 biliyan) a ƙarshen rana.

    Dukiyarsa ta fito ne daga kamfanin Tesla (inda yake da kashi 12% na hannun jari), da kuma SpaceX da xAI. Mafi kusanta da shi shi ne wanda ya kafa Oracle Larry Ellison wanda dukiyarsa ta kai dala biliyan ɗari uku da miliyan ɗari bakwai ($350.7 biliyan).

    Hannun jarin Tesla ya haura kashi 3.3% a ranar Laraba, kuma ya haura sama da kashi 20% a wannan shekarar, duk da gasar da kamfanin China BYD ke yi.

    Idan Tesla ta cimma burin sayar da mutum-mutumi na AI miliyan ɗaya da sauran burin da suka ƙunshi, ladan da za a iya ba Musk na gaba zai wuce dala tiriliyan ɗaya.
    #elonmusk #crypto #viral #arewa
    Jiya ran Laraba, Elon Musk ya kelai darajar dukiyarsa dala biliyan ɗari biyar da dubu ɗaya ($500.1 biliyan), inda ya zama mutum na farko da ya kai wannan matakin. Duk da haka, dukiyarsa ta ragu zuwa dala biliyan ɗari biyar da darika goma sha ɗaya ($499 biliyan) a ƙarshen rana. Dukiyarsa ta fito ne daga kamfanin Tesla (inda yake da kashi 12% na hannun jari), da kuma SpaceX da xAI. Mafi kusanta da shi shi ne wanda ya kafa Oracle Larry Ellison wanda dukiyarsa ta kai dala biliyan ɗari uku da miliyan ɗari bakwai ($350.7 biliyan). Hannun jarin Tesla ya haura kashi 3.3% a ranar Laraba, kuma ya haura sama da kashi 20% a wannan shekarar, duk da gasar da kamfanin China BYD ke yi. Idan Tesla ta cimma burin sayar da mutum-mutumi na AI miliyan ɗaya da sauran burin da suka ƙunshi, ladan da za a iya ba Musk na gaba zai wuce dala tiriliyan ɗaya. #elonmusk #crypto #viral #arewa
    ·788 Views
  • YANZU-YANZU:

    TVET duk wanda yasan anyi approving dinshi yaje yasake duba dashboard dinshi zega centre din da akaturashi yai training sun saka.

    Allah yasa afara a sa'a .

    #kannywoodstyle #trendingreel #AREWA24 #kannywoodmedia #lifestyle #Hausa #nigeria
    YANZU-YANZU: TVET duk wanda yasan anyi approving dinshi yaje yasake duba dashboard dinshi zega centre din da akaturashi yai training sun saka. Allah yasa afara a sa'a 🙏. #kannywoodstyle #trendingreel #AREWA24 #kannywoodmedia #lifestyle #Hausa #nigeria
    Like
    Love
    2
    ·897 Views
  • Gaskiya abaya an barmu a baya lokacin shekara 8 ba musan crypto ba ama yanzu ka. Damu za arinka damawa kaji CZ
    #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #crypto #arewa
    Gaskiya abaya an barmu a baya lokacin shekara 8 ba musan crypto ba ama yanzu ka. Damu za arinka damawa kaji CZ #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #crypto #arewa
    ·933 Views
  • Ina Ganin boko nan zamu ajiye mu nemi kudi naga Alama a Nigeria in kana da kudi ba abinda bazaka samu ba DAN LAMI KANEMI KUDI KAWAI NA HALAK MALAK
    #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #arewa #crypto
    Ina Ganin boko nan zamu ajiye mu nemi kudi naga Alama a Nigeria in kana da kudi ba abinda bazaka samu ba DAN LAMI KANEMI KUDI KAWAI NA HALAK MALAK #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #arewa #crypto
    ·945 Views
  • Ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya, ACF ta ce ƴan arewacin ƙasar na da damar fitowa takara duk da cewa wasu shugabannin APC a yankin sun goyi bayan Shugaba Bola Tinubu ya zarce.

    ACF ta ce hana wasu yin takara ya saɓa wa kundin tsarin mulki, kuma ya kamata jam'iyyar APC ta sake yin nazari kan batun.
    Ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya, ACF ta ce ƴan arewacin ƙasar na da damar fitowa takara duk da cewa wasu shugabannin APC a yankin sun goyi bayan Shugaba Bola Tinubu ya zarce. ACF ta ce hana wasu yin takara ya saɓa wa kundin tsarin mulki, kuma ya kamata jam'iyyar APC ta sake yin nazari kan batun.
    ·430 Views
  • Masha Allah tabarakallah
    Madalla da sabuwar tafiya
    Kuma ta Dan uwanmu Dan Arewa
    Masha Allah tabarakallah Madalla da sabuwar tafiya Kuma ta Dan uwanmu Dan Arewa
    Like
    1
    ·528 Views