Sponsor
ni musulmine Ina alfahri dakasancewa ta haka
Alhamdulillahi
Alhamdulillahi
-
4 Postari
-
3 Fotografii
-
0 Video
-
business la mainmarket gombe
-
Traieste in gombe
-
Din Gombe
-
Studiat economic la government day senior secondary SchoolClass of 3
-
Male
-
Singur
-
10/12/1997
-
Urmarit de 11 people
© 2025 Scholarship Community Connect LTD RC: 8813966
Romaian
Recent Actualizat
-
TVET MUHIMMIN SAKO
Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025.
Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu.
Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka.
Lura: Training zai kasance sau uku a sati.
Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details.
Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama.
ALLAH YASA MUDACETVET MUHIMMIN SAKO Duk wanda aka masa Approved ya yi kokari ya je Training Centre da aka tura shi kafin Lahadi 28-09-2025. Idan ba ka je ba, za a iya cire sunanka a nemi wani da zai iya zuwa, kamar yadda suka bayyana a cikin email da suka tura wa wasu. Ko da baka ga email ba, ka daure ka je Training Centre ɗinka, ko kuma ka kira lambar waya da ke jikin address ɗin da aka ba ka. Lura: Training zai kasance sau uku a sati. Yanzu ba a saka ranar fara training ba, abinda ake so kawai shi ne ka je Training Centre ɗinka domin bayar da wasu details. Don Allah a yi kokari a je, kada a bata wannan dama. ALLAH YASA MUDACE0 Commentarii 0 Distribuiri 915 Views
3
Vă rugăm să vă autentificați pentru a vă dori, partaja și comenta! -
-
-
0 Commentarii 0 Distribuiri 557 Views
Mai multe povesti
Sponsor