Προωθημένο
  • Hausa — harshen mutunci
    Hausa — ginshiƙin al’adu
    Hausa — harshen haɗin kai
    Hausa — martabar al’umma
    Hausa — asalin ɗaukaka
    Hausa — harshen hikima
    Hausa — amintaccen harshe
    Hausa — harshen ladabi
    Hausa — garkuwar al’adu
    Hausa — harshen ilimi
    Hausa — ɗaukakar Arewa
    Hausa — harshen zumunci
    Hausa — muryar al’umma
    Hausa — tushen tarbiyya
    Hausa — harshen mutanen kirki
    Hausa — harshen mutunci Hausa — ginshiƙin al’adu Hausa — harshen haɗin kai Hausa — martabar al’umma Hausa — asalin ɗaukaka Hausa — harshen hikima Hausa — amintaccen harshe Hausa — harshen ladabi Hausa — garkuwar al’adu Hausa — harshen ilimi Hausa — ɗaukakar Arewa Hausa — harshen zumunci Hausa — muryar al’umma Hausa — tushen tarbiyya Hausa — harshen mutanen kirki
    Like
    1
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 925 Views
  • Gwamnatin Tarayyar ta sanar da fara horar da kusan matasa miliyan ɗaya a ƙarƙashin shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) wani shiri mai sauya tunani daga Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya da aka tsara domin samar da ‘yan kasuwa maimakon masu neman aiki.

    Ministan Ilimi, Dr. Maruf Tunji Alausa (CON), ne ya bayyana haka yayin ziyarar sa ta duba cibiyoyin horarwa na AFS Vocational Hub, Garki, da Golden Finger Farms and Ranches Ltd, Abuja. Ya bayyana cewa matasa sama da 250,000 ne suka fara samun horo a cibiyoyi 2,600 a fadin kasar, wanda ya ce babban ci gaba ne a karkashin shirin “Renewed Hope” na Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

    Dr. Alausa ya ce Ma’aikatar ta takaita fannoni 86 zuwa sassa 28 masu muhimmanci kamar yadda suka hada da dinkin kaya, kiwon dabbobi, gyaran bututu, gyaran wayoyin GSM, da noma na zamani. Manhajar karatun ta kunshi kashi 90% na aiki a hannu da kuma kashi 10% na karatu a aji, domin tabbatar da kwarewa ta gaske.

    An samu fiye da aikace aikace miliyan 1.3, inda aka tantance mutum 960,000 ta hanyar NIN da BVN. Kowane mahalarta zai rika karɓar 22,500 a wata, yayin da cibiyar da take horar da su za ta karɓi 45,000 ga kowane ɗalibi. Bayan kammala horo, za a ba su kayan farawa da damar samun rancen BOI mai karancin ruwa (single digit loan) domin kafa ƙanana da matsakaitan sana’o’i.

    Dr. Alausa ya kuma tabbatar da cewa kashi 5% na kasafin TETFund an ware shi musamman don TVET, domin tabbatar da dorewar shirin da faɗaɗa shi a fadin ƙasa. A cewarsa, “Ilimin sana’o’i da fasaha yanzu yana tsakiyar ajandar cigaban ƙasarmu.”

    Boriowo Folasade
    Daraktan Yada Labarai da Hulda da Jama’a,
    Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya
    Gwamnatin Tarayyar ta sanar da fara horar da kusan matasa miliyan ɗaya a ƙarƙashin shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) wani shiri mai sauya tunani daga Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya da aka tsara domin samar da ‘yan kasuwa maimakon masu neman aiki. Ministan Ilimi, Dr. Maruf Tunji Alausa (CON), ne ya bayyana haka yayin ziyarar sa ta duba cibiyoyin horarwa na AFS Vocational Hub, Garki, da Golden Finger Farms and Ranches Ltd, Abuja. Ya bayyana cewa matasa sama da 250,000 ne suka fara samun horo a cibiyoyi 2,600 a fadin kasar, wanda ya ce babban ci gaba ne a karkashin shirin “Renewed Hope” na Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Dr. Alausa ya ce Ma’aikatar ta takaita fannoni 86 zuwa sassa 28 masu muhimmanci kamar yadda suka hada da dinkin kaya, kiwon dabbobi, gyaran bututu, gyaran wayoyin GSM, da noma na zamani. Manhajar karatun ta kunshi kashi 90% na aiki a hannu da kuma kashi 10% na karatu a aji, domin tabbatar da kwarewa ta gaske. An samu fiye da aikace aikace miliyan 1.3, inda aka tantance mutum 960,000 ta hanyar NIN da BVN. Kowane mahalarta zai rika karɓar 22,500 a wata, yayin da cibiyar da take horar da su za ta karɓi 45,000 ga kowane ɗalibi. Bayan kammala horo, za a ba su kayan farawa da damar samun rancen BOI mai karancin ruwa (single digit loan) domin kafa ƙanana da matsakaitan sana’o’i. Dr. Alausa ya kuma tabbatar da cewa kashi 5% na kasafin TETFund an ware shi musamman don TVET, domin tabbatar da dorewar shirin da faɗaɗa shi a fadin ƙasa. A cewarsa, “Ilimin sana’o’i da fasaha yanzu yana tsakiyar ajandar cigaban ƙasarmu.” Boriowo Folasade Daraktan Yada Labarai da Hulda da Jama’a, Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya
    Like
    Love
    2
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 2χλμ. Views
  • Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima Ya Kaddamar da Kwamitin Jagoranci Na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0.

    Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya kaddamar da Kwamitin Jagoranci na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0, wanda ke ƙarƙashin Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa tare da haɗin gwiwar United Nations Development Programme (UNDP) da kuma tallafin kuɗi daga Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU).

    Shettima ya bayyana cewa manufar wannan shiri ita ce ta cike gibin da ke tsakanin karatu da samun aikin yi, musamman ga matasa da suka kammala karatu amma ba su da damar samun aiki.

    Ya ce shirin NJFP na nufin amfani da ƙarfafa yawan jama’a ta hanyar mayar da shi zuwa ƙarfafa tattalin arziki, yana kuma nuna cewa idan gwamnati ta samar da tsari, haɗin kai, da manufa mai kyau — matasan Najeriya za su tashi tsaye su bayar da gudunmawarsu wajen gina ƙasa.

    Za a buɗe aikace-aikacen NJFP a ranar 22 ga Oktoba.
    Tsawon lokacin aiki: Shekara 1
    Albashi: ₦100,000 a kowane wata
    Ku shirya da takardunku tun kafin ranar 22 ga Oktoba.
    Kamar yadda suka ce:
    "Ana kirga kwanaki!"
    A cikin kwanaki 7, sabon babi na Nigeria Jubilee Fellows Programme zai fara.
    NJFP 2.0 yana nufin gina ƙwararrun ma’aikata masu hangen nesa na gaba — waɗanda ke da ƙirƙira, juriya, da manufa.
    Wannan sabon mataki ya wuce samar da ayyukan yi kawai — yana da nufin gina ma’aikata masu ƙwarewa a fannin fasaha, ƙwarewar aiki, da ƙwarewar kasuwanci waɗanda za su dace da makomar aiki.
    Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima Ya Kaddamar da Kwamitin Jagoranci Na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0. Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya kaddamar da Kwamitin Jagoranci na Shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0, wanda ke ƙarƙashin Ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa tare da haɗin gwiwar United Nations Development Programme (UNDP) da kuma tallafin kuɗi daga Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU). Shettima ya bayyana cewa manufar wannan shiri ita ce ta cike gibin da ke tsakanin karatu da samun aikin yi, musamman ga matasa da suka kammala karatu amma ba su da damar samun aiki. Ya ce shirin NJFP na nufin amfani da ƙarfafa yawan jama’a ta hanyar mayar da shi zuwa ƙarfafa tattalin arziki, yana kuma nuna cewa idan gwamnati ta samar da tsari, haɗin kai, da manufa mai kyau — matasan Najeriya za su tashi tsaye su bayar da gudunmawarsu wajen gina ƙasa. Za a buɗe aikace-aikacen NJFP a ranar 22 ga Oktoba. Tsawon lokacin aiki: Shekara 1 Albashi: ₦100,000 a kowane wata Ku shirya da takardunku tun kafin ranar 22 ga Oktoba. Kamar yadda suka ce: "Ana kirga kwanaki!" A cikin kwanaki 7, sabon babi na Nigeria Jubilee Fellows Programme zai fara. NJFP 2.0 yana nufin gina ƙwararrun ma’aikata masu hangen nesa na gaba — waɗanda ke da ƙirƙira, juriya, da manufa. Wannan sabon mataki ya wuce samar da ayyukan yi kawai — yana da nufin gina ma’aikata masu ƙwarewa a fannin fasaha, ƙwarewar aiki, da ƙwarewar kasuwanci waɗanda za su dace da makomar aiki.
    0 Σχόλια 1 Μοιράστηκε 2χλμ. Views
  • Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET)

    An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya.

    Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko.

    Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa.

    Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci.

    Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini.

    Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya.

    Daily Trust what's app channel
    https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    Fiye da Matasa Miliyan 1.3 Sun Nemi Shiga Shirin Horon Sana’o’in Gwamnatin Tarayya (TVET) An samu karuwar masu bukatan shiga shirin daga matasan Najeriya wajen koyon sana’o’i, domin sama da matasa miliyan 1.3 sun nemi shiga sabon shirin Technical and Vocational Education and Training (TVET) na Gwamnatin Tarayya. Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Fasaha da Sana’o’i (NBTE), Farfesa Idris Muhammad Bugaje, ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matasa 960,000 daga cikin masu nema sun riga sun kammala tantancewa, yayin da matasa 58,000 suka fara karatun horo a matakin farko. Farfesa Bugaje ya bayyana cewa manufar shirin ita ce baiwa matasa kwarewa ta sana’a domin rage matsalar rashin aikin yi da karfafa dogaro da kai. Ya ce kusan kashi 70% na al’ummar Najeriya matasa ne, don haka koyar da su sana’o’in hannu da fasaha zai taimaka wajen ci gaban tattalin arzikin kasa. Ya kuma koka da yadda tsarin ilimi a kasar ya fi karkata ga neman aikin gwamnati maimakon koyon sana’a, yana mai kira da a sauya tunani zuwa ilimin da ke haifar da ayyuka da kasuwanci. Bugaje ya kara da cewa shirin TVET yana tafiya ne da sauran shirye shiryen gwamnati kamar na Ma’aikatar Sadarwa da ke shirin horas da matasa miliyan uku a fannin fasahar zamani, da kuma Ma’aikatar Ayyuka da ke shirin horas da matasa miliyan daya a fannin gini. Masana sun bayyana cewa shirin zai taka muhimmiyar rawa wajen rage rashin aikin yi, karfafa kananan sana’o’i da kasuwanci, da kuma yaki da talauci a tsakanin matasan Najeriya. Daily Trust what's app channel ⤵️ https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m
    WHATSAPP.COM
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 | WhatsApp Channel
    𝐑𝐄𝐍𝐄𝐖𝐄𝐃 𝐇𝐎𝐏𝐄 𝐍𝐄𝐖𝐒 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 🫶 WhatsApp Channel. Follow my Facebook profile https://www.facebook.com/share/1GJ96dr6t2/ What's app channel link https://whatsapp.com/channel/0029VbBG4Ex5PO17GYos3n2m. 1.7K followers
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 1χλμ. Views
  • GAYYATAR GAGARUMIN WA'AZI MAI KAMA DA NA ƘASA A GARIN KADUNA!

    Shugaban ƙungiyar JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau , Shugaban majalisar Malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Daraktan majalisar agaji, Injiniya Mustapha Imam Sitti, a madadin Kungiyar, na farin cikin gayyatar Al'ummar musulmi zuwa Gagarumin Wa'azi mai kama da na kasa da zarar an idar da sallar magriba wanda Za'ayi a larabar nan 15/10/2025. A masallacin Sarkin Musulmi Bello (Sultan Bello) dake garin Kaduna a Arewa maso yammacin Naijeriya.

    kaɗan daga cikin Maluman da ake sa ran zasu halarta domin gabatarwa da sauraro sun haɗa da;

    ✓Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau
    ✓Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
    ✓Sheikh (Dr) Yakubu Musa Hassan Katsina( Sautus-sunnah)
    ✓Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe
    ✓Sheikh Barista Ibrahim Sabi'u Jibia.
    ✓Sheikh Farfesa Mansur Sokoto
    ✓Sheikh Gambo kyari Maiduguri
    ✓Sheikh Khalid Usman Khalid Jos.
    ✓Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Mai kawo
    ✓Sheikh Dr. Isma'ila Kumo
    ✓Sheikh Dr. Zubairu Abubakar Madaki
    ✓Sheikh Abdullahi Telex Zariya
    ✓Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi R/Lemu
    ✓Sheikh Dr. Ibrahim Idris (Darus-sa'ada)
    ✓Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale
    ✓Sheikh Lawal Abubakar Triumph
    ✓Sheikh Barista Ishaq R/zaki
    ✓Sheikh Umar Sadiq Jega
    ✓Sheikh Saifuddeen Yakubu Musa
    ✓Sheikh Khidir Yusuf Kaduna
    ✓Sheikh Abdurrahman Sani Yakubu Zariya
    ✓Sheikh Dr. Abdurrahman Idris Zakariyya Jos

    ✓Alaramma Abubakar Adam Katsina
    ✓Alaramma Muhammad Ridwan Kaduna
    ✓Alaramma Ahmad Suleiman Kano
    ✓Alaramma Usman birnin kebbi
    ✓Alaramma Auwal unguwar maikawo
    ✓Alaramma Yusuf Ahmad Dabai (mai sittin)
    ✓Alaramma Aliyu Ibrahim Paki

    Da sauran malamai, Alarammomi, 'yan agaji da dubun dubatan masu sauraro.

    Sanarwa daga:- Sakataren JIBWIS na kasa,ta hannun Ofishin kwamitin labaru na kasa, da hadin gwuiwar ofishin Jibwis Social Media, Nigeria

    Allah ya bada ikon zuwa Amin.

    Jibwis Nigeria
    GAYYATAR GAGARUMIN WA'AZI MAI KAMA DA NA ƘASA A GARIN KADUNA! Shugaban ƙungiyar JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau , Shugaban majalisar Malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Daraktan majalisar agaji, Injiniya Mustapha Imam Sitti, a madadin Kungiyar, na farin cikin gayyatar Al'ummar musulmi zuwa Gagarumin Wa'azi mai kama da na kasa da zarar an idar da sallar magriba wanda Za'ayi a larabar nan 15/10/2025. A masallacin Sarkin Musulmi Bello (Sultan Bello) dake garin Kaduna a Arewa maso yammacin Naijeriya. kaɗan daga cikin Maluman da ake sa ran zasu halarta domin gabatarwa da sauraro sun haɗa da; ✓Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau ✓Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ✓Sheikh (Dr) Yakubu Musa Hassan Katsina( Sautus-sunnah) ✓Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe ✓Sheikh Barista Ibrahim Sabi'u Jibia. ✓Sheikh Farfesa Mansur Sokoto ✓Sheikh Gambo kyari Maiduguri ✓Sheikh Khalid Usman Khalid Jos. ✓Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Mai kawo ✓Sheikh Dr. Isma'ila Kumo ✓Sheikh Dr. Zubairu Abubakar Madaki ✓Sheikh Abdullahi Telex Zariya ✓Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi R/Lemu ✓Sheikh Dr. Ibrahim Idris (Darus-sa'ada) ✓Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale ✓Sheikh Lawal Abubakar Triumph ✓Sheikh Barista Ishaq R/zaki ✓Sheikh Umar Sadiq Jega ✓Sheikh Saifuddeen Yakubu Musa ✓Sheikh Khidir Yusuf Kaduna ✓Sheikh Abdurrahman Sani Yakubu Zariya ✓Sheikh Dr. Abdurrahman Idris Zakariyya Jos ✓Alaramma Abubakar Adam Katsina ✓Alaramma Muhammad Ridwan Kaduna ✓Alaramma Ahmad Suleiman Kano ✓Alaramma Usman birnin kebbi ✓Alaramma Auwal unguwar maikawo ✓Alaramma Yusuf Ahmad Dabai (mai sittin) ✓Alaramma Aliyu Ibrahim Paki Da sauran malamai, Alarammomi, 'yan agaji da dubun dubatan masu sauraro. Sanarwa daga:- Sakataren JIBWIS na kasa,ta hannun Ofishin kwamitin labaru na kasa, da hadin gwuiwar ofishin Jibwis Social Media, Nigeria 🇳🇬 Allah ya bada ikon zuwa Amin. Jibwis Nigeria 🇳🇬
    Love
    1
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 1χλμ. Views
  • Labaran Safiyar Litinin, 13/10/1447AH - 06/10/2025CE.
    Ga takaitattun labaran

    Adadin mai da Najeriya ke hakowa ya ƙaru da kashi 762.5 cikin ɗari, bisa rahoton masana'antar mai ta ƙasa.

    Jam’iyyar ADC ta zargi Shugaba Tinubu da rashin mai da hankali kan yadda matsalar tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a ƙasar nan.

    Ministan sufuri, Adegboyega Oyetola, ya ce Najeriya za ta ci gaba da nasarar shirin Deep Blue, tare da ƙoƙarin mayar da ƙasar kujerarta a hukumar IMO ta duniya.

    Rundunar sojin Najeriya ta tsare jami’anta guda 16 bisa zargin saba ƙa’idar aiki.

    Gwamnatin Tarayya ta bayyana farin ciki kan asibitin tiyatar hanta mai zaman kansa da aka gina a Najeriya da kuɗi Naira biliyan takwas (N8b).

    Dakarun sojin Najeriya sun lalata matatun hakar ma’adinai na haram a wasu sassan ƙasar.

    Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP a Jihar Edo ya ƙara kamari, bayan bangaren Wike ya zabi sabbin shugabanni.

    Al’ummar ƙaramar hukumar Kebbe a Jihar Sokoto sun roƙi gwamnati ta ba su damar mallakar makamai domin kare kansu daga harin ƴan bindiga.

    Hukumar FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu a hatsarin mota da ya auku a tititin Kaduna-Abuja.

    Kotun tarayya a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan kimiyya, Uche Nnaji, wanda yake neman hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa.

    Gwamna Uba Sani na Kaduna ya amince da biyan Naira biliyan 2.3 ga tsofaffin ma’aikata da iyalan waɗanda suka rasu.

    A Jihar Ondo, ƴan sanda sun kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya ’yar shekara shida duka a garin Ore.

    Rundunar ƴan sanda a Jihar Lagos ta kai samame a wani otel da masu laifi ke amfani da shi, inda ta kama mutane biyu.

    Kotun jihar Oyo ta soke dakatar da ƙungiyar NURTW da Gwamna Seyi Makinde ya yi.

    Ƴan fashin daji sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara, ƙaramar hukumar Giwa, Jihar Kaduna.

    A ƙasashen waje, hukumomin China sun ce ma’aikatan ceto a Tibet na ƙoƙarin kaiwa mutane kusan 1,000 da suka makale a tsaunin Everest, mafi tsawo a duniya.

    Babban hafsan sojin Isra’ila ya ce idan tattaunawa da ƙungiyar Hamas ta gaza, za su koma yaƙi a Zirin Gaza.

    Firaministan Georgia na neman soke manyan jam’iyyun adawa a ƙasarsa.

    A Nepal, mutane 47 sun mutu sakamakon zabtarewar ƙasa da ambaliyar ruwa.

    A Faransa, Firaminista Lecornu ya kafa sabuwar majalisar ministoci.

    A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, ƴan tawayen CODECO sun kashe mutane 14 a lardin Ituri da ke arewacin ƙasar.

    A gasar Premier League, Manchester City ta doke Brentford da ci 1-0.

    A La Liga, Celta Vigo da Atletico Madrid sun tashi 1-1.

    A Serie A, Napoli ta doke Genoa da ci 2-1, yayin da Juventus da AC Milan suka tashi 0-0.
    Labaran Safiyar Litinin, 13/10/1447AH - 06/10/2025CE. Ga takaitattun labaran Adadin mai da Najeriya ke hakowa ya ƙaru da kashi 762.5 cikin ɗari, bisa rahoton masana'antar mai ta ƙasa. Jam’iyyar ADC ta zargi Shugaba Tinubu da rashin mai da hankali kan yadda matsalar tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a ƙasar nan. Ministan sufuri, Adegboyega Oyetola, ya ce Najeriya za ta ci gaba da nasarar shirin Deep Blue, tare da ƙoƙarin mayar da ƙasar kujerarta a hukumar IMO ta duniya. Rundunar sojin Najeriya ta tsare jami’anta guda 16 bisa zargin saba ƙa’idar aiki. Gwamnatin Tarayya ta bayyana farin ciki kan asibitin tiyatar hanta mai zaman kansa da aka gina a Najeriya da kuɗi Naira biliyan takwas (N8b). Dakarun sojin Najeriya sun lalata matatun hakar ma’adinai na haram a wasu sassan ƙasar. Rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP a Jihar Edo ya ƙara kamari, bayan bangaren Wike ya zabi sabbin shugabanni. Al’ummar ƙaramar hukumar Kebbe a Jihar Sokoto sun roƙi gwamnati ta ba su damar mallakar makamai domin kare kansu daga harin ƴan bindiga. Hukumar FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu a hatsarin mota da ya auku a tititin Kaduna-Abuja. Kotun tarayya a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan kimiyya, Uche Nnaji, wanda yake neman hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa. Gwamna Uba Sani na Kaduna ya amince da biyan Naira biliyan 2.3 ga tsofaffin ma’aikata da iyalan waɗanda suka rasu. A Jihar Ondo, ƴan sanda sun kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya ’yar shekara shida duka a garin Ore. Rundunar ƴan sanda a Jihar Lagos ta kai samame a wani otel da masu laifi ke amfani da shi, inda ta kama mutane biyu. Kotun jihar Oyo ta soke dakatar da ƙungiyar NURTW da Gwamna Seyi Makinde ya yi. Ƴan fashin daji sun kashe ɗaya daga cikin kwamandojin maharba a yankin Gangara, ƙaramar hukumar Giwa, Jihar Kaduna. A ƙasashen waje, hukumomin China sun ce ma’aikatan ceto a Tibet na ƙoƙarin kaiwa mutane kusan 1,000 da suka makale a tsaunin Everest, mafi tsawo a duniya. Babban hafsan sojin Isra’ila ya ce idan tattaunawa da ƙungiyar Hamas ta gaza, za su koma yaƙi a Zirin Gaza. Firaministan Georgia na neman soke manyan jam’iyyun adawa a ƙasarsa. A Nepal, mutane 47 sun mutu sakamakon zabtarewar ƙasa da ambaliyar ruwa. A Faransa, Firaminista Lecornu ya kafa sabuwar majalisar ministoci. A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo, ƴan tawayen CODECO sun kashe mutane 14 a lardin Ituri da ke arewacin ƙasar. A gasar Premier League, Manchester City ta doke Brentford da ci 1-0. A La Liga, Celta Vigo da Atletico Madrid sun tashi 1-1. A Serie A, Napoli ta doke Genoa da ci 2-1, yayin da Juventus da AC Milan suka tashi 0-0.
    Like
    1
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 3χλμ. Views
  • Jiya ran Laraba, Elon Musk ya kelai darajar dukiyarsa dala biliyan ɗari biyar da dubu ɗaya ($500.1 biliyan), inda ya zama mutum na farko da ya kai wannan matakin. Duk da haka, dukiyarsa ta ragu zuwa dala biliyan ɗari biyar da darika goma sha ɗaya ($499 biliyan) a ƙarshen rana.

    Dukiyarsa ta fito ne daga kamfanin Tesla (inda yake da kashi 12% na hannun jari), da kuma SpaceX da xAI. Mafi kusanta da shi shi ne wanda ya kafa Oracle Larry Ellison wanda dukiyarsa ta kai dala biliyan ɗari uku da miliyan ɗari bakwai ($350.7 biliyan).

    Hannun jarin Tesla ya haura kashi 3.3% a ranar Laraba, kuma ya haura sama da kashi 20% a wannan shekarar, duk da gasar da kamfanin China BYD ke yi.

    Idan Tesla ta cimma burin sayar da mutum-mutumi na AI miliyan ɗaya da sauran burin da suka ƙunshi, ladan da za a iya ba Musk na gaba zai wuce dala tiriliyan ɗaya.
    #elonmusk #crypto #viral #arewa
    Jiya ran Laraba, Elon Musk ya kelai darajar dukiyarsa dala biliyan ɗari biyar da dubu ɗaya ($500.1 biliyan), inda ya zama mutum na farko da ya kai wannan matakin. Duk da haka, dukiyarsa ta ragu zuwa dala biliyan ɗari biyar da darika goma sha ɗaya ($499 biliyan) a ƙarshen rana. Dukiyarsa ta fito ne daga kamfanin Tesla (inda yake da kashi 12% na hannun jari), da kuma SpaceX da xAI. Mafi kusanta da shi shi ne wanda ya kafa Oracle Larry Ellison wanda dukiyarsa ta kai dala biliyan ɗari uku da miliyan ɗari bakwai ($350.7 biliyan). Hannun jarin Tesla ya haura kashi 3.3% a ranar Laraba, kuma ya haura sama da kashi 20% a wannan shekarar, duk da gasar da kamfanin China BYD ke yi. Idan Tesla ta cimma burin sayar da mutum-mutumi na AI miliyan ɗaya da sauran burin da suka ƙunshi, ladan da za a iya ba Musk na gaba zai wuce dala tiriliyan ɗaya. #elonmusk #crypto #viral #arewa
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 3χλμ. Views
  • YANZU-YANZU:

    TVET duk wanda yasan anyi approving dinshi yaje yasake duba dashboard dinshi zega centre din da akaturashi yai training sun saka.

    Allah yasa afara a sa'a .

    #kannywoodstyle #trendingreel #AREWA24 #kannywoodmedia #lifestyle #Hausa #nigeria
    YANZU-YANZU: TVET duk wanda yasan anyi approving dinshi yaje yasake duba dashboard dinshi zega centre din da akaturashi yai training sun saka. Allah yasa afara a sa'a 🙏. #kannywoodstyle #trendingreel #AREWA24 #kannywoodmedia #lifestyle #Hausa #nigeria
    Like
    Love
    2
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 4χλμ. Views
  • Gaskiya abaya an barmu a baya lokacin shekara 8 ba musan crypto ba ama yanzu ka. Damu za arinka damawa kaji CZ
    #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #crypto #arewa
    Gaskiya abaya an barmu a baya lokacin shekara 8 ba musan crypto ba ama yanzu ka. Damu za arinka damawa kaji CZ #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #crypto #arewa
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 3χλμ. Views
  • Ina Ganin boko nan zamu ajiye mu nemi kudi naga Alama a Nigeria in kana da kudi ba abinda bazaka samu ba DAN LAMI KANEMI KUDI KAWAI NA HALAK MALAK
    #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #arewa #crypto
    Ina Ganin boko nan zamu ajiye mu nemi kudi naga Alama a Nigeria in kana da kudi ba abinda bazaka samu ba DAN LAMI KANEMI KUDI KAWAI NA HALAK MALAK #kannywoodstyle #kannywoodNews #hausaweddings #trader #arewa #crypto
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 4χλμ. Views
  • Ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya, ACF ta ce ƴan arewacin ƙasar na da damar fitowa takara duk da cewa wasu shugabannin APC a yankin sun goyi bayan Shugaba Bola Tinubu ya zarce.

    ACF ta ce hana wasu yin takara ya saɓa wa kundin tsarin mulki, kuma ya kamata jam'iyyar APC ta sake yin nazari kan batun.
    Ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya, ACF ta ce ƴan arewacin ƙasar na da damar fitowa takara duk da cewa wasu shugabannin APC a yankin sun goyi bayan Shugaba Bola Tinubu ya zarce. ACF ta ce hana wasu yin takara ya saɓa wa kundin tsarin mulki, kuma ya kamata jam'iyyar APC ta sake yin nazari kan batun.
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 928 Views
  • Masha Allah tabarakallah
    Madalla da sabuwar tafiya
    Kuma ta Dan uwanmu Dan Arewa
    Masha Allah tabarakallah Madalla da sabuwar tafiya Kuma ta Dan uwanmu Dan Arewa
    Like
    1
    0 Σχόλια 0 Μοιράστηκε 1χλμ. Views
Αναζήτηση αποτελεσμάτων
Προωθημένο